Auta meya faru da yarinyar mutane Naga bakinta a kumbure,,badai dukanta kayi ba..
Girjinsa yaji ya halba da sauri,,nan yaji dabara ta fado masa ya juya Yana kallan mummy Wanda ta tsareshi da Ido,,
Bakinsa na rawa yace uhmn Dama faduwa tayi da zamu Tah......
Zare Mata Ido yayi mummy tayi saurin cewa kaga dena zare Mata Ido ta Fadi gaskiya,,nasan dukanta kayi kanaso ta tafi..
Dasauri nijlah tace ba dukana yayi ba,,Dama Dama bakina da nasa ya hada Yana........
Sabida firgice da kunya gami da tashin hankali mashkur yayi saurin bige Mata Baki..
Tafi aunty lateefah tafara tana kallan mummy..
Daddy Kam kunyace ta kamashi harya Rasa inda zesa kanshi.....
Yawan comments yawan typing,,kuyi hakuri da rashin amsa comments Baku,,damar hakan ne ban Samu ba,,idan kuka kuka dena Nima Zan dena typing Allah kunji harna rantse..
Pls share.
*Momn sultan ce ✍✍✍*
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*SIS NAJA'ART.....*
3⃣7⃣&3⃣8⃣
Kasa magana daddy yayi Dan baze iya ba daidai wannan lokacin Dan haka ya shige dakinsa Yana murmushi batare da kowa ya Ganshi ba..
Mummy ce tayi qarfin halin cewa,,Kai mashkur Ka Bani amsa mana,,kayi Shiru kana kallona..
Dakyar ya iya bude baki yace" mummy nafa gayamiki faduwa tayi..
Karya kake wallahi idan zaka Fadi gaskiya Ka fada cewar aunty lateefah..
Kinga lateefah rabu dashi,,ke Dan ubanki zonan,mummy ta fada tana kallan nijlah"
Qin zuwa tayi ta zuba mashkur ido,,shiko ya dalla Mata harara tare da yimata kallan Zan kamaki.
Wai ba magana nake Miki ba kin tsareni da Ido,,shegiya mayya me kikaiwa Dana" kunyace takama mashkur Dan haka ya kauda Kai Yana cewa..
Haba mummy me wannan yarinyar zatayimin..
Ka rufemin baki,, ninasan ba lafiya garekaba mashkur,,yo inba mara lafiya ba yama zaka hada Baki da wannan tafada tana Nuna nijlah..
Fakar idan mummy nijlah tayi ta Dan murguda Mata baki,, sedai aduk abinda take akan idon mashkur,,nan yaqara kulewa tare da daukan alwashin koya mata hankali aduk lokacin data sake suka kebe guri daya..
Wai Baka jina?
Cike da kunya yace,,mummy kema kinsan ba haka bane..
To yayane Ubana,,Naga dai a gabanka ta fada..
Hannu mummy tasa ta janyo nijlah tare da zuba Mata rankwashi" tace wai tambayarki nake ba..
Ki Bani amsa mana kinyi Shiru kema kina kallona" cike da tsoro nijlah tafara magana bakinta na rawa" ummmm ummmm dama..
Mashkur yayi saurin bige Mata Baki ta hanyar hanata magana da Ido tare da qif qif ta Mata su....
Yiwa mutane Shiru ko Kai Dana tambayeka Ka Bani amsa,,da zaka hanata magana..
Ina jinki mummy ta fada tana kallan nijlah,,,Dama me??
Bude baki nijlah tayi tana San yin bayani mashkur yace"
Be Bari ta qarasa ba ya saki tari me rikitarwa,,shiru nijlah tayi tana cewa" sannu kado,,mummy ko haushi ya isheta ganin Yadda suka sata a gaba suna jamata Rai.
Seda nijlah taga mashkur yayi Shiru ya dena tarin tace to mummy in Gaya???
Eh gayamin..
Dama shine ya..
Mashkur yayi saurin katseta"
Wallahi idan naji kin qara cewa uffan anan sai nayi maganinki..
Kama bakinta nijlah tayi tana bashi hakuri" fita anan kafin Saba Miki shashasha mara wayo kawai..
Da gudu nijlah ta fita waje ta zauna tana karkarwa sabida tsabar firgitatan da yayi..
Tana fita mashkur yayi Shiru tare da miqewa tsaye,,zuciyarsa na bugawa da qarfin gaske sabida tsabar bacin Rai,,nan take gumi ya Shiga karyo masa ta ko ina a jikinsa,, iskar ya furzar cike da Jin kunyar mummy yafara satar kallanta..
Dole Ka riqa kallona da gefen Ido Dan wannan abun kunyar da kayi ba qarami bane" auta kana ko da hankali,,ace duk matan garinann Ka Rasa Wanda zatayi tarayya da ita sai wannan,,wallahi Ka Bani kunya..
Gaba daya ya Rasa inda inda zesa kansa,,ya Rasa meyasa mummy take masa haka,,naga dai matatace koma me nayi ba laifi na aikataba yafada cikin zuciyarsa" Amma take yimasa haka akan nijlah...
Suna cikin haka daddy ya fito sabida Jin an fara Kiran salla,,
Yana fitowa ya gansu sunyi cirko cirko dasu kowannesu dauke da tashin hankali musamman Shi mashkur da kunya ta Gama lullubeshi.
Nauyayyar ajiyar zuciya daddy ya safke Yana kallan mashkur,,yace Kai bakaji ana Kiran sallah ba ka zauna kana luguden lebe..
Daddy kama yasan haryar guduwa mashkur yake nema,,nan yayi saurin daukar wayarsa yasa aljihu tare da bin bayan daddy Yana sunne Kai a qasa...
Turus daddy yayi gannin nijlah kwance a qofa tana rawar sanyi,,duk da ba wani sanyi akeba,, tanayine kawai Dan mashkur ya gani ya kuma tausaya masa,,sabida tinda take dashi bata taba ganin bacin ransa irin na yauwa,,ta tabbata Allah ne kawai ze kwaceta.
Sosa Kai mashkur yayi tare da qararo murmushin karya Yana Mata,,yace ke kuma me kikeyi anan,,tashi ki Shiga ciki,,Nima yanzu Zan dawo sai mu tafi gida ko yaqare maganar Yana kallan kwayar idanta..
Daddy najin abinda ya fada ya wuce ya barshi awurin ta..
Kwafa mashkur yayi Shima ya tafi Yana saurin Jin har an tada sallah..
Har suka idar da sallah suka dawo nijlah tana nan zaune a inda suka Barta,,mummy ko da aunty lateefah haushi da takaici be Bari in tashi daga inda suke ba..
Mashkur na zuwa ya kama hannun Nijlah ta miqar da ita tsaye Yana cewa duba kiga Yadda kika bata jikinki,,kodan bakisan ciwan wanki ba..
Shi dai daddy be kulasu ba ya Shiga ciki Yana murmushi" Dan soyayya yake hango soyayyar nijlah a idan mashkur ya tabbata nan gaba suma zasuji dadin Zama da ita..
Daddy na Shiga mashkur ya kama kunnan nijlah da karfin gaske Yana murdawa"
Wayyo wayyo nijlah tafada tanasan kuka..
Dan yatsansa ya Dora akan lips dinta yana cewa"
Idan kika sake naji kukanki saikin yaba Aya zaqinta kuma wallahi kika qara magana saina yanke wannan bakin da bayajin magana ya qare maganar Yana dungurinta...
Tini ta hadiye kukan tana waiwayen inda Zata ga Samu mai ceton ta..
Kigama juyinki anan Baki da me kwatarki a hannuna,,sai kuma yayi kwafa Yana cewa yarinya Saima da dare zakiyi bayani.
Badai nikika watsama kasa a Ido ba?
Idon nijlah taf da hawaye tace Dan Allah kayi hakuri wallahi bazan qara ba..
Kima qara cewar mashkur..
Mashkur Kai mashkur kana inane,,kafasan sauri nake,,zaka zaunar Dani anan..
Daddy gannin wannan yarinyarce" to kadai vita a hankali..
Tashi mu Shiga ciki saura yanzu ma kimin irin abinda kikayi dazu..
Batayi magana ba ta tashi suka Shiga cikin falon..
Daddyne zaune sai mummy dake kusa dashi aunty lateefah na kitchen taje daukowa mummy cup..
Kusa da daddy mashkur ya zauna nijlah ko ta rabe acan gefe tana hawaye..
Fakar idon kowa mashkur yayi yana yiwa nijlah magana ahankali Yadda bame ji sai ita,,yace..
Ke dukanki nayi ko zaki zaki sani gaba kina kukan banza" to wallahi ki Adana kukanki kafin hawayen su qare lokacin zubarsu beyi ba,,kuma ki matsonan yafada Yana Nuna kusa da mummy..
Ba musu nijlah taja gindi tana matsowa" mummy tayi wani irin zabura tare da matsawa tana cewa,,dakata anan kafin ki gogamin karnin Shanu" kema Baki da maraba dasu..
Kai daddy ya girgiza Yana kallan mummy sedai baze iya yimata fada agaban danta da sirikartaba,,Dan haka ya chanza zancen ta haryar cewa"
Mashkur Dama abinda yasa na Kira Bai wuci magana daya zuwa biyu ba,,Abu na farko inasan sanin inda zaka zauna da wannan yarinya,, zaka kaita gidanka dana Gina ma ko zaka Barta a Wanda kuke ciki ala bashi idan anyi daurin auren Ka da Yasmeen saika kaita can,,ko kuma anan gidan zaka zauna da ita?????
Kallan mummy mashkur yayi Yana San cewa a saban gidansa zasu zauna yaga mummy na yimasa Jan kunne akan hakan tare da nunamasa cewa anan kusa da ita zasu zauna..
Dan haka yayi saurin maida hankali ga daddy tare da cewa"
Daddy inaga a tambaya nijlah,,tinda ita Zata zauna akoma inane idan yaso bayan daurin auren sai na hadesu a guri guda Dan gaskiya Bana San raba Iyalina..
Eh hakan yayi kyau cewar daddy Yana kallan nijlah"
Nijlah daddy ya Kira sunanta...
Tinda nijlah ta safke Kai qasa bata qara dagowa ba Saida taji an Kira sunanta..
Nijlah kinji tambayana ko??
Bakinta na rawa tace" eh Baba naji..
Kaji yar kauyen banza daddy ma bazata iya kiraba sai wani Baba,, tokin Baba da Baba acan ruga nan birni kikazo cewar mummy cikin daga murya...
Ko kadan ran daddy be baci ba Saima murmushi dayayi nijlah ko bata kalli inda mummy ke zaune ba ..
Ki Bani amsa a ina zaki zauna,,nan gidan ko can inda kuke zaune..
Dam gaban nijlah ya bada,,Dan harga Allah idan so samune zatafisu su zauna a gaban mummy Dan ita gwara Mata fada da zagin mummy akan irin matsar da nononta suka sha tare da tsotse Mata Baki da jagula Mata jikin dayayi,,sedai bata da damar gayar hakan sabida tinawa da Jan kunnan daya Mata..
Mashkur Kam Banda faduwar gaba babu abinda yake ji, so yake ta dago Kai su hada Ido koya Samu damar Tina Mata gargadinsa ita kuma taqi dagowa Saima qara yin qasa dakai take..
Ahankali nijlah ta bude baki jikinta da bakinta Kai komai ma na jikinta rawa yake tace"
Acan din Zan zauna nijlah ta fada cike da tsoro..
Tsaye mummy ta tashi tana cewa"
Wallahi Baki isaba,,kujimin shegiyar yarinya,, "yar mitsitsiya dake kin iya gulma da kini Bibi"
To anan zaki zauna kinji na gayamiki,, nijlah na karkarwa tace to..
Kallan daddy mashkur yayi daddy ya shafa kanshi Yana cewa Ka kwanta da hankalinka auta,,can din data zaba anan zaki sauna kaji..
Sabida dadi har besan lokacin da murmushi ya subuce masa ba ,,kasa yayi da Kai Yana cewa,,daddy mun gode Allah yaqara girma..
Tashi kuce daddy yafada abinsa.
Haukane kawai mummy batayi ba,,taso dukan nijlah sedai bazata iya saka hannunta jikin wannan kazamarba,,tana ji tana gani haka suka fita a falon...
Har mota Mashkur ya kaita Yana murmushi,,bayan ya bude mata kofa ta Shiga a zaga ta inda take yayi kissing bakinta Yana cewa"haka nakeso ki Zama mejin magana kinji amaryata"" yanzu dai ki jirani ina zuwa 2 minutes kawai ya ISA..
Yana tafiya nijlah ta Tabe Baki tana cewa ko menene kuma 2 munat oho masa,,shiyasa yasani tafada tana kwantar da kanta jikin kujeran..
Falon mashkur ya koma ya je daf da mummy ya riqe hannunta,,fizgewa tayi tana hararansa,, murmushi yayi Yana cewa haba sweet mom,,kinfasan banasan bacin ranki,,Dan Allah mummy ki saki ranki,,kiso nijlah kamar Yadda kike Sona..
Ka rufemin Baki auta,,kana da kunya kuwa" rufe Ido yayi Yana cewa mummy anjima Zan dawo kinga diyarki tana Kiran waya,, yafada Yana Nuna Mata wayar data fara ringing a hannunsa..
Tuni number Yasmeen ta bayyana,, murmushi mummy tayi tana cewa idan kaje Ka gaisheta.
To yace ta tashi yana dariya,,abinda mummy bata sani ba kuwa,,shiya tura Yasmeen text massage yace ta kirashi..
Yana zuwa ya Samu nijlah harta fara bacci bayan ya tada mota ya dauka wayar,,
A kunne ya Kara Yana cewa" hello baby..
Uhmn uhmn wai haryanzu Baka zoba inata jiranka" bayan kasan na Gama hada lefen gani kawai zaka zo kayi,,abinda be makaba sai a chanza..
Murmushi yayi me sauti Yana cewa" nasan baby na ta iya Zabe,,karki wani damu nasan kayan sunyi kyau..
Kuka Yasmeen taka tana masa shagwaba,,nan da nan yaji babu abinda yakeso sai ganinta,,tini ya karya akalar motar ta dawo daga hanyar saban gida suwa gidansu Yasmeen...
To to shikenan ki kwantar da hankalinki ina hanya yanzu haka..
Wani tsalle Yasmeen tayi ta katse Kiran tana fadawa cinyar mama..
Seda Mashkur yayi nisa a hanyas ta zuwa gurin yasmeen ya Tina da nijlah dake kwance bacci me nauyi yafara daukanta,,yazo juyawa Amma baze iya ba Dan haka ya tafi da ita a cikin motan....
Comment & share
*Momn sultan ce ✍ ✍✍*
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*SIS NAJA'ART.....*
3⃣9⃣&4⃣0⃣
Tafiya yake Yana Jin farin ciki da annashuwa na qara ziyartar zuciyarsa" tin Yana tafiya anhankali har yaga tafiya bata sauri" gudu ya saki tare da kunna waqar soyayya dadi,,tini ta hade cikin motar da sauti me dadin gaske..
Tafiya yake Yana jinjiga,,kallo daya zaka masa kagane Yana cikin farin ciki..
A Dan firgice nijlah ta Farka sabida Jin iska me zafi tafara kadawa ga qaran kidan dake tashi..
Hannu daya yasa ya tare da,,dayan Yana tuqi dashi,, fuskanshi dauke da murmushi yafara shafa fuskanta Yana cewa"
Keda wa Naga kintashi a firgice" langwabewa tayi a jikinsa taqi tankasa" kodai azumin magana kika dauka,,nan ma nijlah batayi magana sema kwantar da kanta jikin kujeran mota tayi tana lumshe ido..
Uhmn" kema kin iya muskilanci ko,,turo Dan qaramin bakinta tayi tana girgiza masa Kai..
To meya tasheki adaidai wannan kuma,,har kina firgita?
Ahankali nijlah tace" Nima bansani ba..
Shikenan kirinqa addau idan zaki kwanta bacci"
Cike da sanyin jiki irin na Wanda ya tashi a bacci tace"
Aiba da dare bane,,kuma indai Zan kwanta da dare inayi,,kakama tana tofamin..
Waya gayamiki a bacci dare kawai Ake addu'a?
Shiru tayi Dan ba Wanda ya gayamata,,Niko nace wasu manyan ma basa addua lokacin baccin rana,yakuma kamata mu gyara,,sabida addu'a tana taimaka mana gurin kariya daga sharrin shaidan,,katangar qarfece ga duk wani musulmi...
Kinyi Shiru?
Nima bansani ba,,to shikenan saiki kiyaye,,kinga dai abinda yafaru yanzu..
To nijlah tace tana qoqarin komawa vaccinta.
Kingama munzo inda nakesan zuwa" ki zauna a mota nizan Shiga nan gidan yafada Yana Nuna get gidansu Yasmeen..
A hankali ta daga Kai tana kallan gidan gabanta na faduwa tace" kado nan kuma inane waiku Dama a birni kowa gidansa haka yake da ciyawa" kaga Dana zo da saniyana Aida ta Samu abinci,,ba ruwanmu da kaita jeje kiwo ko???
Hararanta yayi Yana cewa" zaki fara shirmen naki ko,,waya gayamiki abincin dabobine?
To menene Shi,,gashinan wani ya girma wani kanana a qasa,,sai ruwan banza Ake bashi tinda bashi da amfani..
Inji waye ta tambayeta Yana tsareta da Ido..
Gashinan na gani..
To wannan Bana saniya bane,,ado akeyi dashi anan bakuma nasan yawan surutu kinji nagayamiki..
Hannu tasa ta rufe Baki tana girgiza Kai alamar ta dena..
Daga haka yafara qoqarin Kiran Yasmeen a waya..
Yasmeen na kwance a cinyar mama tana zubamata shagwaba wayanta yafara ringing dasauri ta daga mama ta vita da kallo..
Hello baby gani na iso" oyoyo ta fada tana kallan mama"
Ganin zuwa'
No kibarshi Zan shigo da kaina kedai kawai ki budemin qofar Baya"
Ni dai ah ah,,Allah nizan shigo dakai tafada tana katse Kiran.
Gefensa ya duba yaga Yadda nijlah ta hade qiran Sama Dana qasa tare da turo Baki gaba..
Gabansa yaji yayi mugun faduwa da kyar ya iya magana cikin sanyin murya yace"
Ke kuma me aka Miki zaki bata fuska ko duk baccin ne"
Kama zatayi kuka tace" ba Kai bane.
Zafi Ido Mashkur yayi Yana kallanta,,
Nikuma me nayi Naga kece me laifi Amma zaki doramin kodan kinga bamu qarasa gida na hukuntaki ba,shiyasa zakimin rigima?
Turo Baki nijlah tayi tana Jin bacin Rai tare da kishi me zafi tace..
Kuma shikenan saika kawoni nan kana waya da wata qatuwa.
Mamakine ya cika mashkur cikin zuciyarsa yace na Shiga uku kaddai ace yarinyar nan kishina take" a fili ko cewa yayi ke wai harkinsan wani Abu kishi?
Koda bansani ba ai bazakayi waya da wata a gabana ba.nijlah ta fada tana murguda Baki.
Rasa Yadda zeyi da ita yayi gashi Yasmeen taqi Yadda ya Shiga ciki,,yasani idan yaqi tsayawa su Shiga tare baza'a Samu hiran arziqiba ta riqa yimasa Mita kenan,,to idan kuma ta fito taga nijlah fa,,Yaya zanyi ya tambaya kansa..
Sai yanzu yake Dana sanin zuwa da nijlah be Ida zancen zuci ba yaji nijlah Na cewa"
Kaga Ni Idan bazaka kaini gidaba saika budemin nayi wasa acan tafada tana nuna jikin wasu fulawa..
Tsawa ya daka Mata Yana cewa waini sa'ankine zaki riqa magana Dani Yadda kikeso?
Dasauri nijlah tace nadena..
Bangaren Yasmeen ko da sauri ta koma daki ta qara shafe fuskanta da powder ta yasha mayafi ta fito tana tafiya a hankali..
Me aikinsu ta riqa kwala Kira,,dasauri ta fito tana risinawa tace aunty gani.. kingama hada kayan abincin Dana saki,,eh angama suna can falo anshirya komai..
Yasmeen bata qara magana ba ta koma daki ta feshe jikinta da turaruka masu kamshi,,dakin mama ta dawo tana cewa mama Zan shigo dashi..
ke da Baki shigo dashi tin dazu ba,, murmushi Yasmeen tayi tana boye fuska tace mama ina yimasa kwalliya..
Ke dai Allah ya shiryeki,,Bako kunya kike Bani amsa Yasmeen,,cikin dariya Yasmeen ta fita tana murnar ganin angon nata...
Turus tayi ganinshi cikin mota hannunsa riqe Dana nijlah suna magana'
Wani irin yawu ta hadiye me dacin gaske tana tambayar kanta..
Wacece kuma wannan me kama da 'ya'yan larabawa,,to kodai 'ya'yan yayyensane,,Kai ah ah baby be taba zuwa da wani yaro nan ba,,Kai Bama ze Zama sune ba Dan su Bama a qasar suke zaune ba..
To wacece wannan ta sake tambayar kanta" ganin hannunsu sarqe Dana juna yasata saurin qarawa jikin motar tana cewa kambu lallai yau akwai bala'i,,tana Gama fadar tafara qoqarin bude motar da dukan qarfinta,,Banda rawa babu abinda jikinta yake,duk Wanda yaganta yasan bata cikin nutsuwarta"sosai zuciyarta ke bugawa da qarfin gaske,ta dauka aniya a ranta komai zai faru sedai ya faru Amma yau ko ita ko wannan yarinyar me suffar aljanu..
Wallahi yau Sena Baka mamaki baby ..
A firgice mashkur ya janye hannunsa daga na nijlah ya qaqalo murmushin dole Yana aika Mata,, bude kofan yayi Yana cewa amarya"
Dole kace amarya mana'kaga baby ni duk ba wannan ba,,wacece wannan da har kake riqe Mata hannun ta fada cikin tashin hankali da zafin zuciya tana nufo inda nijlah take..
Dasauri yasa hannu ya tare ta Yana cewa" haba Yasmeen meyasa zafin kishinki yayi yawa" kifa rage ina gayamiki..
Cikin fishi tace dole zakace Kaka sabida kaci amanata Ka yaudareni da soyayayarka,,Amma duk da haka na amince da aurenka shine zaka nunamin Bani kadai kakesoba..
Kidai nutsu Saina gayamiki ko wacece"
Ka gayamin yanzu indai baso kake zuciyana ta Gama bugawa yanzu ba..
Matsowa yayi kusa da ita sosai had suna jin numfashin juna da bugun zuciyar kowannesu yace"hannunta ya kama cikin masa ya riqe sosai Yana shafawa duk Dan yasamu ta dawo cikin hayyacinta da nutsuwarta,,Amma duk da haka taqi tsayuwa burinta kawai taji kowacece kafin tasan hukuncin dazata yanke akanta..
Cike da tashin hankali yake magana Yana kallan Yadda nijlah ta rikice ta gigice ta kidime tana kankame jikinta hawaye tuni sun wanke Mata fuska Banda karkarwa babu abinda take tana Kiran sunan Allah"
Yace,,pls Yasmeen ki saurareni,,kinfasan da kaunarki na rayu, kuma haryanzu kina cikin zuciya na babu abinda ya chanzaki" to meyasa kike yiwa babynki haka,, wannan yarinyar kanwatace ki nutsu mana..
Ganin taqi nutsuwa sai zufa take yasashi juyawa
Showing 27001 words to 30000 words out of 65025 words
Auta meya faru da yarinyar mutane Naga bakinta a kumbure,,badai dukanta kayi ba..
Girjinsa yaji ya halba da sauri,,nan yaji dabara ta fado masa ya juya Yana kallan mummy Wanda ta tsareshi da Ido,,
Bakinsa na rawa yace uhmn Dama faduwa tayi da zamu Tah......
Kafin ya qarasa yaji muryar nijlah tana cewa,, lah lah lah,,malaminmu yace babu kyau karya..
Zare Mata Ido yayi mummy tayi saurin cewa kaga dena zare Mata Ido ta Fadi gaskiya,,nasan dukanta kayi kanaso ta tafi..
Dasauri nijlah tace ba dukana yayi ba,,Dama Dama bakina da nasa ya hada Yana........
Sabida firgice da kunya gami da tashin hankali mashkur yayi saurin bige Mata Baki..
Tafi aunty lateefah tafara tana kallan mummy..
Daddy Kam kunyace ta kamashi harya Rasa inda zesa kanshi.....
Yawan comments yawan typing,,kuyi hakuri da rashin amsa comments Baku,,damar hakan ne ban Samu ba,,idan kuka kuka dena Nima Zan dena typing Allah kunji harna rantse..
Pls share.
*Momn sultan ce ✍✍✍*
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*SIS NAJA'ART.....*
3⃣7⃣&3⃣8⃣
Kasa magana daddy yayi Dan baze iya ba daidai wannan lokacin Dan haka ya shige dakinsa Yana murmushi batare da kowa ya Ganshi ba..
Mummy ce tayi qarfin halin cewa,,Kai mashkur Ka Bani amsa mana,,kayi Shiru kana kallona..
Dakyar ya iya bude baki yace" mummy nafa gayamiki faduwa tayi..
Karya kake wallahi idan zaka Fadi gaskiya Ka fada cewar aunty lateefah..
Kinga lateefah rabu dashi,,ke Dan ubanki zonan,mummy ta fada tana kallan nijlah"
Qin zuwa tayi ta zuba mashkur ido,,shiko ya dalla Mata harara tare da yimata kallan Zan kamaki.
Wai ba magana nake Miki ba kin tsareni da Ido,,shegiya mayya me kikaiwa Dana" kunyace takama mashkur Dan haka ya kauda Kai Yana cewa..
Haba mummy me wannan yarinyar zatayimin..
Ka rufemin baki,, ninasan ba lafiya garekaba mashkur,,yo inba mara lafiya ba yama zaka hada Baki da wannan tafada tana Nuna nijlah..
Fakar idan mummy nijlah tayi ta Dan murguda Mata baki,, sedai aduk abinda take akan idon mashkur,,nan yaqara kulewa tare da daukan alwashin koya mata hankali aduk lokacin data sake suka kebe guri daya..
Wai Baka jina?
Cike da kunya yace,,mummy kema kinsan ba haka bane..
To yayane Ubana,,Naga dai a gabanka ta fada..
Hannu mummy tasa ta janyo nijlah tare da zuba Mata rankwashi" tace wai tambayarki nake ba..
Ki Bani amsa mana kinyi Shiru kema kina kallona" cike da tsoro nijlah tafara magana bakinta na rawa" ummmm ummmm dama..
Mashkur yayi saurin bige Mata Baki ta hanyar hanata magana da Ido tare da qif qif ta Mata su....
Yiwa mutane Shiru ko Kai Dana tambayeka Ka Bani amsa,,da zaka hanata magana..
Ina jinki mummy ta fada tana kallan nijlah,,,Dama me??
Bude baki nijlah tayi tana San yin bayani mashkur yace"
Yiwa mutane Shiru"
Bakin nijlah gaba tace" toba tambayana kayiba,,kuma Naga bakace Karna gayaba idan an tambaya cewa kayi nace banasan Zama a gid...
Be Bari ta qarasa ba ya saki tari me rikitarwa,,shiru nijlah tayi tana cewa" sannu kado,,mummy ko haushi ya isheta ganin Yadda suka sata a gaba suna jamata Rai.
Seda nijlah taga mashkur yayi Shiru ya dena tarin tace to mummy in Gaya???
Eh gayamin..
Dama shine ya..
Mashkur yayi saurin katseta"
Wallahi idan naji kin qara cewa uffan anan sai nayi maganinki..
Kama bakinta nijlah tayi tana bashi hakuri" fita anan kafin Saba Miki shashasha mara wayo kawai..
Da gudu nijlah ta fita waje ta zauna tana karkarwa sabida tsabar firgitatan da yayi..
Tana fita mashkur yayi Shiru tare da miqewa tsaye,,zuciyarsa na bugawa da qarfin gaske sabida tsabar bacin Rai,,nan take gumi ya Shiga karyo masa ta ko ina a jikinsa,, iskar ya furzar cike da Jin kunyar mummy yafara satar kallanta..
Dole Ka riqa kallona da gefen Ido Dan wannan abun kunyar da kayi ba qarami bane" auta kana ko da hankali,,ace duk matan garinann Ka Rasa Wanda zatayi tarayya da ita sai wannan,,wallahi Ka Bani kunya..
Gaba daya ya Rasa inda inda zesa kansa,,ya Rasa meyasa mummy take masa haka,,naga dai matatace koma me nayi ba laifi na aikataba yafada cikin zuciyarsa" Amma take yimasa haka akan nijlah...
Suna cikin haka daddy ya fito sabida Jin an fara Kiran salla,,
Yana fitowa ya gansu sunyi cirko cirko dasu kowannesu dauke da tashin hankali musamman Shi mashkur da kunya ta Gama lullubeshi.
Nauyayyar ajiyar zuciya daddy ya safke Yana kallan mashkur,,yace Kai bakaji ana Kiran sallah ba ka zauna kana luguden lebe..
Daddy kama yasan haryar guduwa mashkur yake nema,,nan yayi saurin daukar wayarsa yasa aljihu tare da bin bayan daddy Yana sunne Kai a qasa...
Turus daddy yayi gannin nijlah kwance a qofa tana rawar sanyi,,duk da ba wani sanyi akeba,, tanayine kawai Dan mashkur ya gani ya kuma tausaya masa,,sabida tinda take dashi bata taba ganin bacin ransa irin na yauwa,,ta tabbata Allah ne kawai ze kwaceta.
Sosa Kai mashkur yayi tare da qararo murmushin karya Yana Mata,,yace ke kuma me kikeyi anan,,tashi ki Shiga ciki,,Nima yanzu Zan dawo sai mu tafi gida ko yaqare maganar Yana kallan kwayar idanta..
Daddy najin abinda ya fada ya wuce ya barshi awurin ta..
Kwafa mashkur yayi Shima ya tafi Yana saurin Jin har an tada sallah..
Har suka idar da sallah suka dawo nijlah tana nan zaune a inda suka Barta,,mummy ko da aunty lateefah haushi da takaici be Bari in tashi daga inda suke ba..
Mashkur na zuwa ya kama hannun Nijlah ta miqar da ita tsaye Yana cewa duba kiga Yadda kika bata jikinki,,kodan bakisan ciwan wanki ba..
Shi dai daddy be kulasu ba ya Shiga ciki Yana murmushi" Dan soyayya yake hango soyayyar nijlah a idan mashkur ya tabbata nan gaba suma zasuji dadin Zama da ita..
Daddy na Shiga mashkur ya kama kunnan nijlah da karfin gaske Yana murdawa"
Wayyo wayyo nijlah tafada tanasan kuka..
Dan yatsansa ya Dora akan lips dinta yana cewa"
Idan kika sake naji kukanki saikin yaba Aya zaqinta kuma wallahi kika qara magana saina yanke wannan bakin da bayajin magana ya qare maganar Yana dungurinta...
Tini ta hadiye kukan tana waiwayen inda Zata ga Samu mai ceton ta..
Kigama juyinki anan Baki da me kwatarki a hannuna,,sai kuma yayi kwafa Yana cewa yarinya Saima da dare zakiyi bayani.
Badai nikika watsama kasa a Ido ba?
Idon nijlah taf da hawaye tace Dan Allah kayi hakuri wallahi bazan qara ba..
Kima qara cewar mashkur..
Mashkur Kai mashkur kana inane,,kafasan sauri nake,,zaka zaunar Dani anan..
Daddy gannin wannan yarinyarce" to kadai vita a hankali..
Tashi mu Shiga ciki saura yanzu ma kimin irin abinda kikayi dazu..
Batayi magana ba ta tashi suka Shiga cikin falon..
Daddyne zaune sai mummy dake kusa dashi aunty lateefah na kitchen taje daukowa mummy cup..
Kusa da daddy mashkur ya zauna nijlah ko ta rabe acan gefe tana hawaye..
Fakar idon kowa mashkur yayi yana yiwa nijlah magana ahankali Yadda bame ji sai ita,,yace..
Ke dukanki nayi ko zaki zaki sani gaba kina kukan banza" to wallahi ki Adana kukanki kafin hawayen su qare lokacin zubarsu beyi ba,,kuma ki matsonan yafada Yana Nuna kusa da mummy..
Ba musu nijlah taja gindi tana matsowa" mummy tayi wani irin zabura tare da matsawa tana cewa,,dakata anan kafin ki gogamin karnin Shanu" kema Baki da maraba dasu..
Kai daddy ya girgiza Yana kallan mummy sedai baze iya yimata fada agaban danta da sirikartaba,,Dan haka ya chanza zancen ta haryar cewa"
Mashkur Dama abinda yasa na Kira Bai wuci magana daya zuwa biyu ba,,Abu na farko inasan sanin inda zaka zauna da wannan yarinya,, zaka kaita gidanka dana Gina ma ko zaka Barta a Wanda kuke ciki ala bashi idan anyi daurin auren Ka da Yasmeen saika kaita can,,ko kuma anan gidan zaka zauna da ita?????
Kallan mummy mashkur yayi Yana San cewa a saban gidansa zasu zauna yaga mummy na yimasa Jan kunne akan hakan tare da nunamasa cewa anan kusa da ita zasu zauna..
Dan haka yayi saurin maida hankali ga daddy tare da cewa"
Daddy inaga a tambaya nijlah,,tinda ita Zata zauna akoma inane idan yaso bayan daurin auren sai na hadesu a guri guda Dan gaskiya Bana San raba Iyalina..
Eh hakan yayi kyau cewar daddy Yana kallan nijlah"
Nijlah daddy ya Kira sunanta...
Tinda nijlah ta safke Kai qasa bata qara dagowa ba Saida taji an Kira sunanta..
Nijlah kinji tambayana ko??
Bakinta na rawa tace" eh Baba naji..
Kaji yar kauyen banza daddy ma bazata iya kiraba sai wani Baba,, tokin Baba da Baba acan ruga nan birni kikazo cewar mummy cikin daga murya...
Ko kadan ran daddy be baci ba Saima murmushi dayayi nijlah ko bata kalli inda mummy ke zaune ba ..
Ki Bani amsa a ina zaki zauna,,nan gidan ko can inda kuke zaune..
Dam gaban nijlah ya bada,,Dan harga Allah idan so samune zatafisu su zauna a gaban mummy Dan ita gwara Mata fada da zagin mummy akan irin matsar da nononta suka sha tare da tsotse Mata Baki da jagula Mata jikin dayayi,,sedai bata da damar gayar hakan sabida tinawa da Jan kunnan daya Mata..
Jin shirun yayi tawa yasa daddy cewa" kinyi Shiru yarinya muna sauraranki..
Mashkur Kam Banda faduwar gaba babu abinda yake ji, so yake ta dago Kai su hada Ido koya Samu damar Tina Mata gargadinsa ita kuma taqi dagowa Saima qara yin qasa dakai take..
Ahankali nijlah ta bude baki jikinta da bakinta Kai komai ma na jikinta rawa yake tace"
Acan din Zan zauna nijlah ta fada cike da tsoro..
Tsaye mummy ta tashi tana cewa"
Wallahi Baki isaba,,kujimin shegiyar yarinya,, "yar mitsitsiya dake kin iya gulma da kini Bibi"
To anan zaki zauna kinji na gayamiki,, nijlah na karkarwa tace to..
Kallan daddy mashkur yayi daddy ya shafa kanshi Yana cewa Ka kwanta da hankalinka auta,,can din data zaba anan zaki sauna kaji..
Sabida dadi har besan lokacin da murmushi ya subuce masa ba ,,kasa yayi da Kai Yana cewa,,daddy mun gode Allah yaqara girma..
Tashi kuce daddy yafada abinsa.
Haukane kawai mummy batayi ba,,taso dukan nijlah sedai bazata iya saka hannunta jikin wannan kazamarba,,tana ji tana gani haka suka fita a falon...
Har mota Mashkur ya kaita Yana murmushi,,bayan ya bude mata kofa ta Shiga a zaga ta inda take yayi kissing bakinta Yana cewa"haka nakeso ki Zama mejin magana kinji amaryata"" yanzu dai ki jirani ina zuwa 2 minutes kawai ya ISA..
Yana tafiya nijlah ta Tabe Baki tana cewa ko menene kuma 2 munat oho masa,,shiyasa yasani tafada tana kwantar da kanta jikin kujeran..
Falon mashkur ya koma ya je daf da mummy ya riqe hannunta,,fizgewa tayi tana hararansa,, murmushi yayi Yana cewa haba sweet mom,,kinfasan banasan bacin ranki,,Dan Allah mummy ki saki ranki,,kiso nijlah kamar Yadda kike Sona..
Ka rufemin Baki auta,,kana da kunya kuwa" rufe Ido yayi Yana cewa mummy anjima Zan dawo kinga diyarki tana Kiran waya,, yafada Yana Nuna Mata wayar data fara ringing a hannunsa..
Tuni number Yasmeen ta bayyana,, murmushi mummy tayi tana cewa idan kaje Ka gaisheta.
To yace ta tashi yana dariya,,abinda mummy bata sani ba kuwa,,shiya tura Yasmeen text massage yace ta kirashi..
Yana zuwa ya Samu nijlah harta fara bacci bayan ya tada mota ya dauka wayar,,
A kunne ya Kara Yana cewa" hello baby..
Uhmn uhmn wai haryanzu Baka zoba inata jiranka" bayan kasan na Gama hada lefen gani kawai zaka zo kayi,,abinda be makaba sai a chanza..
Murmushi yayi me sauti Yana cewa" nasan baby na ta iya Zabe,,karki wani damu nasan kayan sunyi kyau..
Kuka Yasmeen taka tana masa shagwaba,,nan da nan yaji babu abinda yakeso sai ganinta,,tini ya karya akalar motar ta dawo daga hanyar saban gida suwa gidansu Yasmeen...
To to shikenan ki kwantar da hankalinki ina hanya yanzu haka..
Wani tsalle Yasmeen tayi ta katse Kiran tana fadawa cinyar mama..
Seda Mashkur yayi nisa a hanyas ta zuwa gurin yasmeen ya Tina da nijlah dake kwance bacci me nauyi yafara daukanta,,yazo juyawa Amma baze iya ba Dan haka ya tafi da ita a cikin motan....
Comment & share
*Momn sultan ce ✍ ✍✍*
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*SIS NAJA'ART.....*
3⃣9⃣&4⃣0⃣
Tafiya yake Yana Jin farin ciki da annashuwa na qara ziyartar zuciyarsa" tin Yana tafiya anhankali har yaga tafiya bata sauri" gudu ya saki tare da kunna waqar soyayya dadi,,tini ta hade cikin motar da sauti me dadin gaske..
Tafiya yake Yana jinjiga,,kallo daya zaka masa kagane Yana cikin farin ciki..
A Dan firgice nijlah ta Farka sabida Jin iska me zafi tafara kadawa ga qaran kidan dake tashi..
Hannu daya yasa ya tare da,,dayan Yana tuqi dashi,, fuskanshi dauke da murmushi yafara shafa fuskanta Yana cewa"
Keda wa Naga kintashi a firgice" langwabewa tayi a jikinsa taqi tankasa" kodai azumin magana kika dauka,,nan ma nijlah batayi magana sema kwantar da kanta jikin kujeran mota tayi tana lumshe ido..
Uhmn" kema kin iya muskilanci ko,,turo Dan qaramin bakinta tayi tana girgiza masa Kai..
To meya tasheki adaidai wannan kuma,,har kina firgita?
Ahankali nijlah tace" Nima bansani ba..
Shikenan kirinqa addau idan zaki kwanta bacci"
Cike da sanyin jiki irin na Wanda ya tashi a bacci tace"
Aiba da dare bane,,kuma indai Zan kwanta da dare inayi,,kakama tana tofamin..
Waya gayamiki a bacci dare kawai Ake addu'a?
Shiru tayi Dan ba Wanda ya gayamata,,Niko nace wasu manyan ma basa addua lokacin baccin rana,yakuma kamata mu gyara,,sabida addu'a tana taimaka mana gurin kariya daga sharrin shaidan,,katangar qarfece ga duk wani musulmi...
Kinyi Shiru?
Nima bansani ba,,to shikenan saiki kiyaye,,kinga dai abinda yafaru yanzu..
To nijlah tace tana qoqarin komawa vaccinta.
Kingama munzo inda nakesan zuwa" ki zauna a mota nizan Shiga nan gidan yafada Yana Nuna get gidansu Yasmeen..
A hankali ta daga Kai tana kallan gidan gabanta na faduwa tace" kado nan kuma inane waiku Dama a birni kowa gidansa haka yake da ciyawa" kaga Dana zo da saniyana Aida ta Samu abinci,,ba ruwanmu da kaita jeje kiwo ko???
Hararanta yayi Yana cewa" zaki fara shirmen naki ko,,waya gayamiki abincin dabobine?
To menene Shi,,gashinan wani ya girma wani kanana a qasa,,sai ruwan banza Ake bashi tinda bashi da amfani..
Inji waye ta tambayeta Yana tsareta da Ido..
Gashinan na gani..
To wannan Bana saniya bane,,ado akeyi dashi anan bakuma nasan yawan surutu kinji nagayamiki..
Hannu tasa ta rufe Baki tana girgiza Kai alamar ta dena..
Daga haka yafara qoqarin Kiran Yasmeen a waya..
Yasmeen na kwance a cinyar mama tana zubamata shagwaba wayanta yafara ringing dasauri ta daga mama ta vita da kallo..
Hello baby gani na iso" oyoyo ta fada tana kallan mama"
Ganin zuwa'
No kibarshi Zan shigo da kaina kedai kawai ki budemin qofar Baya"
Ni dai ah ah,,Allah nizan shigo dakai tafada tana katse Kiran.
Gefensa ya duba yaga Yadda nijlah ta hade qiran Sama Dana qasa tare da turo Baki gaba..
Gabansa yaji yayi mugun faduwa da kyar ya iya magana cikin sanyin murya yace"
Ke kuma me aka Miki zaki bata fuska ko duk baccin ne"
Kama zatayi kuka tace" ba Kai bane.
Zafi Ido Mashkur yayi Yana kallanta,,
Nikuma me nayi Naga kece me laifi Amma zaki doramin kodan kinga bamu qarasa gida na hukuntaki ba,shiyasa zakimin rigima?
Turo Baki nijlah tayi tana Jin bacin Rai tare da kishi me zafi tace..
Kuma shikenan saika kawoni nan kana waya da wata qatuwa.
Mamakine ya cika mashkur cikin zuciyarsa yace na Shiga uku kaddai ace yarinyar nan kishina take" a fili ko cewa yayi ke wai harkinsan wani Abu kishi?
Koda bansani ba ai bazakayi waya da wata a gabana ba.nijlah ta fada tana murguda Baki.
Rasa Yadda zeyi da ita yayi gashi Yasmeen taqi Yadda ya Shiga ciki,,yasani idan yaqi tsayawa su Shiga tare baza'a Samu hiran arziqiba ta riqa yimasa Mita kenan,,to idan kuma ta fito taga nijlah fa,,Yaya zanyi ya tambaya kansa..
Sai yanzu yake Dana sanin zuwa da nijlah be Ida zancen zuci ba yaji nijlah Na cewa"
Kaga Ni Idan bazaka kaini gidaba saika budemin nayi wasa acan tafada tana nuna jikin wasu fulawa..
Tsawa ya daka Mata Yana cewa waini sa'ankine zaki riqa magana Dani Yadda kikeso?
Dasauri nijlah tace nadena..
Bangaren Yasmeen ko da sauri ta koma daki ta qara shafe fuskanta da powder ta yasha mayafi ta fito tana tafiya a hankali..
Me aikinsu ta riqa kwala Kira,,dasauri ta fito tana risinawa tace aunty gani.. kingama hada kayan abincin Dana saki,,eh angama suna can falo anshirya komai..
Yasmeen bata qara magana ba ta koma daki ta feshe jikinta da turaruka masu kamshi,,dakin mama ta dawo tana cewa mama Zan shigo dashi..
ke da Baki shigo dashi tin dazu ba,, murmushi Yasmeen tayi tana boye fuska tace mama ina yimasa kwalliya..
Ke dai Allah ya shiryeki,,Bako kunya kike Bani amsa Yasmeen,,cikin dariya Yasmeen ta fita tana murnar ganin angon nata...
Turus tayi ganinshi cikin mota hannunsa riqe Dana nijlah suna magana'
Wani irin yawu ta hadiye me dacin gaske tana tambayar kanta..
Wacece kuma wannan me kama da 'ya'yan larabawa,,to kodai 'ya'yan yayyensane,,Kai ah ah baby be taba zuwa da wani yaro nan ba,,Kai Bama ze Zama sune ba Dan su Bama a qasar suke zaune ba..
To wacece wannan ta sake tambayar kanta" ganin hannunsu sarqe Dana juna yasata saurin qarawa jikin motar tana cewa kambu lallai yau akwai bala'i,,tana Gama fadar tafara qoqarin bude motar da dukan qarfinta,,Banda rawa babu abinda jikinta yake,duk Wanda yaganta yasan bata cikin nutsuwarta"sosai zuciyarta ke bugawa da qarfin gaske,ta dauka aniya a ranta komai zai faru sedai ya faru Amma yau ko ita ko wannan yarinyar me suffar aljanu..
Wallahi yau Sena Baka mamaki baby ..
A firgice mashkur ya janye hannunsa daga na nijlah ya qaqalo murmushin dole Yana aika Mata,, bude kofan yayi Yana cewa amarya"
Dole kace amarya mana'kaga baby ni duk ba wannan ba,,wacece wannan da har kake riqe Mata hannun ta fada cikin tashin hankali da zafin zuciya tana nufo inda nijlah take..
Dasauri yasa hannu ya tare ta Yana cewa" haba Yasmeen meyasa zafin kishinki yayi yawa" kifa rage ina gayamiki..
Cikin fishi tace dole zakace Kaka sabida kaci amanata Ka yaudareni da soyayayarka,,Amma duk da haka na amince da aurenka shine zaka nunamin Bani kadai kakesoba..
Kidai nutsu Saina gayamiki ko wacece"
Ka gayamin yanzu indai baso kake zuciyana ta Gama bugawa yanzu ba..
Matsowa yayi kusa da ita sosai had suna jin numfashin juna da bugun zuciyar kowannesu yace"hannunta ya kama cikin masa ya riqe sosai Yana shafawa duk Dan yasamu ta dawo cikin hayyacinta da nutsuwarta,,Amma duk da haka taqi tsayuwa burinta kawai taji kowacece kafin tasan hukuncin dazata yanke akanta..
Cike da tashin hankali yake magana Yana kallan Yadda nijlah ta rikice ta gigice ta kidime tana kankame jikinta hawaye tuni sun wanke Mata fuska Banda karkarwa babu abinda take tana Kiran sunan Allah"
Yace,,pls Yasmeen ki saurareni,,kinfasan da kaunarki na rayu, kuma haryanzu kina cikin zuciya na babu abinda ya chanzaki" to meyasa kike yiwa babynki haka,, wannan yarinyar kanwatace ki nutsu mana..
Ganin taqi nutsuwa sai zufa take yasashi juyawa
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22