Aunty wai ina kika Shiga kinje kinyi zamanki' kinbar Dan qaninki da yinwa ya qare maganar a shagwabe'
Dariya husna tayi tana cewa' tome zanmaka ko Kai jaririne' haka kawai mijina be takurani ba sai kai' tuzuru da Kai kawai husna ta qare maganar cikin Wasa da tsokala..
Kukan karya yasa Mata itako ta riqa dariya tana cewa kaga mujaheed gani nan zuwa ina hanya ' dariya yayi Yana cewa shine kike tsokala na' na dai gayamiki aure lokacine muna nan dake watarana zaki nemi ganina ki rasa'
Allah ko Baba na soro' kinga nidai saikin dawo Bari naje dakin yaya Shima ya dawo tin dazu muna jiranki'
To ai gani nan sai hankalinku ya kwanta.
Tinda husna tafara waya nijlah ta zuba Mata Ido tana Jin kaunar matar na qara Shiga cikin zuciyanta duba da yadda take waya cikin sakin fuska da nuna kauna da Wanda take wayar..
Safke Ido husna tayi taga yadda nijlah ta tsare ta da ido' dariya tayi tana cewa' lafiya dai ko kanwata?
Daga Mata Kai nijlah tayi tana murmushi ahaka husna ta riqa diban nijlah da hira har suka Shiga gidanta..
A falo suka zube tana jerawa nijlah sannu itako sai amsawa take tana qara shigewa jikin husna" kunsan dai nijlah dasan jiki lolxx..
Suna Zama mujaheed ya shigo Yana cewa oyoyo sai kuma yakasa karasawa ya zuba nijlah Ido Baya kio qiftawa'' da gudu Ayman ya zo ya wuce Mujaheed da niyyan rungume mahaifiyar tasa husna tasa hannu ta dakatar dashi tana cewa'Kai tsaya mana bakaga aunty kwance akan cinyana ba,,Koso kake Ka qarasa laifin daba naka ba?
Dariya Ayman yayi irin Nasu na yara Yana cewa' mami aunty ne?
Eh aunty ne,na kawoma kana so' cikin gwaranci Ayman yake magana' mujaheed kam kasa magana yayi sai Ido daya zubama nijlah..
Mujaheed yaji husna ta Kira sunansa' Sosa Kai yayi Yana cewa' na'am aunty ina kika samamana wannan kyankyawar babyn?
Oh kaidai Ka cika tambaya Ka Bari dai na huta Naci abinci, itama ta Samu nutsuwa danba lafiya gareta.
Murmushi yayi Yana cewa to ai ni yinwan harya tafi' Amma dai bakomai jeki shirya yafada Yana sake kallan nijlah da zuwa yanzu tafara lumshe ido sabida bacci dake idanta.
Tashi husna tayi ta riqe hannun Nijlah nan ta kaita wani Dan qaramin daki me dauke da gado sai mudubi da 'yar qaramar wardrobe.
Kan gadon ta kwantar da nijlah tana cewa'kwanta ki huta Naga alama ko wanka bazaki iyaba' nijlah batayi magana ba ta lumshe ido nan da nan bacci ya dauketa.
Sai yanzu husna ta safke ajiyar zuciya,ta karanta adduoi ta tofa Mata, Saida ta qarewa nijlah kallo cike da tausayawa ta fita tare da jamata kofa ..
Dakinta ta Shiga ta cire kayan jikinta ta fada toilet' bayan ta fito a wanka ta dauko doguwan Riga tasa da hijabi ta tada sallah.
Tayi rakaa biyu aka shigo dakin da sallama ganin tana sallah yasashi kwanciya Kan gadon Yana latsa wayar hannunsa.
Saida husna ta idar da sallah ta tashi a hankali ta hau Kan gadon ta lallaba ta rungumeshi ta Baya tana dariya'
Ture ta yayi Yana cewa ni ba ruwana dake kin dawo koki nemeni bayan tin tini mujaheed yajemini da daddadan labari.
Kashe murya husna tayi tare da langwabar dakai tana cewa' eyyah hubby na' ayi hakuri sauri nake nayi sallah nasan idan Muka hadu bazan iya aikata komai ba.
Far yayi da Ido kama mace alaman tinani sai kuma ya sauke idon akanta Yana cewa'kuma fa hakane husna kedince ta dabance kin iya salan Jan hankali.
Allah ko daddy Ayman?
Dage Mata Gira yayi Yana cewa ni duk ba wannan ba' wacece kika shigo da ita gidannan tazo ta daga hankalin kaninki?
zaro Ido husna tayi tana cewa hubby kamar yaya?
Eh abinda Muka Dade muna nema' duk da yace yarinyace Amma Shi tayi masa a hakan....
Dariya husna tayi ta daga hannu Sama tana yiwa Allah godiya.
Sai kuma ta safke tana cewa'Kai mujaheed ya iya zumudi' daga ganin sarkin fawa sai Miya tayi zaqi ko shiyasa yanzu naketa ganin kiransa.
Shine mana' Nima tinda kika dawo ya takuramin sai magiya yake nazo nagayamiki kibarshi yayi magana da ita.
Ikon Allah aiko da yazo bazan bashi wannan damar ba sabida kanwata Hutu take buqata yanzu ba surutu.
Ah dear ko kin manta yadda muke addu'a akan yarannan Amma yanzu munsamu yaga Wanda ya furta da bakinsa Yana so zaki dakatar dashi.
Rungume sa tayi tana cewa' hubby kennan wallahi inaga nafi kowa farin ciki da hakan sedai..
Sedai me ya katsata tare da zuba Mata manyan idanunsa.
Hubby na yarinyar batajin dadi a yanzu Hutu kawai take buqata.
To wai ni wacece ita' kodai yarinyar aunty aysha ce? Yayar husna kenan.
Ah ah fa hubby..
To wacece ita'?
A ina kika sameta?
Menene dalilin...........
Comment & share
*Momn sultan ce ✍ ✍✍*
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING ...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*HABASIYA TKM....*
*AYI HAKURI DA RASHIN JINA'' NI KAINA BA HAKA NASO BA. NAGODE SOSAI DA YADDA KUKE NUNA KULAWANKU AKAINA,,WADANDA SUKAMIN MAGANA BAN AMSA BA SUYI HAKURI.*
7⃣2⃣&7⃣3⃣
Shiru husna tayi tana kallansa ba tare da tayi magana ba' tana tinanin ta yadda Zata fara gayamasa, sabida sanin halinsa musamma yanzu da mujaheed ya Nuna itace zabinsa..
Cike da San jin zancen ya katseta ta hanyar janyota jikinsa' yasa hannu ya zagaye qugunta tare da hura Mata iskar bakinsa Yana cewa' dear kinyi Shiru' kefa nake sauraro ya qare maganar a shagwabe'
Ajiyar zuciya husna ta safke tana Wasa da kwantancen gashin bakinsa' sedai har zuwa yanzu husna bata Sami kwarin gwiwan bashi labarin nijlah ba,, tome ma ta na sani game da nijlah mezan gayamasa?
Husna ta tambayi kanta jikinta na rawa'
Ido ya zuba Mata Yana nazarin ta kafin yasa hannu biyu ya janyeta Yana jefa Mata wani irin kallo Wanda ya qara dagama husna hankali tayi saurin sauke nata idon qasa tana addu'a.
A hankali ya bude bakinsa Wanda yayimasa nauyi Yana cewa' husna meyasa zakimin haka?
Ko Dan kinga kanina ya kwallafa Rai akan yarinyar nan shiyasa kikesan bata Raina?
Dasauri husna ta Shiga girgiza masa Kai sedai har yanzu bata Samu kwarin gwiwan yimasa bayani ba..
To menene ni Dan Allah ki gayamin' kema kinsan bakya laifi a gurina.
Saiya tashi ya matsa inda take zaune Kan bed ya zube kafafunsa a qasa Yana rokon ta'
Dear ki tausayawa mijinki' ai husna bata Bari ya qarasa magana ba itama tayi saurin zubewa a qasan qirjinta na halbawa har Yana iya jiyo sautin bugun zuciyarta,,
Cike da tashin hankali da firgice husna ta fara magana'
Hubby na kayi hakuri da aika aikan danayi' wallahi bada niyya na daukoma Wanda bansani ba na kawo cikin gidanka,, nayine sabida muma mu qaru da samun ladan taimako..
Sosai kanshi ya daure ya kuma kasa ajiye hakan a cikin zuciyarsa har Saida ya amayar da abinda ke cikinta ta hanya yin magana cikin sanyin jiki..
Dear ban gane abinda kike nufi ba, kiyi magana yadda Zan gane?
To husna tace bakinta na rawa' ta cigaba da magana.
A hanya ne ina tafiya na tsinci nijlah kwance a titi Mai napep din gaba ya bigeta,,Allah ya tsare ina kallan gabana ban taka taba,,Saina tsaya na sata a mota na kaita hospital,,daga nan Naga ya dace ta zauna damu kodan Kona wani Dan lokacine kaga saimu nemi iyayenta' cikin kuka husna ta qare maganar..
What,,husna yanzu yaya kikeso ayi,,kina nufin haka zamu maida nijlah ga iyayenta batare da mujaheed ya Samu soyayya taba,,sai ya tashi tsaye Yana girgiza Kai hankali sa a mugun tashi yace'
Wallahi bazan taba maida nijlah ga iyayenta ba har sai ta Samu soyayyar Dan uwana kafin ta koma ga iyayenta,,ta yadda bazata taba San a rabata dashi ba...
Tinda husna taji Yana furta baza'a maida nijlah ga iyayenta ba,zuciyarta tafara bugawa da qarfin gaske,,take jikinta ya dauka rawa itama ta tashi tsaye tana zagaye dakin zuciyarta na cigaba da dokawa Dan ba iya kunnanta maganar ta tsayaba har cikin jikinta takejin kalamansa na yawo, da kyar ta janyo jamuntarta tace..
Haba mijina kafasan yadda batan dan mutum keda tsayawa iyaye a rai,, har gwara suga gawar Dan Amma zakace haka,, yanzu fisabilillahi idan Muka bar yarinyar nan har zuwa lokacin da soyayyar mujaheed Zata Samu gurbi a zuciyarta,, kana ganin munyiwa iyayenta adalci?
Kama saukar aradu haka yaji maganganunta na jiyake kama ya kamata yayimata tsinan nan Duka koya Samu sauqin takaicin da maganar ta ta bashi sedai baze iya hakan ba..
Cike dasan Jin abinda ze fada husna ta matsoshi tana cewa' hubby na kayi Shiru'
Dan Allah kace wani Abu ta fada tana marairacewa..
Kallanta yayi Sama da qasa kafin ya bude baki a hankali Yace' dear nifa na Riga na Gama magana sabida kinsan kowane mujaheed a gurina' husna kinsani Bani da kowa sai shi,,shekara 41 kenan da haihuwan mujaheed Amma be taba ganin wata Diya mace yace Yana Soba,, Mata masu aji da gayu sun kawo Kansu Amma yarannan yaqi amsar tayinsu,,nayi maganin a tinanina ko aljanace ta auresa ance lafiyansa qalau.
Husna mun zauna da mujaheed akan wannan maganar yafi sau burin masaqi Amma ya tsaya ya kafe Kai da fata yace Shi bega wacce tayi masa bane,, sai gashi yau Allah ya kawo mana Mata Hari gida yace yanaso kike neman bata abun,,haba husna meyasa zakimin haka..
Nan nauyan ajiyar zuciya husna ta safke,, babu shakka ta San duk abinda mijinta ya fada daidaine ba qarya a cikinsa' sedai tana tsoran halin da iyayen nijlah zasu Shiga idan har basu gantaba.
Kallanshi tayi da idanunta da suka qanqance tana cewa' haba mijina kaifa ubane yaya zakaji idan Ayman ya bata wasu suka boye mana Shi sabida wani burinsu da suke San cikawa.
Hubby na sani dole zamuyi farin ciki da samun yarinyar da mujaheed ya gani Yana so,,kusan ince nina fika Jin dadin haka sabida nice silar zuwan nijlah gidanan sedai inaso kayi hakuri mu kaita GA iyayenta idan yaso daga Baya sai mu kawo bugatarmu..
Cike da fada daddyn Ayman yace' hakan bazata taba yiwuwa ba husna kinsani munada dukiya Wanda mu kanmu bamusan adadin taba,, muna da kyau sabida mu din jinin fulani ne, na asali,,uwa uba kyan Hali Wanda zeyi wahala kisamu bufulatani mutum baida wannan sedai yanzu da duniyar ta Zama abinda ta Zama ko ince mutanan dake cikinta,, Amma duk da wannan abubuwan dana lissafa miki ace kanina ya Rasa matar aure Wanda idan Siya Ake zamu iya kashe silalla mu siyeta..
Ganin yadda ya dauka zafi dayawa yasa husna sansauta murya tana cewa' kayi hakuri indai nijlah ce Nima na amince ta zauna tare damu har sai lokacin daka buqaci iyayenta su ganta'' kayi hakuri da sa'insar danayi da Kai kasan ba halina bane..
Sansanyar ajiyar zuciya daddy Ayman ya safke yana rungume husna tare da bata hot kissing a kumatunta Yana cewa' shiyasa nake qara sanki matata,,kedin 'yar aljannace..
Murmushi tayi tana cewa' kaima Dan aljannane mijina' inajin dadin wannan sunan ta fada tana shafa qirjinsa'
A tare suka saki nishin dadi Wanda yasa dukaninsu Shiga cikin wani yanayi Mai wuyar fassara' qoqarin zuge zip din rigarta yake tayi saurin riqe hannunshi tana cewa'
Kayi hakuri zuwa anjima koka manta inada mara lafiya kuma suruka a gidannan ga kuma kanina najin yinwa kama yayi mu Basu kulawa sai nazo kayi yadda kakeso'
Cike da kasala yace'Allah dear.
Cike da salon Jan hankali husna ta kashe masa ido tare da cewa ai nakane kayi yadda kakeso..
Murmushi yayi ya kama hannunta suka fito a tare suna magana a hankali..
A falo suka tsaya suna kallan mujaheed,,yayi tsaye jikin window dakin da nijlah ke kwance Yana leqawa,,
Duk da ba ganinta yake ba hakan Bai hanasa Jin dadin ganin ta cikin bargo ba Dan bata Saba da AC me yawa cikin dakin ba, gashi husna bata rage gudun ac ba..
Daddy Ayman ne ya qarasa jikin window Yana murmushi yasa hannu ya janyoshi jikinsa Yana cewa'kayi hakuri kanina indai nijlah ce ta Riga ta Zama taka,, nayima alqawarin auren ta koda Duka dukiyana da qarfina zai qare akanta..
Wani irin daddy mujaheed yaji Wanda yakasa boyesa har Saida ya rungume Shi Yana kukan farin ciki'
Cikin kuka yafara magana'nagode sosai yayana haqiqa Kai din Dan uwane na kwarai,, yaya ni kaina nayi tinanin Bani da lafiya sai gashi yau Naga Wanda ta dace da rayuwata..
Yaya Dan Allah Ka ceceni Ka cece rayuwana na Auri nijlah,,idan na rasata Nima zaku rasani...
Husna dake tsaye ta kasa qarasowa inda suke taji kalaman mujaheed na niyyar tarwatsara farin cikin mijinta ta tako a Hankali ta qaraso inda suke tsaye.
Haka nan taji mugun tausayinsu ya qara kamata da kyar ta iya bude baki tace'
To baban ' Yan soyayya Shifa Dana Wanda be sababa idan ya tashi yi yafi kowa,husna ta fada cikin Wasa..
Share hawayen fuskansa mujaheed yayi Yana cewa'aunty na Kenan,, ninasan bazaki taba ganewa ba.
Dariya suka da gaba dayansu,husna tace to ai saikace muci abinci tinda bazan gane ba, ko itama yinwan Ka daina ji??
Sosa Kai mujaheed yayi hannunsa riqe Dana daddyn Ayman Yana cewa'
Dan uwana kanajin matarka ko?
Murmushi Jin dadi yayi yace' Toni ina ruwana' Koso kake na Shiga Ku zo kuna kunyatani...
Dariya suka qarayi suka nufi dinning table,, bayan sun zanzauna husna'ta zuba mujaheed nasa yayinda ta zuba musu nasu ita da mijinta kamar yadda ta Saba..
Shi dinma kamar kullum tashi yayi ya dauka nasa plate din Yana cewa'Nima dai bakusa angon cewa Adena wannan abun a gabana..
Falo ya dawo ya zauna da niyyar cin abincin seda ya zauna yaga baze iya ciba, alhalin nijlah na kwance ita bata ci ba..
Sosai husna da hubbynta sukayi nisa gurin cin Basu abincin' sedai duk yadda husna ke qoqarin dauke masa hankali abun yaqi yiwuwa Dan Rabin hankali Naga abincin rabi nakan mujaheed daya riqe cokali Yana juyawa yakasa Kai koda cokali guda cikin bakinsa.
Kallan inda yake kallo husna tayi itama idonta ya sauka Kan abincin da mujaheed ke Wasa dashi,,kallo daya zaka masa Ka gane a cikin tinani yake..
Tsam daddyn Ayman ya tashi Dan Shima bayajin ze iya cin abincin Dan uwansa na cikin damuwa.
Kusa dashi yaje ya zauna Yana Kiran sunansa' a hankali'
Mujaheed' Mujaheed?
A firgice mujaheed ya juyo Yana kallan yayan nasa a hankali ya janye nasa idon Dan bayaso yanasa Dan uwansa cikin damuwa..
Mujaheed lafiya Ka zuba abinci Ido kana dogon tunani' ina akan maganar wannan yarinyar ne ai mungama ko?
A hankali mujaheed yace'eh yaya.
To menene kuma' Naga sai Wasa kake da cokalin hannunka?
Murmushi mujaheed yayi fuskanta cike da kunya ya bude baki Yana cewa'
Yaya Naga kowa sai cin abinci yake Amma ita ba'a bata ba..
Ita wa daddyn Ayman ya tambaya?
Akunyace mujaheed yace nijlah yaya tana daki babu Wanda yasake dubata tinfa dazu' ya qare maganar a shagwabe.
Dariya husna tayi batace komai ba ta tashi ta Shiga dakin nijlah.
Kwance ta ganta sedai idonta bude yake ta zuba guri daya Ido tana kallo..
Ah ah kanwata kin tashi shine Baki sanar Dani ba'
A hankali nijlah tace'eh aunty na tashi baccin ne yayi Fadi shiyasa Dana tashi nakesan komawa'
Ki koma ina' Maza tashi muje kici abinci kafin kiyi wanka.
Ba musu nijlah ta tashi suka fito a tare' mujaheed naganin fitowansu yayi saurin taran husna yace'
Aunty ki kawomin ita nan sai muci tare ita tana ba Ayman kinganshi Shima ya tashi?
Husna taso qin yadda da hakan sedai ganin yadda mijinta ya kafeta da Ido yasata saurin sakin hannun Nijlah tana Nuna Mata kusa da mujaheed' jeki zauna kici abinci kinji kanwata.
Maqale kafada nijlah tayi tare da turo pink lips dinta.
To menene kuma'husan ta tambaya.
Cike da shagwaba nijlah tace' ni ni a baki zaki bani' sabida Shima Dan birni a Baki yake bani'
Zaro Ido husna tayi tana cewa' wanene Dan birni?
Mujaheed ko sabida koshin dayaji ya somasa sai da ya kware ya Shiga tari yana cewa nijlah wanene haka.
Dariya nijlah tayi tace' Kai yayanane fa aunty sedai Baya Sona Yana dukana kingama irin ciwon.
Ah ah basai nagani ba' au yanzu Duka ya qare tinda Saiya ganki ze dakeki ko'
Eh, nijlah tace tana kallan husna sai kuma ta sunkuya har qasa tana gaisheda daddyn Ayman kasan cewar Basu hadu ba tinda tazo gidan.
Amsawa yayi Yana cewa zoki zauna kici abinci' ga wani yayan kinsamu' na tabbata Shi baze dakeki ba kinji yar albarka.
Cike dajin dadi nijlah ta zauna tana cewa' ni a Baki zaka Bani so dai Kado ma a Baki yake bani'.
Sabida Jin dadi mujaheed kasa rufe Baki yayi haka ya fara bata abincin tana ci tana lumshe ido.
________________
Da mugun gudu daddy ya qarasa hospital manyan likitoci suka amsa mashkur suna qoqarin Dan ganin jinin dake zuba a bakinsa da hancinsa ya tsaya' sun Jima suna fama kafin suyi nasaran tsai da jinin.
Nan suka dawo Kan numfashinsa suna Danna qirjinsa a hankali har Saida ya ja numfashi'
A firgice mashkur ya Farka Yana cewa'tana ina daddy anganta, nijlah Dan Allah ki dawo gareni.
Wallahi mutuwa zanyi sai kuma yafara salati tare da waiwayen inda yake,, be damu da inda ya Gansaba yafara qoqarin fizge ruwan dake daure a hannunsa Yana surutai kamar na masu hauka irin saban kamun nan.
Daddy dake tsaye a kofa ya shigo da gudu Yana bashi hakuri'
Hayi hakuri mashkur za'a ganta kaji?
Cike da zafin ciwo gami da tashin hankali mashkur yace'
Sai yaushe daddy ni wallahi a yau nakesan ganinta' daddy inasan nijlah ta Zama jinin jikina bazan iya qara awa guda batare da ita ba daddy Ka taimaki rayuwana..
Comment & share
*Momn sultan ce*✍✍✍
💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘
*STORY & WRITING...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO....*
*MOM ANSAR...*
*Budandiyar wasika zuwa gare ku my fan's Dan Allah duk wacce taga labarin be mataba ta Dena bi,,Dan a gaskiya nafara gajiya da halin wasu daga cikinku,,aiya kamata ku tsaya kuji qarashen labarin kafin ku fara zagina ko gayar maganganu marasa dadi' haka fa kukayi a lokacin danake typing sanadi,, a wannan Karan bazan dauka ba..*
7⃣4⃣&7⃣5⃣
Kuka yake kama qaramin yaro,,Banda Kiran sunanta Babu abinda yake.
Ido daddy ya zuba masa Yana hawaye yayinda bakinsa be bar tofa masa dukkan addu'oin da suka zomasa ba'Amma duk da haka mashkur Bai Dena bige bige ba Yana Kiran nijlah.
Ganin yadda daddy ya zuba masa ido hawayen tausan Dan nasa na zuba cikin kurmin idonsa Batare daya qara cemasa komai ba yasa mashkur yin wani irin kukan kura ya fizge qarin ruwan dake daure a hannunsa ya diro daga kan gadon Yana cewa'
Nina tafi Na nemo ta,,bazan iya rayuwa Babu itaba wallahi daddy
Showing 54001 words to 57000 words out of 65025 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19 Chapter 20Chapter 21Chapter 22