mugun son junansu daya qaru,sosae leedar ke tattalin Suhaima kamar wata sarauniya,haka mah iyayensa da kannensa ke masifar ji da ita.Rayuwa tayi mata fari kal,ga soyayyar miji ga kuma na family dinsa,agaskia Suhaima ko kadan bata da damuwa.
Ana gobe zamu koma Zaria,Mahmood ya kaini gidajen 'yan'uwansa,gidan goggo Ladidi muka soma zuwa,sae gidan Anty Meema,Anty Labeeba,anty Khairat,duk kuma sun rasa inda zasu sakani don murnar ganina,kuma bamu tashiwa sae mun dire musu abubuwan alheri.Akan hanya Mahmood ya tsaya daidai wani saloon.
Yace"Zahmood oya fito muje awanke miki kai,idan yaso Afreen ta miki kitso don ta iya sosae.... "
Banyi wata gaddama ba na fito don ni Kaina Ina buqatar awanke min kan don jinsa nake kamar yana wari mah sabida ruwan da yake sha kullum😁(Kun gane Ai).
Mun cimma mutane ba laifi acikin saloon din,Mahmood ya narka musu uban kudi don kawai asamu ayi min da sauri,su kuwa sae washe haqora suke don ganin sun yaqi naira da safiyar nan,nan da nan suka wanke min kan sannan aka shigar dani dryer,retouching kawai nayi.Ana gama min ban wani b'ata lokaci ba na fito na sameshi zaune awaje yana jirana.Murmushi ya sakar min tare da mik'ewa daga inda yake,ya tako ya sameni ah inda nake tsaye.
Yace"Zahmood har an gama? "
"Yo! ba dole agama ba tunda ka narka musu uban kudi kamar baka san zafin nemansu ba? retouching kawai da zanyi shine ka tashi ka zabga musu uban kudi..... "
"Can do more than that for you my Zahmood,wallahi kinfi karfin komai awurina,kudi kuwa yanxun mah na fara bararwa indai akanki ne... "
Sosae kalamansa sukai min dadi,ya kamo hannuna yana fadin"Zahmood tunanin meh kike haka?taho mu tafi.... "
Na soma k'ok'arin kwatar hannuna"Haba my dear meye haka? Sakar min hannu kaga fa mutane na kallonmu..... "
"Yo! toni ina ruwana da mutanen? Inace ko halali ta na rik'e? Idan kuma basu yadda ba toh suzo su duba foreheads dinmu zasu ga an rubuta *'MAHMOOD WEDS FADIMA'*"
Sosae abin yaban dariya,har muka iso gidan Baba Mu'azzam fira muke tayi da kuma wasanni.Acan suma rasa inda zasu sakani sukai don murna,ji suke tamkar su hadiyeni don so,mahmood ya tafi yace anjima zai dawo ya daukeni.
Afreen ta yaryara min kananun kitso meh k'yau,tace"Anty Zahra jan lallinki mah harta soma gogewa bari na aiki Rafi'ah ta dauko mana meh lalli anan bayan layinmu.... "
Nace"Afreen wlh dama kin basshi kada ya dawo ya zauna zaman jirana don kinsan lalli bata saurin bushewa... "
"A'ah wallahi anty sae fa an miki don yayana ya gani ya kusan zaucewa,in banda abinki mah ai lalli itama adoce ga 'ya mace,nifa wlh mijin da xan aura idan har baya son lalli da k'amshi tofa bazan aureshi ba.... "
Da mamaki nace"Akan lallin?"
"Anty naki wasane wlh....... "
Ta kwalawa Rafi'ah k'ira tazo,ta aiketa gidan meh lallin,ba'a wani jima ba sae gashi sun dawo da meh lallin,zuwansu yayi daidai da gama kitsonmu.Aka zana min jan lalli meh k'yau,abinka da farar mace sae ya zauna das ajikina,abinci mah abaki Afreen tayi ta bani.Bayan an gama ta biya kudin lallin,inata cewa ta basshi zan biya amma taki.Kai agaskia nide ranar naga gata awurin wa'ennan bayin Allahn.Sae bayan sallar hudu Mahmood ya dawo daukata,yana ganina ya soma cewa"wowww! Afreen wlh nasan aikinki ne wannan,ngd sosae kin fitar min da amarya,yanxu ni wacce irin k'yautace zan maki daze nuna lallai naji dadin wannan gyaran.....?"
"Yanzu brother shikenan donna gyara anty Zahra shine sae an bani wata k'yauta?nasan da'ace Khairat ce ko Labeeba bazaka yi musu wannan maganar ba,don Allah ka bari bannaso,idan kana hakan sae nayi ta ganin kamar baka daukemu daya ba kamar yadda mu muka daukeku.... "
Ahankali yace"okay am sorry kanwas bazan kuma ba.... "
Sun cikani da sha tara ta arziki,sukace insha Allah suna nan xuwa Zaria ganin gida,Kaka rigima sae tsiya take ta min waina kuke sae gyaran jiki nake,adole wai ina son na fita matsayi agun megidan namu,dariya ni take taban ba.Maminsu Afreen ita tata k'yautar ta tsimi ce,tace kada na kuskura nayi wasa da amfani da ita don mace sae da gyara.Akunyace na k'arba ina mata godia.
Amota kuwa Mahmood kamar ze hadiyeni don sha'awar lallina,yana tuki amma rabin hankalinsa na kaina ne,ya jawoni yana meh cusa kansa ajikina yana shak'ar kamshin jikina,hadda lallin kafata dana hannayena ya hau shafawa,ah rud'e nace"Haba dearnah tuki fa kake,pls concentrate on it.... "
"Ai ke dince Zahra kike nemar zautani da wannan adon taki,agaskia yau sai kwalliya ta biya kudin sabulu.... " ya kashe min ido daya,ni kuwa na gane nufinsa don haka sae nayi rau-rau da idanu kamar xan saki kuka,ganin hakan ya sakashi sakin dariya yace"Wallahi ayau babu zancen daga kafa,na fayi haquri kwana kusan uku kenan na zuba miki idanuwa ina kallonki amma yau babu daga kafa...... "
Tuni na sakar masa kukan shagwab'a,ya shiga lallashina har muka karaso Family house.Bansan meyasa nake jin faduwar gaba ba idan har akan komai daya shafi su hajiyar Mahmood ne,lfy lau muka baro gidan Baba Mu'azzam,banji wani faduwar gaba ba sanda mukaje amma gidansu Momi saina tsinci kaina da jin tsananin faduwar gaba.Kila kuma don wannan zuwan shine karona na biyu shiyasa.
Mahmood ya lura da yadda yanayina ya sauya,yace"Zahmood pls cool down,Momi has totally changed wlh believe me babu abinda Zata miki kinji matar Mahmood? " kai kawai na daga masa.
Ah main falon gidan muka tarar da Hanan da Usee suna hira.Muna hada idanuwa da ita sae naji gabana ya tsananta bugawa,ji nayi kamar Mubarak dinne nayi ido hudu dashi.
"Oyoyo matar Yaya.... " Usee ya fada tare da mik'ewa,awasance Mahmood yace"Dakata malam ince dai ba shirin rungumar min mata kake ba? "
Dariya muka sakar,kafin Usee yayi magana na karba"Toh idan mah yayi haramun ne?shima din mijina ne fa... "
"Yauwa gaya masa matar Yaya.... "
Tuni muka ga Mahmood ya hade rai sosae kamar be taba dariya ba wanda hakan ya bani tsoro har naji ina meh nadamar abinda na fada.
Yace"pls ki dena min irin wannan wasar bana so... " kan nayi magana ya shige dakin Momi.
Usee yace"Matar Yaya haquri zakiyi ki kuma dunga kula sosae don Yayah akwai zazzafar kishi akan duk wani abinda yake so..... "
Nide jinsa kawai nake amma hankalina atashe yake na ganin na b'ata ran mijina.Tunawa nayi bamu gaisa da Hanan ba,juyowar da zanyi kawai naga inda take zaune wayam! bata awurin kuma.
Usee yace"Haquri zakiyi don dole daga ke har Yayah ku fuskanci hakan daga gareta,ita wai adole taya mijinta kishinki take..... " Murmushi kawai nayi nace"Ina Jasmin dita?"
"Ina tsammanin bacci take.... "
"Don Allah yi maza ka tadata baccin yamma Sam babu k'yau kada kanta yazo yana mata ciwo..... "
Murmushi yayi yace"An gama matar Yayah... " ya nufi wani daki can daban.
Saukar da ajiyar xuciyata yayi daidai da fitowar Momi da Mahmood.
Da fara'arta tace"A'ah 'yata kune tafe da yamman nan? Sannu da xuwa... "
Har kasa na russuna ina gaidata cike da kunya.Mahmood fuskarsa babu yabo ba fallasa yace"Hajiyata zan dawo na dauketa anjima kadan.... " kan tayi magana yayi gaba abinsa ba tare da ya sake kallon inda nake ba.
Axuciyata nace"Ashe haka Engr. yake da saurin daukar zafi akan abu?lallai kuwa ashe ina da aiki sosae agabana..... "
Acan daki kuwa rigima ce ta kaure tsakanin Usee da kuma Hanan,ta jiyo zancensu da Fadima afalo don lab'e tayi musu.Ta hanashi tada mata 'ya.
Yace"Hauwa wai na tambayeki man? Yaushe kika fitsare kika koma haka ne?taurin kai agidan nan? Toh Wallahi baki Isa ba don Sam wannan dabi'ar ba tarbiyyar gidanmu bace,an baki haquri akan ki yadda da kaddara amma dayake ke din sokuwace marasa kishin mijinta dole kiki sauraran kowa.....
Da karfi tace"Usman ka fita daga cikin idona,Ai dama dole ka fadi hakan tunda kun hade kai wuri guda,kun nuna sam abinda Yah Mahmo yayi ba kuskure bane tunda ai shi cikinku daya dashi,ni kuwa nawa mijin tunda ba cikinku daya dashi ba ai dole ku nuna halin ko in kula akansa........ "
Dariya yayi yace"Jibi inda wawiyar ta bullo kuma?"
Ya tamke fuska yace"Kuma yau ya zamo rana ta k'arshe agareki da har zaki sake daga min murya,don kina auran yayana bashi ze saka ki sakani agaba kina min fada kamar wani danki ba,ni dinma ba tsaranki bane,daga Khairat har Labeeba babu tsaranki acikinsu balle ni,don haka take note,idan kunni yaji toh gangar jiki ya tsira,idan kuma kikace zaki cigaba da min rashin kunya,toh kuwa watarana rufe ido zanyi,xan manta Cewar ke din matar yayana ce na baki kashi sosae,idan yaso zumuncinmu dashi ya tarwatse akanki..... Yarki kuma don Allah kada ki bari atasheta idan har don kada su gaisa da Fadimar ne,don Allah na rokeki ki dunga hada mata da sleeping pills aduk sanda kika ga ko kika ji Anty Zahra zato zo,wawiyar banza kawai..... "
Axuciye ya juya ze fita sae kuma yaci k'aro da Momi wacce hayaniyarsu ce ta janyo hankalinta,rab'awa ta gefenta yayi ya fice.
Yazo ze fice daga falon gabaki daya don har yama manta da wata Fadimar don tsananin b'acin rai.
"Kanin miji haquri zamuyi duka kamar yadda ka fada dole ne duk mu fuskanci hakan daga garesu har mijin nata.... "
Allah sarki Usee sam be iya mah fushi ba arayuwarsa,duk cikinsu bayan maryam,shine na biyunsu ah haquri,komai ake mishi shanyewa yake,sam be iya maidawa babba magana ba,shiyasa abin na Hanan ya bashi haushi sosae.
Murmushi ya sakar mata"Babu damuwa matar Yayah... "
"Toh ina kuma zaka bayan Muna hira meh dadi? "
"Tsiren bakin titi zan siyowa amaryar tawa... " kafin nayi magana ya fice.Usee kenan sam bashi da matsala na ayyana hakan araina.
(U guys shld help ooo,am alrdy crushing on *'Dan rakiyar maza😁'*
Acan daki kuwa,Momi tas-tas tayiwa Hanan sannan ta fito don abin nata yakai mata wuya matuka,tayi lallashin,ta kuma nuna mata cewar tun fi'azal haka Allah ya rubuta cewar Fadimar matar Mahmood ce ba Mubarak ba,amma duk nasihun sun tashi abanza,shiyasa ta mata wankin babban riga.Babu abinda take illa kuka.Ita ba auran Fadima da Mahmood ne take jin haushi ba,A'ah ita damuwarta anan shine farin cikin mijinta da ake neman ruguzawa,bata burin ace yau mijinta ya shiga cikin wani mayuwacin hali akan Fadima,Zata cigaba da yi masa addu'ar Allah yasa ya haqura ya rungumi destiny dinsa,Allah ya sanyaya masa xuciya yaji kawai Fadimar ta fice aransa,wannan shine addu'arta akullum tun ranar data sami labarin auransu.
Kukanta shine ya tashi Jasmin,sae mutsissike idanuwa take don tabbatar da lallai kuka taga momin tata keyi.Ahankali ta saukar da kafafu daga saman gado,ta isa ga Mominta tace"Momina meya sameki kike kuka?kode kewar daddy kike ji ne? "
Uwar bata tankata ba sae aikin rera kukanta take ahankali,ganin hakan ya saka ta fice daga dakin xuwa falo,ta hango Usee da Fadima na cin tsirensu ah plate daya.Momi kuwa ta koma daki abinta bayan ta baiwa Fadima haquri akan cin fuskar da Hanan ta mata.
Usee na ganinta yace"Uwar taki taga damar kyaleki ki fito? " bata ma san yanayi ba,illa kurawa Fadima idanuwa da tayi tana meh son tunano inda ta taba ganinta.
"Jasmin taho nice wannan antin meh k'yau wacce har kike ta kokarin samo bulala azane ni rannan kin tuna? "
Yaro baya mantuwa,ai kuwa ta tunata,da gudu taje ta rungumeta tana cewa"Anty meh k'yau nayi kewarki sosae,kullum idan kuna waya da abba nace ya bani sai yaki...."
Usee yace"Toh ai yanxu gashi ta dawo kusa dake,zaki gaji da ganinta har ki ture idan har uwarki ta yarda,yanxu anty meh k'yau matar daddynki Mahmood ce.... "
Cike da murna tace"Laaah! anty da gaske?zaki Haifa min cousins kamarsu Ablan mum meema? "
Sosae maganarta ya bani kunya,lallai Jasmin akwai surutu,sae da Momi ta fito ta tsawatar mata sannan ta nutsu,na umarceta data zauna muci tsiren tare.
Usee ya tsura mata idanuwa yace"Wai har bakin nan yasan wani abu waishi cousin,sae shegen surutun tsiya..... "
Dariya muka fashe dashi daga ni har momin,ita kuwa Jasmin turo baki gaba tayi alamun shagwaba.Muna haka ne fa sae ga uban gayyar yayi sallama ya shigo.Dago kai nayi na xuba masa ido,wani mugun kallo naga ya watso min,da sauri na sadda kai kasa xuciyata na cigaba da bugawa da sauri da sauri.Jasmin ce taje ta rungumeshi tana masa oyoyo.
Umma ita kuwa k'yautar turaren wuta kala-kala ta bani,sae kuma turamen zannuwa masu tsada biyu da leshi itama meh tsada,wai gudummawarta kenan agareni,ba yawa,sosae nayi mata godia,ta tabbatar min da cewar insha Allahu suna nan xuwa Susan gidanmu na can Zaria,wai adalilina Zata zo tasan inda dan nata ke zaune.
Haka muka baro gidan,ya tsaya awata eatery yayi mana take away,har muka iso gidan babu maganar data shiga tsakanina dashi,abincin mah ayau kowa ciyar da kansa yayi amma de ah plate daya mukaci,wanka mah yau daban daban akayi,da muka zo kwanciya bacci sae na kasa haquri ganin ya juya min baya.Mirginowa nayi tare da rungume bayansa,kana na fashe da kuka nace"Haba mijina wai har yanxu fushin kake dani?don Allah ka sassauta min walhi xuciyata bazata iya daukar wannan hukuncin ba,duk wani dak'ika dake tafiya tare suke wucewa da tsananin son da nake maka,pls my jannah don't turn ur back on me,Wallahi Zahmood bazata iya rayuwa ba tare da ganin walwalarka da kuma kulawarka agareta ba...... "
Wani sassanyar ajiyar xuciya ya sauke,yana meh jin wani irin mugun sonta da kuma qaunarta na kara shigar xuciyarsa dakyau.Ahankali ya juyo gareta har suna hada numfashi don sosae tsinin hancinsa ya manne da tata hancin.
Yace"Zahmood abinda nake son ki sani shine,ni mutum ne meh zazzafar kishi akan duk wani abinda nakeso,nasan Usman kanina ne amma sam banso kikayi maganar runguma agabana ba,haka kuma banso ganinki kina cin abu ah plate daya dashi ba,sae naji haushinku duka alokacin,amma yanxu tunda kin gane kuskurenki sae ki kiyaye gaba.... "
"Dear nah bazan sake ba Wallahi... "
Murmushi yayi yace"Yauwah dats my baby,I so much love you Zahmood.... "
Daga nan labarin ya soma sauya zani,ya cika alqawarinsa don seda kwalliya ta biya kudin sabulu kamar yadda ya fada.
***
Washeqari qarfe goma tayi mana ah garin Zaria.tsarin gidana yayi min ba kadan ba,gidan de gata madaidaiciya amma se shegen k'yau.Yace na shirya muje gidanmu.Har tsalle saida na doka don murna.Gidansu Ash muka soma zuwa,ba karamin murna tayi da ganina ba,donshi awaje ya tsaya ni kuma na shiga ciki.
Tace"Fateenah kin gan yadda kika sauya kuwa?dama can ke meh k'yan ce sae kuma gashi kin kara akan nada,har wani mazaunai kika ajje fa,lallai agaida wannan Mahmood din agaskia yana kular mana dake yadda ya kamata,Masha Allah aure akwai dadi Muma Allah ya nuna mana tamu da Bash Dina.... "
Dundu na sakar mata abaya nace"Mara kunya kawai,ni tashi muje ki min rakiya kada ya gaji da jirana don har gida zamu.... "
Muka fito nayiwa Maminta sallama tana ta shi min albarqa ina amsawa.
"Fateenah fatarmu de ayanxu Allah yasa Mubeen ya karbi kaddararsa..... " ta fadi hakan sanda muka fito daga cikin gidan.
Ahankali nace"Ameen fa Sahibata.... "
Sun gaisa sosae da Mahmood dina,tace"Yallabai ngd kwarai da gaske gaskia aikinka na kyau don ga zahiri nan na gani ajikin Fateenah.... "
Murmushi kawai mukayi daga ni har shi.Har gidansu Suhaima saida mukaje,muka tarar da Leedar agida,rasa inda Suhaima Zata sakani tayi don murna,shi kuwa Leedar wani kunyata yake ji,na nuna masa wlh babu komai don yanxu ni ina son mijina,har cikin gidan muka shiga muka gaida surukanta,suma din sun sanya mana albarqa sosai.Itama din Suhaimar irin Zancen Ash tamin wato Allah yasa idan Mubarak ya dawo ya karbi kaddararsa.
Daga k'arshe muka sauka can gidanmu,Umma na ganina tace"Saukar yaushe? "
Nace"safiyar yau dinnan wlh... "
"Kedai wlh sam baki da hankali 'yar Kareematu,fisabilillahi yanxu sae da kika tasa bawan Allah agaba ya kawoki ganin gida daga dawowarku yau yau? "
"Ummana nasan dama ke kadai ce bakiyi kewata ba... " bata tankani ba illa juyawa da tayi tana k'arbawa Mahmood gaisuwa wanda sae faman dariya yaketa mana.Abba mah sosai yayi farin cikin ganinmu don gabaki daya suna lambun shaqatawar gidan ne,kannena mah kamar zasu kada ni don murnar ganina.Sae yamma Mahmood ya dawo daukata,Umma ta tambeyeni babu matsala ko? Nace mata lafiya lau muke zaune amma ban gaya mata cewar ai Mahmood dan'uwan Mubarak bane balle na gaya mata abinda ke going,nafison Koda ace zasuji wani abin toh se bayan komai ya lafa idan Mubeen ya dawo.Abba yai mana nasihu sosai sannan muka baro gidan,Abba yace kannena nanan xuwa min weekend meh zuwa don washeqari Monday zamuyi resuming school.
***
wata irin shaquwace da kuma qaunar junanmu ya kara k'arfi atsakaninmu,rayuwar aure muke nida Mahmood abar kwatance da sha'awa.Tare muke tafiya makaranta kullum,idan na gama lectures sae naje office dinsa na jirashi har ya tashi.
**
**INA LABARIN MIJIN JIDDOH?**
Mubeen rayuwarsa yake babu yabo ba fallasa acan kasar Indiar,kwata-kwata mah ya dena nemar Mahmood awaya tunda idan ya k'ira baya dagawa,kuma ko kadan beyi gangancin gayawa wani nasa ba don baya son Mummy tasan cewar har yanxu yana tare da Fadima,amma kuma da Zarar ya dawo dole kuwa ta sani kuma dole ya auri Zahransa.Tunda Hanan taga Fadima amatsayin matar Mahmood,toh tun daga ranar duk wata walwalarta ta raqu wanda har hakan yasa Mubarak ya Dago cewar lallai matar tasa bata lafiya.Juyin duniyar nan yayi da ita akan ta fada masa abinda ke damunta amma se tace masa babu komai wallahi.Hakan ya kara sakashi cikin damuwa,ga rashin ji daga Zahransa,sannan yanxu kuma ga damuwar Hanan dinsa,duk yabi ya zama wani iri dashi don babu wani kwanciyar hankali atare dashi,abinda yaje yi mah sam baya wani concentrating akai,ganin hakan ya sanya abokan aikinsa k'iran CMD suka gaya masa halin da Mubarak din ke ciki tun ranar da suka sauka k'asar India.Dr.Shamsu sam beji dadin wannan al'amarin ba,aganinsa akan Hanan ne Mubeen din ya shiga cikin wannan damuwar,ya k'ira yace masa yana gama
Showing 39001 words to 42000 words out of 43707 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14 Chapter 15