da Nasir suka Hada baki wurin Kiran matarka' matarkafa kace mashkur ya fada Yana fizgo nijlah.
Meyasa kikayi aure da aurena' nijlah ke yarinya ce Zaki auri wani Bayan kinsan ke tawace?
Kuka nijlah tasa tana cewa' Dan Allah ya mashkur kayi hakuri wallahi ban auresa.
Salati suka saki a tare daddyn Ayman ya Kalli mashkur Yana cewa' bawan Allah kana nufin nijlah matarkace?
Mashkur be iya kallan inda yake ba ya dauki wayansa Yay dealing number Abba' Abba Na dauka mashkur yace'
Abba kazo Amal hospital'yau Allah ya nunamin nijlah' Yana fada Yana riqe hannunta.
Nasir ne ya iya Bama daddyn Ayman amsa da eh matarsa ce'
Mujaheed najin haka ya zube a qasa sumamme' a rikice husna ta fita tana Kiran Dr.
Daddyn Ayman ya zube a gaban mashkur Yana cewa'Dan Allah yaro ka saketa' Dan uwanane ze aureta' Idan ya rasata zanyi asaran shi' ka taimaka ka fiddamu cikin wannan tashin hankali nayima alkawarin kudi masu tsoka Wanda harka mutu bazasu qare ba.
Dariya mashkur yayi ya juya hannunsa riqe Da nijlah Yana tafiya Yana cewa ka riqe kudinka bana buqata.
Nan ya zauna Kan gadon Yana qare Mata kallo tare dajin haushinta Na qaruwa a can cikin zuciyarsa' Magana yake sanyi dr ya shigo aka dauka mujaheed aka fita dashi a dakin.
Da gudu daddyn Ayman yabi Bayan gadon Yana cewa' husna ki zauna kada ya gudu da nijlah' to husna tace ta qara bakin gadon tana Kallan nijlah.
A hankali tace' nijlah dama ke matar aure ce baki taba vayamana ba?
Yanzu da an daura auren Yaya kikeso muyi?
Wallahi baki mana adalci ba kin ruguza farin cikin mujaheed' kin dandana masa madaci a maimakon zuma' yanzu Taya Zaki gyara kuskurenki.
Banda Kuka Babu abinda nijlah take Dan bazata iya Magana ba' tana wannan kukan Abba ya shigo Yana cewa' Ikon Allah yau Dai Allah ya cika mana burunmu auta ka Sami abinda kakeso Nima hankalina ze kwanta.
Alhmdllh munyi biki lfy angama lfy' nagode da hakurin da kukayi da rashin posting.
Ga wannan kusan mungama Sai Allah ya kaimu gobe.
Momn sultan ce*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..*
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.* E
*Garabasa ga duk Wanda ta siya labarin 'yar sadaka' Zaki karanta wayafi sonta na mmn fareesah 200 naira' Wanda be siya 'yar sadaka ba zai karanta 300 ko da kudinki sai da rabanki*
Dasauri husna ta juya tana kallan qofa daidai inda Abba ke tsaye yana magana' tace' tabbas yau hankalinku ze kwanta sedai rayuwar nawa iyalin tana cikin tashin hankali da mafisa mara misaltuwa.
Kuu' Kuka sani nidai tinda matata ta dawo gareni' Babu ruwana kuje can Ku qarata mashkur ya fada Yana cigaba da murmushi.
Jiki a sanyaye Abba ya qarasa cikin Dakin Yana kallan nijlah' ya Jima Yana kallanta kafin a hankali yace' auta meke faruwa naji wannan matar tana Magana Kamar Dani take Ko?
Dakai take Abba sedai tana Magana ne Akan abinda ya shafeta Niko damuwana ya qare.
Mamakine da al'ajabi suka kama Abba har saida ya juyo Yana kallan nasir' kafin a hankali yace' Yasir meyake faruwa kagayamin Dan Allah ko hankalina ze kwanta?
Murmushi Nasir yayi yace'Abba kayi hakuri ba wani matsalane babba ba' dama nijlah ce muka Ganta da wadan nan mutanan shine takesan gayama abinda ke faruwa' Amma inaga maganar Bata nan bace kabari muje gida idan hankali ya kwanta Sai ayi.
Sassanyar ajiyar zuciya Abba ya sauke yana gyadamasa kai alamar ya gamsu da maganarsa.
A kunya ce nijlah ta dago idanunta tana kallan Abba' gabanta Na faduwa tace' Abba ina yini?
Lfy qlau Abba ya amsa Yana qara binta da Wani irin kallo.
Tashi mashkur yayi Yana cewa kaga Nasir muje gida' Zaman mu anan bashida wani amfani.
Nima haka nagani tinda munganta Magana ya qare Nasir ya fada Yana Tashi tsaye.
To iyayen sauri' Duk saurinku saikun tsaya munje can gidan da aka riqeta ayimusu godiya.
Kai wanne irin godiya Abba' cewa fa yaran yayi Wai matarsace shize aureta'.
Aure Kuma Abba ya fada cike da mamaki' ke nijlah baki gayamusu ke Matan aure bane' kika Bari Har yafara sonki.
Ajiyar zuciya husna ta sauke tana cewa'dadina da babba hankali' Kuma mu yanzu bazamu iya Baku nijlah ba' sabida Na fuskanci Kuba iyayenta bane'sabida haka Sai a Kira iyayenta su zo' ita Kuma a Bata dama ta zabi Wanda takeson Zama dashi a tsakaninsu.
Wani irin kallo mashkur yabi husna dashi a hankali ya Maida kallansa ga nijlah Yana cewa' nijlah ke kika gayamusu bakya Sona?
Ko angayamuku idan muba iyayenta bane daga Sama ta fado?
Shiru nijlah tayi tana Kuka mashkur ya damko hannunta Yana cewa' saikin gayamin abinda kika gayamusu yanzu kafin nayi qasa qasa dake' abbane ya dakamasa tsawa ganin yadda yake matsa hannunta yace'Baka da hankali auta' koso kake ka karya Mata hannu zaka yimata irin wannan riqon?
Sakinta yayi zuciyarsa na tuquqin bakin ciki' jitake Kamar ya shake wuyanta yamata shegen duka koya denajin abinda yakeji'
Abbane yace' nidai kayi hakuri Dan Allah tinda wani abu be sameta ba ina shikenan saika kwantar da hankalinka' abi komai a sannu?
Iska Mai zafi mashkur ya furzar Yana cewa'Abba nidai mubar asibitin nan wallahi ina Jin wani irin abun banajin Dadi Zan iya daukar hukuncin dabanyi niyyan dauka ba' Kuma Abba ganinta a hakane ze tabbatarmin da Babu abinda ya sameta' Abba jikin wani qato fa naganta ya qare maganar Yana hadiye saliva Mai dacin gaske.
Nasir Abba ya Kira Yana cewa' ka fita da mashkur Ku koma ShopRite ka kaishi gida a motanka idan Na Gama zansa drive ya dauko masa nasa motan' Magana mashkur kesanyi Abba yace.
Kuje auta' nizan dawo da nijlah gida.
Hawayene ya cicciko a idon mashkur yace' Abba Dan Allah kadawo da ita wannan mutanan Basu da hankali zasu iya tafiya da ita' ba inda zasuje da ita nizan dawowa da ita kai dai Kawai kaje gida ka huta ka samu nutsuwa.
Da ido husna ke binsu tana kallan abin kama a mafarki' sedai suka Gama Magana mashkur ya tafi Bata qara cewa komai ba.
Suna fita nijlah ta sauke sassanyar a jiyar zuciya' Abba ne yace da husna' baiwar Allah inane gidanku?
Kuma a ina Kuka tsinci wannan yarinyar?
Ran husna a bace tace' zanbaka amsar tambayanka Amma ba yanzu ba sabida inada mara lafiya' Subhanallah'Allah Abba ya fada Yana cewa a ina yake Yana gida koshi'Kuka kawo hospital?
Nan husna ta kwashe Duk abinda ya faru ta Gaya Abba' tinkafin ta Gama Abba ya fara zuba yanaji kama ya Zane nijlah sabida tsabar haushinta dayaji.
Kafin ya rufe baki daddyn Ayman ya shigo Yana cewa'husna ina nijlah?
baki Basu itaba Ko?
Daga masa kai tayi tana nuna nijlah' hamdala yayi Yana cewa nijlah muje mujaheed ya farfado da sunanki a bakinshi' ke yakesan gani muje Ko.
Yana fada Yana nuna Mata kofa' be kula da Abba dake tsaye ya rumgume hannunsa a qirji.
Seda suka kai qofa Abba yayi saurin dakatar dasu ta hanyar Kiran sunan nijlah.
Tsaye nijlah tayi takasa gaba ta kasa baya' Abba ya cigaba da magana' karkije Ko ina batare da izinin mijinki ba' ko bakisan matsayin auren dake kanki ba?
A fusace daddyn Ayman ya juyo Yana huci Yana cewa nijlah Bata da wani miji Sai mujaheed' Kuma Koda tana dashi sedai ya sauwaqe Mata Dan uwana ya aureta' Yana Gama fada ya fita sedai ita takasa fita tana tsaye a inda take.
Ran daddyn Ayman ya qara baci sosai fiye da Wanda yake ciki' ya dawo inda take Yana qoqarin riqo hannunta.
Abba yace' karka tabata' idan da bakasan ita matar Wani bace yanzu ka sani.
Chak daddyn Ayman ya tsaya husna ta kama hannun nijlah tana cewa' Alhaji kayi hakuri muje muga lafiyansa idan munbar asibiti Sai ayi maganan a gida Ko.
Tafiya sukayi Abba yabi bayansu da mamaki sosai a cikin zuciyarsa.
Cikin murya irin ta wacce Kuka ya Gama ratsawa nijlah tace' bakowa.
Tana qarasa fada ta fashe da Wani irin kuka.
Numfashi yaja yanajin kukanta Na taba masa zuciya ya miqa mata hannu Yana so taje jikinsa.
Nijlah nasan zuwa aunty husna ta riqeta tana cewa' kayi hakuri mujaheed kasan yanzu ba da bane.
Runtse idanunsa yayi yajin wani irin daci Na tasowa tindaga bakinsa Har zuwa cikinsa.
Kusa dashi Abba ya qarasa Yana masa sannu' da kyar ya iya amsawa ya dago kansa Yana kallansa.
Hannun Abba ya riqe Yana hawaye yace' baba nasan Kaine mahaifin nijlah' baba ka taimaki rayuwana kabani aurenta' wallahi inasanta idan Na rasa ta komai ze iya faruwa da rayuwata' Dan Allah Kaji tausaina.
Numfasawa Abba yayi Yana Magana ahankali'
Kayi hakuri mujaheed kaima kayi fata Allah yabaka Matar aure''Dan nijlah matar mashkur ce' yau wata uku Kenan muna nemanta Allah besa mungantaba Sai yanzu.
Dakyar mujaheed yaja numfashi Yana lumshe idanunsa ya Kuma budesu Akan Abba Yana cewa.
Tayaya zan iya rayuwa ba nijlah' aunty husna ki gayamasa bantaba San kowacce 'yar mace ba Sai akanta' ni ita nakeso Dan Allah Yaya Ku gayamasa yana Gama fada hawaye Na sake gangarowa a Kan fuskanshi.
Abba ne yace kayi hakuri yaro ka samu nutsuwa inaso muje gidana' Na tabbata idan kaji irin soyayyar da mashkur kema nijlah zakasan kai ba soyayya kake Mata ba.
Dan haka nake Baka hakuri daka cire nijlah a cikin rayuwarka.
A zabure mujaheed ya juyo kai kace Dukan Abba ze Yana cewa' Yaya kanajin abinda yake fada' waina cire nijlah a rayuwata' to wallahi inaso Ku sani cire nijlah a zuciyana tamkar kusa gatari ne Ku raba zuciyana biyu.
Jikin daddyn Ayman a sansayaye ya dafa mujaheed Yana cewa' kayi hakuri Dan uwana damuwarka Na karyarmin da zuciya' sainaga Kamar ban riqe amanar da iyayena suka barmin ba' insha Allahu saina Sama ma farin cikin zuciyarka kona ace nizan rasa nawa farin cikin.
Suna cikin haka dr ya shigo Dakin bakinsa dauke da sallama' kallansu yake cike da matsanancin mamaki' yayinda zuciyarsa ke cike da tambayoyo iri iri' tome ya samesu haka suke Kuka Sai kace wadanda aka aikowa da sakon mutuwa' husna ce tayi qarfin halin cewa likita Yaya sakamakon ina fata ba wani matsala Ko?
Zaman glass din fuskansa ya gyara kafin yace' eh ba wani matsala bane' indai kunbi sharudan dazan gindaya muku.
Gabanta Na faduwa tace munajinka likita kayi bayaninka?
yazama dole ayimasa duk abinda yakeso idan Har kunasan rayuwarsa Dan a gaskiya Na gano matsala babba idan Har kukace zaku rabashi da yarinyar da yakeso.
Dakata da Allah likita' to yarinyar dayakeso matar Wani ce' Ko kai kana tunanin za'a ceto rayuwarsa da abinda ya haramta a gareshi cewan Abba Yana kallan dr.
Jin abinda Abba ya fada mujaheed ya dago fuskanshi a hankali zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri dasauri daidai lokacin Shima daddyn Ayman ya dago kanshi idanunsa suka sarke Dana dr.
Dasauri dr yace' Ni Dai iya abinda bincikena Na nuna Kenan sabida haka Nina sallameku' yanzu nurse zata kawo takaddan sallama sarku tafi gida Ku qarqare maganan acan Nina Gama nawa.
Yana Gama fada ya fita a dakin a mugun tsorace.
Yana fita Abba ya saki tsaki Yana cewa' ke nijlah wuce muje' ba musu nijlah ta wuce tana waiwayen mujaheed' dasauri daddyn Ayman yasha gabansa Yana cewa' Baka bani address dinkaba'
kasan koba komai yakamata musan juna Dan ba irin wannan rabuwan ya kamata damu ba.
Hannu Abba yasa cikin aljihun rigarsa ya fito da wani Dan qaramin Kati ya miqo daddyn Ayman Yana cewa' Duk abinda kakeso zaka iya samu jikin wannan katin' Yana bashi ya cigaba da tafiya nijlah Nabinsa a Baya Banda Kuka Babu abinda take.
Suna zuwa jikin Mota Abba ya bude ya Shiga Yana jiranta' nijlah tsaye tayi jikin motan tana turo baki' taqi budewa ta shiga' murmushi Abba yayi Yana cewa nijlah bazaki chanza ba' fitowa yayi ya bude Mata kofan' Yana budewa nijlah ta Shiga Shima ya koma mazaunin drive' nan ya kunna motan Suna tafiya Yana tinanin ahaka Har suka qarasa gidan.
Nijlah Na ganin gidan mummy ta saki Kuka tana cewa' Dan Allah Abba kada ka kaini gurin mummy da ya mashkur dukana zasuyi .
Abba beyi Magana ba yayi horn Mai Gadi ya bude suka shiga' Suna Shiga idon nijlah ya sauka akan mashkur Yana tsaye shida Nasir Dan tinda suka zo gidan mashkur ya kafe yaqi Shiga cikin gidan Banda zagaye gidan Babu abinda yake.
Tin kafin Abba ya fito mashkur ya qarasa jikin motan yayi saurin bude Bayan yasa hannu biyu ya dauke nijlah' Abba Na kiransa be juyo ba ya cigaba da tafiya da ita..
Zillo nijlah take tana Kiran ya mujaheed tana ihu Amma Duk da haka mashkur be ajetaba saida ya kaita dakinsa' Kan makeken gadonsa ya cillata ya dawo ya Sama kofan key Yana cewa' wallahi yau Mai rabani dake Sai Allah' saikin gayamin Duk wani abu daya hadaki da wannan qaton banzan' Ko kinaso kigayamin shine zabinki Ko Kuma yafini sanki?
Duk maganar dayake da ihu yake mata' jikinta Banda Bari da karkarwa Babu abinda yake.
Buga kofan Abba da Nasir suke Suna Kiran sunansa sedai Duk abinda suke mashkur bajinsu yake ba' kunnuwansa da idanunsa gaba daya sun rufe nijlah Kawai yake gani.
Mummy Na zaune a daki' ta tasa Yasmeen gaba tana cewa' saita cinye abincin gabanta suka fara Jin hayaniya dasauri suka fito Lateefa da Maryam nabin bayansu.
Karki karantamin novel idan baki Biya ba' littafinan Na kudine.
Karki fitar idan kinsiya sabida girman alkawarin da kika dauka.
Momn sultan ce*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* f
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.*
Tinda suka fito gaban mummy ya cigaba da bugawa da qarfi' sauri take' ta qarasa gurin sabida Jin ihun Aman da muryan mashkur keyi.
Sun kusa qarasawa Yasmeen ta tsaya jikinta na karkarwa' mummy ma tsayawa tayi tana cewa' zo muje nifa kama muryan auta nakeji?
Cikin wani irin murya me ban tausai Yasmeen tace' mummy Nima haka nakeji.
Shikenan ki kwantar da hankalinki kizo muje kinga Abba can awurin Naga hadda abokinsa nasir''
Girgiza kai Yasmeen tayi idanunta fal da hawaye tace' mummy bazan iya qarasawa ba' zuciyana da qirjinsa bugawa suke' jinake kama zasu fado subar gangar jikina.
Tana Gama fada ta zube qasa tare da riqe hannun mummy tana cewa'mummy Dan Allah karki Bari wani abu ya sameshi" banaso ace ransa ya baci' mummy kije ki lallashesa nasan zeyi hakuri.
Idanu mummy ta zuba Mata tana mamakin irin soyayyar da Yasmeen ke nuna mashkur Duk Shi yanzu ta fuskanci ya rage zumudin dayake akanta.
Ahankali'mummy ta dafa Kan Yasmeen tasa Dayan hannunta ta janyota jikinta tana cewa' Tashi kije daki kinji ' yarta insha Allahu babu abinda ze samesa' Suna nan tsaye lateefah da Maryam suka zo zasu wucesu da gudu' mummy tayi saurin tsayar dasu' Lateefa Bata tsayaba Saima qara saurin datayi ta qarasa jikin qofan tana kallan su Abba da sukayi cirko cirko Suna buga kofan sedai haryanzu mashkur be budeba' ta Baya Lateefa ta zaga da sauri tana leqa window.
nan take idonta ya sauka Akan nijlah data rungume Bango tana karkarwa.
Mummy na Magana da Maryam Taji Kiran da ake Mata tayi saurin sakin Yasmeen tana cewa'ke Maryam riqeta ki kaita daki' ina zuwa.
Gaban mummy Na cigaba da faduwa ta qarasa jikin qofan tana kallan Abba'kafin a hankali tace' Alhaji lafiya?
Meke faruwa nakejin ihu tindaga cikin gida.
Kafin Abba yayi Magana lateefah tace' mummy zo kiga abinda ke faruwa' shikenan masifa da bala'i sun dawo mana.
Runtse ido mashkur yayi Jin ankira nijlah sa da bala'i sedai baze iya tare Mata a halin da ake ciki ba sabida shima haushinta yake ji' badan Yana tsoran ta qara guduwa ba saiya Mata Duka naban mamaki.
Zaro idanu mummy tayi ta tafi jikin window jikinta Na bari' tana qarasawa taci Karo da nijlah Wanda Har zuwa yanzu jikinta da hannunta Na rumgume da Bango ta kasa Magana Banda sautin kukanta da ihun mashkur Babu abinda ke Tashi a dakin.
Tabe baki mummy tayi tare da girgizasu' zuciyarta na quna tace' yanzu auta Seda ka Nemo wannan shegiyar yarinyar Mai suffar aljanu ka dawomin da ita gida?
To wallahi Baka Isa ba' wannan Karan Ko a Ni Ko a ita' Kaji abinda nagayama?
Tinda mummy tafara magana mashkur ya tsaya da tambayoyin da yakema nijlah Wanda tinda ya fara Bata bashi amsar Ko guda ba' kallan mummy yayi ta window yace' mummy Dan Allah kibari nasamu nutsuwa a rayuwana' Ni yanzu wallahi nagaji' bazan iya jure abinda kikama nijlah a daba' mummy idan kikace Zaki Dora guduwa zatayi ta barni' gwara ni Na kwashe matana nabar Miki gidan Ko Allah zesa ki gane kuskuren da kike aikatawa.
Abbane ya zagayo Yana Magana a hankali cike da tausasawa yace' ka bude kofan Kaji auta' ba'a haka ya kamata a tambayeta abinda kakesanji daga garetaba.
Dakyar mashkur ya iya hadiye saliva bakinsa ya tafi a hankali jikin kofan Jiri Na daukansa ya bude' Yana budewa ya kifa kansa da jikin kofan Yana sauke zazzafar ajiyar zuciya.
A tare dukkaninsu suka shiga cikin dakin.
Nijlah da batasan ya bude kofan ba Taji Magana a cikin dakin' tare da eban albarka da mummy ke faman surfafawa' nan ta juyo da idanunta da suka canza Kala daga fari zuwa ja tana kallansu' Babu Wanda zata iya zuwa gurinsa Dan haka ta tsaya a inda take tana hawaye.
Rungume mashkur" Abba yayi yace' haba auta kai da zaka godewa Allah ta dawo saika Tashi hankalinka fiye da da?
Zuciyarsa na tafasa yace' Abba namiji fa' da namiji Naga matata nijlah' Abba bazan iya jurewa ba.
To kayi hakuri Kabita a hankali' nasan tana da wayo bazata aikata Barna ba' Abba ya fada Yana kallan nijlah.
Kallan Abba' mashkur yayi yace' wanne hankali gareta?
Abba nijlah Bata da wani hankali yarinta ya Mata yawo Amma zanyi maganinta.
Ni Dai kayi hakuri kabi maganan a hankali kaifa me hakurine.
Mashkur Yana niyyan Magana Nasir ya rufe masa baki Yana cewa'kayi shiru haka abokina yanzu komai ya wuce yau gaka ga nijlah.
Murmushi dole mashkur yayi Yana goge hawayen fuskanshi.
Mummy ta saki salati tana cewa'lateefah kingani ko?
Kinga abinda yaran nan kesan janyomin' jiya
Showing 27001 words to 30000 words out of 65321 words

Suna Shiga Dakin mujaheed yayi saurin Tashi zaune Yana cewa mayya faru nijlah' kimin bayani waya saki kuka?

Salati aunty Lateefa ta saki tana kwala Kiran mummy? Mummy mummy
?

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22