ya musu takeaway,,Yana fita ya tsaya Wani shago ya Sai Mata kananun Kaya da manyan hikabai..
Tinda ya fita nijlah ta zuba kofa ido,,tin tana tinananin dawowanshi harta fidda Rai,,gengedine ya fara daukanta har bacci barawo yayi nasaran dauketa gaba daya..
Tinda ya dawo yake sauri a haka harya qarasa shiga dakin,,kwance ya ganta daga ita Sai towel,,gaba daya towel din yagama yayewa baka gani komai Sai santala santalan cinyoyinta farare tas dasu,,ido ya zuba Mata Yana tafiya,,ahaka harya qarasa kan gadon,,a hankali yake daga qafafunsa sabida nauyin da sukayi masa..
Besan sanda yasa hannu Yana shafa cinyantaba,,saijin magananta yayi tana ture hannunsa tace..
Kado kakafa tace ba kyau..
Murmushi yayi Yana sosa kai sabida kunya yace,,sanko Kichi abinci ko har kindena Jin yinwan..
Dasauri nijlah tace ah ah tana Tashi zaune.
Hannun ta ya kama suka safko qasa ya,, takeaway guda ya bude tare da saka cokali guda biyu.
Bismillah mana,Naga kin zuba abinci ido kina kallansa,,ko har yinwan ta tafi,,turo baki nijlah tayi tana nuna Dayan takeaway dake gefensa,,hannu yasa ya yaqara janyosa Yana nuna Mata Wanda ya bude..
Kici wannan idan baki qoshiba Sai a bude wannan ko,,cike da shagwaba nijlah tafara girgiza kai,,ni ah ah,,ni ni tuwan dawa nakeso..
Dariya mashkur yayi Yana kallan kwayar idanta,,ita dinma Shi take kallo bakinta a gaba,,hannu yasa ya doke bakin a hankali Yana cewa,,daga yau irin wannan abincin zakina ci,,bake bacin tuwan dawa Sai ranar da kika kaima kaka ziyara,, wannan akeci anan,,ya fada Yana nuna takeaway dake gefensa..
Beyi aune ba yaga nijlah Na rawa hadda juya duwawu,,baki ya saki Yana kallanta tare da sauraran abinda take fada..
Yeeeeh nima nazama 'yar gata,,kaza ya zama abincina,,tini nijlah ta maida abin waqa,,abinka da 'yar kauye lolxx..
Murmushi Kawai yayi Yana cewa idan kingama saiki zo muci abincin,,rawanta ta cigaba dayi ganin Bata da niyyan zuwa mashkur yace..
Shikenan ni Zan cinye Kazan,Naga alama bakici,, nijlah najin haka tayi saurin dawowa kusa dashi tana Jan takeaway..
Yaya haka,,ki ajiye muci,, Allah bazan ajiye ba Naga kaci rabanka,, wannan nawane..
Riqe baki yayi Yana kallanta,,bece komai ba ya kyaleta,,itako tasa abincin agaba tana chi tana waqa"
Haka Kawai kaka zatamin baqin ciki da tinin ana bani tuwo yanzu ko nazama 'yar gata irin abun Mai gari..
Shi Dai mashkur kallanta Kawai yake Yana murmushi,, nijlah Bata ajiye abincin ba saida ta cinye tsaf kafin ta janyo Dayan takeaway Shima saida ta cinye duka kafin tayi hamdala...
Bayan ta gama mashkur ya zuba tagumi Yana tinanin yadda zasu qare da mummy dafe kansa yayi daya Tina da Yasmeen,,lokaci guda bugun zuciyarsa ya qaru,,jiyake beyiwa Yasmeen adalci ba,,bisa ga irin soyayya da suke,,lokaci guda yaci amanarta ya saka Mata da Kishiya,to kishiyamana koma yace ta wuci Kishiya..
Sosai ya shiga tinanin nijlah ko har bacci ya dauketa..
Tinda Abba yakai Yasmeen daki ya kwantar da ita Yana Bata hakuri tare da yimata alqawari iri iri,,be baro dakinba saida yaga bacci ya fara daukanta,,Yasmeen Na ganin fitan Abba tayi saurin Tashi tana hawaye hannunta dafe da zuciyarta ta janyo wayanta..
Number mashkur tayi dealing tana hawaye zuciyarta Na qunu..
Mashkur dake zaune gefen nijlah yakasa bacci ga tinanin Yasmeen ya addabi zuciyarsa sedai baze iya kiranta ba sabida sanin tsananin Kishi nata yaji wayarsa Na ringing.
A hankali ya daga idansa dayayi masa nauyi ya Dora kan kan wayarsa number daya gani ce tasashi firgita tare da wintsilowa kasa....
Inajin dadin yadda Luke bibiyar labarinnan duk da ba kullum yake zuwa muku ba,,kuyi hakuri ina fama da rashin chaji..
Yawan comments yawan typing...
Comments & share..
*Momn sultan ce*✍✍✍
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*MMN MAHMUD....*
2⃣7⃣&2⃣8⃣
Dakyar ya iya tashi ya zauna gefen bed,,zuciyarsa a tashe,,be iya magana ba sai Jin muryar Yasmeen yayi cikin Kuka,,baby dole Ka kasa amsani,,sabida irin abinda Ka aikatamin,,nayi mamaki sedai ina fatan hakan yazamamin mafarki,,baby Dan Allah Kada Ka gaskatamin wannan bakin labarin dake Neman tarwatsamin zuciya,,kukane yaci karfinta Dan haka ta saki abunta tanayi ba kakkautawa..
Jin kukanta yake kama ana diga masa dalma a cikin zuciyarsa ganin bata da niyyar denawa yashiyin karfin hali ta hanyar hada dukkan nutsuwarsa tare da daidaita numfashinsa bakinsa na rawa yafara magana,,
Yasmeen Dan Allah kidena wannan kukan ki saurareni..
Baka da abinda zaka gayamin baby kawai kagayamin karyane abinda naji,,kasani natsani kishiya bazan iya hada soyayyarka da wata ba,,watan ma 'yar sadaka,,kuka ta cigaba dayi shiko yayi zuru Yana sauraranta,,seda tayi kusan minti biyu kafin ta cigaba da magana..
Baby kayi Shiru,, Dan Allah kace karyane,,wallahi Zan mutu Ka tausayama rayuwana,,baby kasan Yadda nakeji akanka,,Ka sani ko kawata banyadda ta gaisa da kai ba muddin akace da haske a gurin balle har na Bari aganka da Rana,, sai gashi duk Yadda nake tattalinka Saida Ka daukomin abinda ze zama ajalina..
Sai yanzu mashkur ya iya bude baki a hankali yace" akul dinki Yasmeen Kada naqarajin irin wannan maganar,,tsakanin keda nijlah babu Wanda zeyi ajalin wani,,fatana Ku zauna lafiy.. ...
Yasmeen bata Bari ya qarasa magana ba tace,,
Kai dalla rufemin Baki,,mugu azzalimi,,Wanda besan darajar soyayya ba,,Ashe zaka iya bude baki ka gayamin irin wannan maganar,,nayi mamaki sedai hakan dakayi ya nunamin Kai cikakken mayaudarine,,kuma maci amana..
Yasmeen kiyi hakuri ki fuskanci magana ta,,banayi Danna qona ranki kodan kiyayya ba,,wallahi,,
Dasauri ta katseshi wallahi me,,nidai kawai Ka cuceni Amma bakomai nasan abinda zanyi,,
Pls Yasmeen karkice haka,,yanzune Zan gane irin soyayyar da kikemin,,kiji tausayina karki Bari tashin hankali yayimin illah,,wallahi har yanzu inasanki babu abinda ya chanza a soyayyar ki,, haryanzu kina cikin zuciya tah..
Kukan da Yasmeen take ba bata damar Jin abinda mashkur yake cewa ba,, tari ta Shiga yi tana cewa nidai Ka yaudareni kodan kasan bazan iya rabuwa da Kai ba,,shiyasa kakemin irin wannan,,ba haka bane Yasmeen Dan Allah kidawo cikin hayyacinki,,nizan zo har gida
muyi magana..
Ba wani magana da zamuyi,,sai yanzu na gane abinda yasa kaketa daga maganar aurenmu Ashe 'yar matsiyata masu yawo a jeje kake Neman daukomana...
Dafe Kai yayi ya kuma kasa magana,,Banda faduwar gaba babu abinda yake,,dakyar ya iya magana Yana cewa,, shikenan kema ki dagamin hankali kamar Yadda mummy tayi ni Dama nasan,,kasan me baby..
Shiru yayi Yana sauraranta batare da yayi magana ba,,haka Yasmeen ta zage ta riqa zazzaga masa masifa tanayi tana kuka,,be iya amsataba Saima hakuri ya riqa bata yanasan kwantar Mata da hankali danshi bega laifintaba,,yasan anyimata abinda zatayi fiye da hakan..
Tana magana masifa ta katse Kiran tana cewa kuma wallahi karka sake qafarka ta sake takowa gidanmu,,kabari idan na mutu saikazo gaisuwa kaida 'yar sadaka..
Tinda Yasmeen ta kashe wayan mashkur yakasa zaune ya kasa tsaye Banda zagaye dakin babu abinda yake,,babu abinda yafi daga masa hankali illah magananta na qarshe,,Kada Ka sake qafanka ya sake taka qofar gidanmu,, dafe kansa yayi Yana cewa tome Yasmeen take nufi,,ina wallahi baze yiwu ba,,dake nasaba sai yanzu sabida qaddara ta samemu zaki gujeni,, wannan wanne irin masifane,,hannu ya daga Sama Yana addua,,ya Allah Ka kawomin dauki,,yafada idansa taf da hawaye...
A hankali nijlah tafara bude idanta harta budesu gaba daya ta safke Kan mashkur dake saune kama mutum mutumi,,kallan idansa tayi taga Yadda hawaye ke rige rigen zuba,,dasauri tasa hannu tana goge masa,,tare da girgiza masa Kai..
Kayi hakuri Dan birni,,babba da hakuri aka sanshi,, murmushi yayi tare da goge hawayen yace,,ba kuka nayi ba,,harkin tashi a baccin??
Hannu nijlah tasa ta gogo hawayen tana Wasa dashi a hannunta,,Dan birni wannan menene,,bazan hanaka kukaba Dan Naga wannan qatuwar matar Zata iya zaneka,,duba da Yadda take zaremana Ido,,nasan itane tazo ta dakeka ko???
Bata fuska yayi ransa a bace yake kallanta,,Baya tafaraja tana bashi hakuri,
Zonan yafada fuskanshi da muryanshi babu alamar Wasa yace" Bana gayamiki mummy itace mahaifiyataba,,amma shine kike maimaita abinda na hanaki??
Dan Allah kayi hakuri wallahi na manta kuma ni bazan iya fadar sunan ba,,sedai idan Ka Yadda Zan riqa cemata baba,..
Banyadda da wannan sunan ba ki Fadi Yadda kowa yake kiranta dashi idan ba hakaba Saina zaneki,,tinda baki da kunya..
Turo Baki tayi tana cewa to,,shiko yagama kulewa Dan haka yasa hannu biyu ya fizgota ta fada faffadan qirjinsa,,niyyan hukuntata yayi Amma Jin kukanta yasashi rungumeta Yana rarrashinta..
Ya ISA haka kiyi Shiru Amma karki qara ina miki fada kina turomin Baki,,Shiru tayi tana cigaba da kukanta,,au bazakice toba Saina kaiki gurin Wancan Karan..
Dasauri nijlah tace to tana qara shigewa jikinsa,,wani Iri mashkur ya riqa ji ganin haka yasashi janyeta,,hannu yasa ya dauko ledar kayan daya siyo..
Riga da wando ya dauke green and orange ya ciresu a Leda Yana kallanta,,safke Kai qasa nijlah tayi tanajin ba dadi a zuciyarta,,gani take kama ita ta sashi cikin damuwan dayake ciki..
Zokisa wannan yafada Yana miqa Mata hannu,,ba musu ta tashi ta qarasa inda yake,,beyi magana ba yasa hannu yafara janye towel din dake jikinta,,tinda yafara janyeshi hankalinsa yafara tashi,,lokaci guda yafara hade cinyoyinsa tare da matse joystick dinsa..
Be Ida rikidewa ba Seda yagama zareshi gaba daya,,qugunta ya riqa kallo Yana hadiye yawu,,besan lokacin dayasa hannu Yana shafawa ba,,Sai ji yayi nijlah ta riqe hannunsa tana cewa,,kado kaga rigan sakamin nakasa Sawa..
Kunyace ta kamashi sedai ganin yarinyar Bata gane ba,,yayi hamdala yasa hannu ya dauko wandan rigar,,muryarsa a sarqe yace,,Daga qafa kisa wandan,,dire diren qafa tafara tana cewa Ai Dai Riga Ake sawa kafin Wando Kuma Ni wannan kayan sun matseni,,Nika daukomin nawa..
Hararanta yayi yace,,Wai ba yanzu nayi Miki Magana Akan yimin musu ba,,kifa Shiga Hankalinki,,hannu tasa ta rufe baki tana bashi hakuri,,ba hakuri Zaki Bani ba,,kidena abinda banaso,,to tace tana hawaye..
Ahankali yafara Samata wandan sedai Jin ruwa a bayansa yashi dagowa Yana kallanta,,hawaye yagani kwance Akan fuskanta nan ya zuba Mata Ido Yana mamakin shagwaba irin ta nijlah..
Be kulatana ba ya fara sakamata wandan Yana tinanin ta yadda Ze saita ta tadena yimasa kukan banza...
Bayan yasa Mata wandan ya tayata suka sa rigar Yana qara Janta a jiki ganin yadda jikinta yayi sanyi,,Duk Wani rawan kai ta dena..
Kallanta yayi yaga tazama Abar tausai Dan haka yakama hannunta suka fito falo,,kallo ya kunna Mata Yana cewa zokiyi kallo kafin naje masallaci,,yanzu Zan dawo kinga saimu kwanta kema ki huta,,to tace tana kallan tv..
Tinda mashkur ya tafi masallaci be dawo ba Sai karfe 8:30,, wannan Karan nijlah bataji tsoro ba sabida TV ya dauke Mata hankali,,
Yana shigowa ta tashi da gudu tayi kansa tana cewa sannu da zuwa angon nijlah,,ah cewan mashkur Yana riqe baki,,hannu biyu tasa tana rufe Ido,,shiko dariya yayi Yana shafa Kanta a haka Har suka qarasa Kan kujera,,Bayan sun zauna ya Bude takeaway Har guda uku,, gashinan ki zaba biyu naki daya nawa,,nasan Dai wannan Ze isheki,,Daga masa kai tayi..
To zauna kichi,,indai kina abinda ya dace tozan cigaba da shagwabaki Har saikin manta wacece Ke ada,,bangane ba,,Dama mutum Yana manta kanshi,,Sai kuma ta ture abincin tana cewa Nina fasa CI,,tinda Dai mutuwa akeyi,,keni banasan shashanci wakikaji yace Zaki Mutu..
Hawaye tafara tana cewa Toba kai kace Zan manta kaina ba,,Naga Dai Sai mutum ya Mutu yake manta kanshi..
Toba haka nake nufi ba,,Zaki gane watarana,,to tace tana Zama tare da daukan takeaway guda tace,, wannan ya isa banajin yinwa,,dariya yayi Yana kallanta kafin yace Ai baki isaba saikin cinyeshi Duka,,dazu Dana siyo guda biyu Ai hanani chi kikayi..
Murmushi tayi tana cewa to kayi hakuri gobe Saina cinye Ko,,Daga Mata kai yayi yafara Cin abinci Dan zuwa yanzu yinwa hartaci ta cinyeshi..
Cokali biyu ya Iya kaiwa bakinsa,, tinanin mummy ya dawo masa tare da masoyiyarsa Yasmeen,,ture abincin yayi ya dauka waya ya Kiran mummy,,tayi ringing sosai mummy taqi amsa Kiran haka harya gaji ya rubuta Mata text message ya Tura..
Daddy ya Kira suka gaisa nan yafara magana cikin muryar tausai yace,,Dan Allah daddy ka tayani ba mummy hakuri,,wallahi Bada niyya nayi wannan auren ba,,ya isa haka mashkur,,kabari zanyi Magana da ita nasan zata safko,, Daga haka sukacigaba da hira,, nijlah Ko Bata su take ba tana Cin abincinta..
Bayan ta gama ya kalleta Yana murmushi yace,, kinyi Sallah Dana fita,,eh tace tana Maida masa da murmushi,,yauwa Yar albarka haka nakeso ki riqa Sallah Akan lokaci,,sedai inaso kiyimin addu'a a Duk lokacin data kikayi Sallah,,
To mezan roqa ma,,Naga kai kasamu komai Baka da Wani matsala,, murmushi yayi Dan ganin yadda nijlah keda wayo komai nata Na masu hankali take indai ba shagwabanta ya Tashi ba,..
Kawo kunnanki Zan gayamiki abinda Zaki roqamin,,to tace tana Tura masa kunnan a saitin bakinsa,,magana ya gayamata tayi saurin qocewa tana yimasa gwalo..
Ta tafi Daki da gudu,,binta yayi suka kwanta,,nan ya janyota jikinsa Yana shinshinata ahaka barci ya daukesu..
Cikin dare yajishi kwance cikin ruwa,,ga Wani irin wari Na Tashi,,hannu yasa ya shafa gurin tare da kai hannunsa Kan hancinsa,,tsamin Kashi yaji yayi saurin Bude idansa Yana cewa badai kashi nijlah tayi ba...
Nijlah Ko baccinta take Hankali kwance,,a hankali yasa hannu ya kunna fitila,,Yana ......
Comments & share
*Momn sultan ce*✍✍✍
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*AMARYA SURY BABY.*
2⃣9⃣&3⃣0⃣
Haskene ya gauraye Dakin nan yafara Dube Dube Yana mamakin ta inda doyi yake fitowa,,idansa ya Maida Kan nijlah dake baccinta tana qara juyi cikin gudawan daya gama wanke Mata jiki..
Subhanallah badai yarinyarnan kashin kwance tayi ba,, mashkur yafada Yana Duba jikinsa,,gani yayi Duk Kashi ya gama batasa Hatta wuyansa Saida ya Bata ga Kuma hannunsa daya taba lokacin dayaji laima a jikinsa..
Rasa abinda zeyi yayi ya Kuma nijlah Sai qara matsowa jikinsa take sabida jinta cikin sanyi,,tureta yayi ya daka matsawa Yana Kiran sunanta.
Afirgice ta farka tana addu'a tare da qanqameshi,,take yaji tausayinta sedai be nuna Hakan ba ya sake daka Mata tsawa a Karo Na biyu yace..
Dama haryanzu kina kashin kwance,,to wallahi Bazan laminchi wannan iskancinba Dan haka diapers zanke Samiki..
Kashi Kuma nijlah ta fada tana qoqarin Tashi zaune" hararanta yayi Yana cewa ah ah Karya nayimiki..
Hannu tasa Taji danshi a jikinta Dan haka ta turo baki tana cewa,, Allah bansan nayi ba nidai Naji cikina ya Murda Daga nan naganni a gona Ina Kashi..
Cike da masifa yace,,Toba a gona kikeba Akan katuwar katifa kikayi,,kinga yanzu saikisan yadda zakiyi damu..
Marairacewa nijlah tayi tana Hada hannunta tace,,wallahi bansan yadda Zan gyaraba nidai ka temakeni ka wankemin kada cikina ya kumbura,,wallahi tsami yafara damuna, nijlah ta fada tana toshe hanci..
Sabida haushi mashkur besan lokacin daya cire hannunta Daga Kan hancintaba Yana zazzaga Mata masifa..
Shiru tayi tana sauraransa jikinta Na rawa ta Rasa yadda zatayi dashi,,Dan ita Bata Saba Jin irin wannan fadan ba..
Seda yayi shiru Dan kanshi kafin nijlah ta kalleshi tana murguda baki tace,,
Naga Dai Duk kaika jamin wannan kashin,,Saida Nace kabani tuwan dawa kaqi kabani kaza da irin wannan taliyan ta larabawa Sai yanzu da haka ta faru Zaka Sani gaba kana....doke bakinta yayi da hannu biyu tare da kama kunnanta Yaja sosai Yana Mata kashedi..
Kinsan Allah Daga Yau Kika qara yimin kashin kwance Saina Miki Duka,,yanzu da a gidan mummy kikayi Yaya zanyi da raina,,Ina kikeso nasa kaina nijlah,,Ke haryanzu baki da wayo???
Idanta taf da hawaye tace kayi hakuri Allah Bazan qaraba,,tureta yayi ya Tashi a hankali Yana Kallan jikinsa,,rintse idonsa yayi Yana me Jin takaicin abinda nijlah ta aikata masa..
Yanzu yaya zanyi?
Ta Ina zanfara gyara jikina Dana wannan yarinyar,,Babu shakka Na Hada kaina da aiki indai irin haka ta cigaba da faruwa..
Tinda nijlah taga ya Tashi itama tafara qoqarin Tashi tsaye tana toshe hanci,,kallanta yayi yayi kwafa Yana cewa,,Idan baki cire hannunki a hanci ba Saina wanke Miki fuska da wannan kashin koba Ke kikayi ba,,Zaki Wani rufe hanci kama kama wanine yayi Miki..
Badan tasoba ya cire hannun sedai takasa hadiye saliva,,Yana Shiga toilet tayi saurin binshi,,harya Shiga ya leqo Yana Mata Magana da Ido,,tini ta gane abinda yake nufi Dan haka ta tsaya tsaye Akan gadon tana kuka..
Air freshener ya dauko yafara feshe Dakin dashi Yana sakin tsaki Akai Akai,,Seda yaji tsamin ya ragu kafin ya dawo Kan gadon..
Daga tsaye yafara cire kayan jikinsa,, nijlah Na ganin Ze zare wandansa tayi saurin rufe Ido tana juya masa Baya..
Babban wandansa ya cire ya rage daga Shi Sai Dan qarami Yana kallanta..
Tana Daga tsaye yace,,kicire wannan wandan kafin nayi boll dake,,kazama kawai,,Ni wallahi tinda nake bantaba aiki cikin dare ba Sai akanki,,Yoko jaririya nadauko Sai haka..
Kukanta ta qara volume shiko yayi shiru Yana sauraranta.
Zuwa can dabata ta fado masa ganin Bata da niyyar cire kayan yace,, shikenan nizan wuci Dayan Dakin Kinga saiki kwana cikin doyi,,da anjima kare yazo ya cinyeki..
Wayyo Allah kaka dan birni ze,,kifa denamin ihu Ko bakisan da makoftaba,,salan suyi tunanin satoki nayi"' uhmn uhmn Toni ka ciremin kayan Allah Bazan Iya tabawa ba..
Mamakine ya kamashi ganin yadda ta zage tana kuka takuma Qi taba jikinta ita a dole kyankyami takeji..
Babu yadda ya Iya haka yasa hannu ya cire Mata wandan,nan ya ajiye Kan gadon yasa hannu yajanyota jikinshi nan yafara cire Mata riga,,Yana gamawa ya safketa kasa Shima ya safko,,Gana daya ya tattare bedsheet din da kayan jikinsu ya dauko katuwan Leda yasa ciki,,nan ya Cilla cikin Shara Yana kallan yadda tafara karkarwa sabida sanyi..
Toilet ya Shiga ya Hada ruwa me zafi ya dawo ya dauketa,,cikin ruwan yasata yayimata wanka sosai,,Bayan ya gama Mata ya Bata towel ta daura,,Zaki Iya jirana a waje Nima nayi wankan,, girgiza masa kai tayi tana turo baki..
Bude Mata kofa yayi yace ki zauna anan yanzu Zan fito ba dadewa zanyi b,,Yana gama fada ya Koma ciki yabar anan tsaye tana jin tsoro..
Bayan ya fito ya dauketa suka Koma daya dakin,,shida kanshi ya shafeta da Mai Shima ya shafa,,turarensa ya shafa Mata Yana Kallan yadda tayi Shiru kama ba ita ba,,Kan bed ya Koma hannunsa riqe da nata..
Suna kwanciya bacci ya daukesu,,be Iya tashin asuba ba Sai farkawa yayi yaji Har an idar da sallah,,dasauri ya Tashi ya fada toilet yayi brushe,a gaggauce yayi wanka sabida gajiya dake damunsa Bayan ya gama ya dauro alwala ya fito Yana tsane jikinsa da towel,,kallan Nijlah yayi Yana murmushi tare da Kiran sunanta a hankali..
Wardrobe ya bude ya dauko jallabiya,,nan ya shinfida sallaya ya tada Sallah,,Bayan ya isar yayi addua sosai tare da Neman mafita a al'amuransa..
Nan ya dawo kan gadon Yana tashinta,,ke nijlah tashi mana lokacin Sallah na shigewa..
Uhmn uhmn nika bari bacci nakeji,,Sallah zakiyi Sai ki koma baccin,,kinga nima Shi nakeji..
Kasa Tashi nijlah tayi saima juya masa baya datayi tana turo Dan qaramin bakinta,duk a cikin bacci..
Ganin tana Bata Masa lokaci yasashi fara yamata chakulkuli,,tinda bazaki tashiba ninasan maganinki..
Dariya
Showing 18001 words to 21000 words out of 65025 words

Banace kidena turomin baki ba,,koso kike Na zuba Miki Ido kinayin abinda kikaga Dama,,a hankali nijlah tace ah ah kayi hakuri..
Bude Mata kofa yayi yace ki zauna anan yanzu Zan fito ba dadewa zanyi b,,Yana gama fada ya Koma ciki yabar anan tsaye tana jin tsoro..
Bayan ya fito ya dauketa suka Koma daya dakin,,shida kanshi ya shafeta da Mai Shima ya shafa,,turarensa ya shafa Mata Yana Kallan yadda tayi Shiru kama ba ita ba,,Kan bed ya Koma hannunsa riqe da nata..
Suna kwanciya bacci ya daukesu,,be Iya tashin asuba ba Sai farkawa yayi yaji Har an idar da sallah,,dasauri ya Tashi ya fada toilet yayi brushe,a gaggauce yayi wanka sabida gajiya dake damunsa Bayan ya gama ya dauro alwala ya fito Yana tsane jikinsa da towel,,kallan Nijlah yayi Yana murmushi tare da Kiran sunanta a hankali..
Wardrobe ya bude ya dauko jallabiya,,nan ya shinfida sallaya ya tada Sallah,,Bayan ya isar yayi addua sosai tare da Neman mafita a al'amuransa..
Nan ya dawo kan gadon Yana tashinta,,ke nijlah tashi mana lokacin Sallah na shigewa..
Uhmn uhmn nika bari bacci nakeji,,Sallah zakiyi Sai ki koma baccin,,kinga nima Shi nakeji..
Kasa Tashi nijlah tayi saima juya masa baya datayi tana turo Dan qaramin bakinta,duk a cikin bacci..
Ganin tana Bata Masa lokaci yasashi fara yamata chakulkuli,,tinda bazaki tashiba ninasan maganinki..
Dariya
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22