nasaba da ita.
Sai yanzu hankalin daddy ya dawo jikinsa yayi saurin tare mashkur Dan Shi bemasan ya fado ba.
Dakyar yake janshi yanasan maidashi kan gadon sedai Sam mashkur yaqi basa damar Hakan Kuka Kawai yake Yana ihu tare da Kiran sunan Nijlah.
Lokaci guda ya hada zufa Suna Shiga kokuwa shida daddy,,Shi yanasan kwacewa ya tafi neman nijlah Shi Kuma daddy Yana qoqarin kwantar dashi kan gadon sedai mashkur yaqi bashi damar hakan gashi Babu kowa cikin dakin,,likitoci duk sun fita sabida an kawo wani mara lafiya.
Cikin bacin Rai da takaici daddy ya daka mashkur tsawa Yana' kai auta ka nutsu mana,,so kake ka fita muma mu Shiga uku,,idan ka fita ina zaka je?koso kake ka Shiga Duniya sabida rashin mace?
Ba qaramin takaici da rashin Jin Dadi maganganun daddy sukayi masa,,jiyayi maganansa kama Yana yankan naman jikinsa Dan haka ya fizge jikinsa da karfi yayi bakin kofa Yana cewa'
Tafiya zanyi daddy' nijlah ba wata bace matatace ta Sunna Wanda take Amana a gareni' daddy nijlah amanace Dan haka nima Sai Dai ku rasani Kamar yadda itama iyayenta suka rasata' Wallahi bazan bazan dawo ba saina ganta idan Kuma Na rasata nima acan Zan qare rayuwa sabida rayuwana bashida wani amfani idan Bata..
Tassss tassss tassss daddy ya saukewa mashkur lafiyayyun marika har guda shida Yana cewa'
Baka da hankaline to idan Baka dashi maza maza ka dawo cikin nutsuwarka'
Da kasan kanasanta Na dauki gida Na Baka Amma kayi watsi dashi kake kawowa mahaifiyarka ita alhali kasan ba kaunar fulani take ba,, mashkur mahaifiyarka tana da tabo Wanda wani fulani sukayimata sedai ta kasa ganewa ba duka' jama'a suka zama daya ba,,nayi iyakar qoqarina ta dena taqi kai Kuma kaje ka dauko yar fulani fulaninma matsiyata,, tayaya kake tinanin zata hakura ta zauna da ita..
Shine yanzu inama Magana kanaji kake Abu kama mara hankali,,hauka kake kome?
Daddy ya tambaya a zafafe ganin inba haka yayimasa ba bazasu wanye lafiya ba..
Tinda mashkur ya dafe kunci be qara yin gurin dagowa ba har saida daddy yakai aya,kafin mashkur ya Dago jajayen idanunsa Yana kallan daddy dasu sedai har zuwa yanzu bashi da Magana daze iya fada.
Ka wuce ka kwanta nace'
Daddy Na samu lafiya gida Zan wuce'
Amma Dai duk da haka ka kwanta likita ya bamu sallama ko?
Ah ah daddy ni tafiya zan, Dr bashida maganin ciwo Na gwara Na koma gida kona mutu a dakin mahaifiyata mashkur yayi maganar cikin tashin hankali da damuwa.
Sosai Yaba daddy tausai har besan lokacin dayasa hannu ya janyosa jikinsa ba Yana shafa bayansa.
Kan gadon daddy ya zauna mashkur Na kwance a qirjinsa,, mashkur beyi qoqarin kwace waba sabida neman me rarrashinsa yake a wannan lokaci Dan haka ya qara lafewa a jikin daddy Yana fidda numfashi da sauri da sauri..
Nauyayyar ajiyar zuciya daddy ya safke Yana kallan mashkur kafin ya bude baki a hankali yace'
Auta ba qinka nake ba kada ka dauka haka,sedai ina tsoran kada kaima mu rasaka tinda naji furucin bakinka Na cewa bazaka dawo ba har Sai kaga nijlah.
To a ina zaka ganta?kasan inda take.
Shiru mashkur yayi Yana fidda sautin Kuka a hankali a hankali.
Auta kayi shiru daddy ya tamabay cikin lallashi da da dabara?
Uhmn daddy bansani ba,,sedai a duk inda take jikina Yana gayamin Babu kwamciyar hankali'ni tsorona kada 'yan iska su dauketa suje suyimin asaran Dana Dade ina tattali,,daddy ka taimakeni aga nijlah wallahi zuciyana yana Shirin tarwatsewa.
To to ya isa haka,,banaso kana tada hankalinka insha Allah za'a ganta Kaji ko,, yanzu ka zauna kafin dr yazo..
Badan ashkur yaso ba ya zauna Yana ta jinjiga kai da ido daddy ya bishi Yana mamakin irin sanda ya jefa kanshi gurin yiwa qaramar yarinya kama nijlah..
Da kuka aka fara kwankwasa dakin daddy dame zaune ya janye mashkur a jikinsa ya je ya bude kofan'
Yasmeen ce tsaye ita da mubeena suka shigo' gaba day idon Yasmeen ya rufe Babu abinda takesan gani sama da angon nata shiyasa ko daddy Bata kula dashi ba ta tafi jikin gadon tana ihun kuka..
Ganin haka yasa daddy fita a dakin Yana girgiza kai domin kallo daya yayima Yasmeen ya gane itace budurwan mashkur.
Yasmeen batayi wani tunani Na ta fada jikin mashkur tana kuka tana cewa'
Baby meya sameka yanzu muna restaurant aunty lateefah ta bugo take gayamin Baka da lafiya,, baby ina ke ma ciwo?
Murmushi mashkur yayi a karo Na farko dayasa hannu ya rungume Yasmeen Yana shafa bayanta'
Dakyar yasamu nutsuwar janyeta a jikinsa Yana cewa' zauna anan Yasmeen.
Kiyi hakuri kidena Kuka kinsan banasan wannan damuwan naki.
Murmushi yayi Mai ciwo Yana cewa' mubeena tare kuke ki zauna mana' zama tayi ya Kalli Yasmeen Yana cewa'baby jeki zauna kukan ya isa haka.
Bata iya Zama ba saima Kuka ta qara saki tana cewa'
Baby nakasa gane kanka,,wai Akan wannan yarinyar kake Kuka sabida Kawai ta gudu?
Naga Dai bakai kace ta gudu ba Da zakasa kanka cikin damuwa muma kasamu..
Hade fuska mashkur yayi yace Yasmeen Zaki fara ko?
Karki Manta Amana Na dauko nijlah Dan haka koba soyayya yakamata hankalina ya Tashi.
Tabe baki taji taji inama Bata zoba Dan kalamansa ba Dadi sukayi Mata ba,,dauke kanta gefe tayi tana cewa'
Allah yasa daga can tayi can kaga muma ma Sami sakewa a gidanmu.
What!
Yasmeen kinsan abinda kike fad be iya qarasa maganan ba yafara Tari Yana dafe qirjinsa dayayi masa nauyi.
Ana cikin hak Dr suka shigo'tare da daddy.
Dasauri dr ya qarasa Yana cewa' Alhaji ya haka,,ai mashkur hutu yakeso Dan haka kada Wanda yaqara zuwa ganinsa har Sai mun Bada dama...
Hanyar fita dr ya nunama su Yasmeen Yana cewa' kuyi hakuri Ku fita munasan duba lafiyanshi..
Da gudu Yasmeen ta fita tana kuka,,haka mubeena tabi bayanta Bayan ta dauka Mata handbag dinta..
Yasmeen Bata iya driving motan ba Sai mubeenace tayi Suna tafiya tana kuka kama tsohuwar mahaukaciya ahaka har suka qarasa gida'
Dan gudu ta shige daki tana ihu Abba dake zaune a fAlo shida mama suka bita da ido'
Kallan mama Abba yayi yace' haba hajiya kina kallan 'yar lale Na Kuka ai Kya bita kiji abinda ke faruwa ko..
Tabe baki mama tayi ganin haka yasa Abba Tashi ya Shiga dakin,,kwance take kan gadonta tana rera Kuka kaikace mutuwa akayi Mata,, ahankali Abba yafara Kiran sunanta Yana tambayan abinda ke faruwa.
Sedai Yasmeen takasa magana, Banda kukan iskanci Babu abinda take..
Kallan mubeena Abba yayi yace'ke yarinya me akayi mata' karfa wani ya tabo jaraba Dan wallahi Zan iya kulle mutum Na jefa Dan mukullin a ruwan teku.
Ki gayamin waya tabamin yarinya abban ya qare maganar a tsawace'
A firgice mubeena tafara ba Abba labarin abinda ya faru tindaga bugo wayan aunty lateefah har zuwansu asibiti..
Dariya Abba yasa yana hamdala ga Allah dayasa nijlah ta gudu yasan koba komai mashkur dole ze hakura idan ya nemeta ya rasa tinda da Dai nijlah bakan gadone da itaba balle ayi tinanin zata iya dawo da kanta garesu' to idan ma zata dawo meyasa zata gudu..
Zama yayi bakin gadon Yana cewa' Kaji shashanci keda Zaki shigo kina rawa da kuyi saiki shigo cikin tashin hankali..
Dasauri Yasmeen ta Dago tana kallan Abba kafin tace' Abba rawa fa kace,,koka manta mashkur Yana gadon asibiti?
Abba a gabana ya riqa Tari hadda jini Yana Kiran sunan wata bani ba,,abba nijlah yake kira,,wayyo Na Shiga uku ba..
Jin kukan yayi yawa yasa mama Tashi ta shigo dakin tana rarrashin Yasmeen Dan ita ki tambayan abinda ya faru Bata iyayi ba.
Sai da baccin wahala ya dauke Yasmeen mama da Abba suka fita yayin da mubeena ta zuba kawar Tata ido tana mamaki..
_________
Ke Maryam Dan ubanki jeki Kira Bala drive yazo ya kaini asibitin nan kinga auta shiru Basu dawo ba..
Wayyo ni hauwa naga ta kaina Na hadu da dangin tsiya zata kashemin yaro mummy ta fada cikin kuka tana goge majina.
Zumburo baki Maryam tayi tana cewa'hajiya nima banga Bala ba.
Dan ubanki kije dakin Musa Mai gadi nasan yanacan'
Ya Allah Kaba yarona lafiya ita Kuma wancan tsinan nan ka hadata da 'yan mafiya su shanye jininta daganan su soye tsokan jikinta su cinye..
Zaro ido Maryam tayi tana cewa'kai hajiya musulmace fa kike Mata wannan addu'an.
Eh nayi kema zoki fita a gidanann kai gaba daya Na sallami ma aikata gidan kowa ya tafi gidan ubansa ' tinda kunajina Babu me taimakona gashi ni qafa Babu nakasa takawa..
Dan gudu Maryam ta fita a falon ta Sami Bala drive dake kofan falon Yana dariya'
Haduwa sukayi Suna ta shega dariya daga bisani Maryam tace kai bala ya isa haka,,nifa bansan abinda yasani wannan dariyan ba Dan gaskiya ina cikin jimamin rashin nijlah.
Addu'a sukayi Akan Allah ya bayyanata suka koma lambu Suna hutawa sabida gudun jarabar mummy.
Sosai nijlah taci abinci tana ci Mujaheed na Mata hira,, ahaka har suka Gama suka Tashi.
Kallan husna Mujaheed yayi Yana cewa' aunty inaso zamu fita Na sama Mata kayan Sawa kinga yanzu ko kayan da zata chanza Babu.
Kafin yayi Magana husna tace' ah ah fa kanina,,Baka ga Bata da lafiya ka duba jikinta duk a sanyaye yake.
T
Murmushi Mujaheed yayi yana cewa shikenan a Na Bari sai goben.
Nan suka zauna ya Kalli nijlah Yana cewa'
Baby Zaki sha ice cream?
Duk da nijlah Bata San ko menene ice cream ba Hakan be hanata daga masa kai ba alamar zata sha'
Ok Tashi ki dauko mayafinki Sai muje Kisha ko..
Magana husna zatayi daddy Ayman ya katseta,
Dear Zafa mu Bata dake,haba mana ya kikeso nayi da Raina,,nasamu farin ciki kinasan hanani..
Girgiza kai husna tayi tana cewa'nifa ba wani Abu zance ba.
To me zakice? Daddyn Ayman ya tambaya fuska hade.
Cewa zanyi Allah ya kiyaye nima a kawomin nawa.
Dariya sukayi Mujaheed Yana cewa' yauwa auntynmu ko kefa..
Nan ya kama hannun nijlah suka fita Yana cewa' kinga bar mayafin kawai tinda Mota zamu Shiga basai kin sha wahala ba.
Shida da kansa ya bude mata motan yasata ciki ya zagaya Shima ya Shiga suka fara tafiya..
Langwabewa nijlah tayi tana..........
Comments & share.
*Momn sultan ce*✍✍✍
💘💘 *YAR SADAKA..💘💘*
*STORY & WRITING...*
*BY*
*MOMN SULTAN.*
*DEDICATED TO...*
*MOMN AMATULLAH.*
*SPECIAL GIFT To...*
*ALL MY FAN'S...*
7⃣6⃣&7⃣7⃣
Narkemasa nijlah tayi tana zuba masa shagwaba..
Banda murmushi babu abinda mujaheed yake,,jin kansa yake gama wani sarki' a yayinda zuciyarsa ke cike da dumbin farin ciki mara misaltuwa' kallanta yake yana murmushi hannunsu sarqe Dana juna.
Duk da ba wani abu yakemata ba Amma duk da haka sedai yanayinsa na chanza take yafara jin wani irin yanayi Wanda be tabajin irinsa ba,, dasauri ya janye hannunsa a nata hakan dayayi yasa nijlah saurin kallansa tana turo Baki sabida ganin yadda lokaci guda yanayin fuskansa ya chanza..
Murmushi mujaheed yayi yana cewa' sweety lafiya dai ko?
Qara turo Baki nijlah tayi tana dire diren qafa yayinda madaidai tan nonuwanta suka fara karkadawa suna tsikarin mujaheed..
Mujaheed be iya magana sai ma saurin lunshe idonsa yayi yana qara godiya ga Allah..
A hankali ya budesu ya safke kan nijlah Wanda zuwa yanzu ta kwantar da kanta jikin kujera..
Hannu mujaheed yasa yayi mata alamun tazo,,makale kafada nijlah tayi tana cewa' uhmn uhmn.
Dariya yayi ya Hura mata iskan bakinshi yace' wow sweety inasan wannan shagwaban naki' idan munyi aure Zaki riqayimin irin ta ko???
Dam dam qirjin nijlah ya bada har saida mujaheed ya iya jiyo ssautin bugun zuciyarta.
Sai yanzu ta Tina da mashkur sedai data Tina da dukan dayayi mata sai taji batasan qara tinashi' wasu hawaye masu zafine suka zubo mata,,tayi saurin sa hannu ta goge tana qaqalo murmushi..
Tsare ta da ido mujaheed yayi yana cewa sweey lafiya dai ko,,meke damunki ko har yanzu jikin ne?
Girgiza masa Kai tayi tana cewa' ah ah nifa bacci nakeji!
Bacci kuma a wannan lokaci?
Nijlah bata iya bashi amsa ba sai daga masa Kai tayi tana qara sakin jikinta yayinda duk take jinta babu dadi daurewa kawai take..
To shikenan bari muje nasai miki,,Kinga daganan sai mu wuce gida basai na kaiki dayan gurin ba ko...
Kamar zatayi kuka ta bude bakinta a hankali tana cewa' Nina fasa Sha kaina ciwo yake ka maidani gida kaji..
Dan zaro ido mujaheed yayi ya maimaita maganan,,gida kuma sweety' meyasa zakice haka bayan kina kallan yadda aunty tayi kafin ta bani ke.
Ko dai nine bakisan zuwa Dani sainayi parking anan na tari napep ya kaini,, Kinga saina siyomiki ki Sha.
Idonta fal da hawaye tace' ni ah ah nakoshi,,Dan Allah ka mayar Dani gida bazan iya zuwa ba..
Sosai mujaheed ya cika da mamaki sedai yakasa gano dalilin dayasa nijlah tafasa zuwa Shan ice cream'
Bece komai ba ya juya akalar motan suka dauka hanyar dawowa gida..
Tafe suke tana goge hawaye yayinda mujaheed ya rasa ta inda zefara rarraahinta tinda dai Shiba iya soyayya yayi ba bare yasan ta inda ze fara.
Shiru yayi yana tinani yayinda yakejin zuciyarsa na qunu kamar zata tarwatse sabida tsananin bacin Rai da takaicin hawayen da nijlah ke zubarwa gashi yayi magana yayi magana taqi amsashi..
Hannu yasa ya janyota jikinshi yana shafa bayanta tare da yimata magana a hankali'
Nijlah ta! Meke damunki?
Lafiya muka fito Amma cikin mintuna qalilan duk kin dagula Mana lissafi?
Shiru tayi Bata bashi amsa ba ganin haka yasa mujaheed cigaba da magana'wani Abu namiki? Girgiza Kai nijlah ta qarayi haka yayita jera mata tambayoyi tana girgiza Kai,, a qarshe yace' to ko gida kikesan komawa..
A firgice nijlah ta dago tana goge hawayen fuskanta' da kyar ta iya bude Baki tace' ah ah wallahi banasan komawa Zan zauna daku sedai inaso kuyimin Abu guda daze mantar Dani tsohuwar rayuwar danayi a baya..
Kallanta mujaheed yake cike da matsananciyar soyayyarta yace'
Nayi Miki alqawarin duk abinda kikeso shi zakiyi indai be saba koyarwa ta addinin musulumci ba...
Wani irin dadi nijlah taji yana ratsata a hankali ta maida kallanta garesa tana cewa' kayi parking anan wata magana nakeso zamuyi idan ba damuwa'.
Ba musu mujaheed ya nemi guri yayi parking yana kallanta' sai kuma yasa hannu biyu ya kamo nata hannu ya hada da nashi yana shafawa a hankali a hankali.
Shirune ya ratsa cikin motan kafin mujaheed yace'
Nijlah inajinki' ki fadi duk wani abu da kikeso ni kuma nayi Miki alqawarin Baki dukkan farin ciki..
Lumshe ido nijlah tayi ta kuma budesu akan mujaheed tana cewa'
So nake kagayamin da wani irin Abu masu kudi suke taqama?
Shiru mujaheed yayi yana kallanta'
Nijlah ta dauke kanta tana cewa',ka Tina ka riqa kayi alqawari.
Nannauyan ajiyar zuciya mujaheed ya safke,, kafin yace'
Nijlah babu abinda yafi ilimi dadi a rayuwa' hatta kudi nijlah a bagan ilimi yake,,idan ka mallaki kudi baka da ilimi tofa wannan ilimin ya tashi a banza Dan haka ilimi shine tushen rayuwar talaka dame kudi..
Murmushi nijlah tayi tana kallan mujaheed yayinda idonta be Dena zubda hawaye ba tace'
Naji dadin haka Amma wanne irin ilimi kake magana?
Shiru mujaheed yayi yana kallanta' nijlah, ahankali ya dauke idonsa daga kanta yana cigaba da magana'
Babu ilimin dayafi ilimi na addina sedai ayanzu idan baka hada da ilimin zamani ko ince na nasara ba to zaka zama kama Wanda be taba shiga ajiye ba'
Zaro ido nijlah tayi tana cewa' kana dubin akwai wani karatu dayafi na alqur'ni.
Babu nijlah sedai a yanzu dole saika hada Dana boka ta hakane kadai zaka Samu cigaba da samun kudi masu yawa' Wanda samun irin wadannan mutanan a wannan zamani yake wahala shiyasa kikeganin masu kudi dayawa basu tausan talaka balle su taimaka masa.
Meyasa suke kyaman talaka?
Nijlah ta qara jefa masa wannan tambaya..
Murmushi mujaheed yayi yace'
Sabida dayawa masu wulaqanta talaka Kona qasa dasu ko azzaliman shigabannne wallahi kinji na rantse basu da ilimin addini boka kawai suka sa a gaba shiyasa tin a farko kikaji nace saika hada duka biyu kafin ka zama abinda kike tinani..
Dariya nijlah tayi tana tafa hannu lokaci guda ta hade fuska ta kuma janye hannunta a nasa tana cewa'
Indai ko hakane ni nijlah kawu 'yar gidan kaka da malam sai na hada ilimi guda biyu sabida na nuna wulaqantantun mutane cewa Nima mutum ce' wallahi ko banyi kudi ba sainayi ilimin da Zan taimaki al' umma dashi..
Tana gama fada ta safke qafanta kasa ta durgusa tana hawaye tace'
Dan Allah mujaheed ka cikamin burina ka taimaka kasani makaranta,,inaso nayi karatu me zurfi ta yadda Zan banbanta da 'ya 'yan masu kudi irin Yasmeen..
A fili mujaheed ya sauke ajiyar zuciya tare da Kiran sunan nijlah,, ahankali nijlah ta amsa muryanta na rawa tana tsoran kada yace ah ah.
Na'am'. Mujaheed ya cigaba,, nijlah banqi ta taki ba sedai a gaskiya ni banaso matata tayi karatu me zurfi Wanda zesa tayi wayewar dazan kasa sarrafata yadda nakeso...
Haba yayan ayman' kada ka manta ka banbance min tsakanin ilimin Boko zallah da Wanda aka hadashi Dana addini' mujaheed duk da akwai wata a qasa,,hakan baze hanani daukan alqawarin auren kaba sabida kasoni a lokacin Dana rasa masoya,,
Yini daya jal yasa nagane Kai masoyine na gaskiya'
Dole nayima halacci sabida baka nuna kyama da hantara gareni ba,, saita saki kuka tana cewa' Kai da aunty husna bansan Wanda yafi Sona ba..
Janyota jikinsa yayi yana kallan pink lips dinta har besan lokacin daya Kai mata kiss a kuma ba yana cewa'
Inji waye' karma ki soma hadawa sabida ni mujaheed nafi kowa sanki da kaunarki,, fatana daya shine ki rayu Dani...
Runtse ido nijlah tayi tana jin yadda sautin qaran kiss din daya mata na ratsa dukkan ilahirin jikita har tafara tinawa da ranar da mashkur yafara kissing dinta gami da koyamata salon sa Mai wuyar fassara,, dasauri ta dauke tinanin tana cewa'mungama magana ko..
Dage mata gira yayi yace' Nima ke nake sauraro.
Shagwabe masa tayi tana cewa' bayan haryanzu bakace ka amince zaka sani makarantaba'
Lakuce mata hanci yayi yace' indai nine na amince ayi karatu sedai fa Nima zaa bani nawa haqqin da an fara karatu Dan gaskiya bazan iya hakuri kina karatu ba aurena akanki ba..
Dariya nijlah tayi tace' to indai aurene yanzu ma ai dashi Zan fara karatun ko?' dariyar jin dadi mujaheed yayi ya daka tsalle kama qaramin yaro yana cewa' yeeeeee Nima nakusa angon cewa yafada tana tada motan..
Tafiya suke suna Hira ahaka har suka qarasa gidan,,a tare suka shiga cikin falon nijlah na rabe jikin mujaheed yana tattalinta da alkintata..
Murmushi husna tayi tana kallan hannunsu sai kuma ta
Showing 57001 words to 60000 words out of 65025 words

Dariya mubeeena tayi tana cewa' ah inye wato kaida za'a rarrasa Kaine ka dawo rarrashin wani?

Satar kallan daddy Ayman husna tayi tadan harari Mujaheed tana cewa'
Kai Dai kacika rawan kai ai Dai ka bari gobe tayi Sai Musan abinyi ko.
Sosa kai Mujaheed yayi Yana riqe da hannun nijlah yace'
Aunty Kenan kefa kincika sa'a ido.
Kallan daddyn Ayman yayi Yana cewa' Yaya muje ko?

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20 Chapter 21Chapter 22