hankalinsa a mummy Yana cewa' hajiya ina auta da amarya Ko yau mu kadai zamuci abincin?
Fuskan mummy da hade tace' amarya ankai mata' Shi Kuma bansan inda yake ba.
Abba be qara Magana ba ya fita a falon Yana kwala Kiran mashkur? Mashkur dake tsaye haryanzu be zauna ba Yana zagaye ya tsaya cak ganin Abba tsaye a kansa' hannunsa' Abba ya kama yace.
Kayi hakuri Kaji dana' komai ze wuce da yardar Allah' Magana mashkur zeyi Abba ya dakatar dashi ta hanyar riqe hannunsa' Yana cewa' muke kayi breakfast kada yinwa ta kamata' kuma Na gayama ka rage damuwa.
To mashkur yace suka Shiga cikin falon' mummy Na ganinsu ta dauke kanta gefe tana cigaba da Cin abincinta' a tare suka zauna Abba da kansa ya zuba mashkur tea ya Kalli Lateefa yace' ki ruba masa abinci ' to tace tana murmushi ganin yadda mummy ta dauke kanta a kallan autan nata.
Be iya Cin komai ba Banda shayin da Abba ya bashi' a hankali ya Tashi Abba ya riqe hannunsa' auta ina zaka Baka ci komai ba' Yana kallan mummy yace' Abba nakoshi' bazan iyacin komai yanzu ba.
Kada Allah yasa ka iya ci' kaima ka sakeshi yaje can ya qarata' yaro karamine Shi da zaka rarrrashesa yaci abinci?
Eyyah hajiya yau kikasan da haka' kofa' cikin satin nan kinba auta abinci a baki' mashkur be tsaya Jin abinda mummy zata fada ba ya Tashi a gurin Ya koma daki.
Wanka yayi ya samu ya dauki makullin motansa ya fito' zaune ya samesu a falon nan ya risina ya gaishesu Yana cewa' zanje gurin Nasir anjima kadan zamu dawo' to Kawai mummy tace mashkur ya fita a falon jikinsa a sanyaye.
Yana fita ya Kira nasir' Nasir Na dauka mashkur yace' abokina inasan ganinka yanzu' daga daya bangaren Nasir yace' ok' ka zo ShopRite kaga yanzu Na Shiga ciki hajiya ta aikoni.
Shikenan gani nan zuwa mashkur ya fada katse Kiran..
______________
Dole kace haka ya mujaheed sabida bakasan kukan me nake ba' murmushi yayi Wanda yafi Kuka ciwo yace' nijlah Kenan bakisan irin sanda nake Miki ba shiyasa kikace haka sedai Ni nasan kukan da kike kina kukane sabida Kawai tsoran auren' sedai inaso kisani Ni mujaheed namiki alqawarin lallabawa da Kuma binki a hankali harki saba' Dan ma bazan iya daukan alqawarin da bazan iya cikawa ba' Dana ce Zan barki ki girma Kisan dadin abun harki nema da kank kafin namiki abinda kike tsoran ya fada Yana kashe Mata ido' lunshe ido tayi ta budesu akanshi sedai Bata kaiga yin Magana ba daddyn Ayman ya shigo Dakin Yana miqa mujaheed ATM card dinsa.
Amsa mujaheed yayi yace' Yaya wannan fa?
Shafa kansa daddyn Ayman yayi yace' ka dauki nijlah kuje ShopRite da Duk wani babban guri daka sani a cikin Garin nan ta siya Duk abinda takeso' muma yanzu zamu tafi hadamata lefe Nida husna' nasan kafin 4 mun dawo gida' insha Allahu ana idar da sallar la'asar Sai a daura auren.
Tsalle mujaheed yayi ya rungume daddy Ayman Yana masa godiya' bakomai kanina kai nawa ne Zan iyayin komai dankaji Dadi.
Yana gama fadar haka ya fita da Yana cewa husna' Na jira zamu tafi' kaima Ku shirya yanzu kada lokaci ya qure.
Yana fita nijlah ta Kalli mujaheed tana cewa' ya Wai' shiiittttt ya Dora danyatsansa Akan lebenta Yana cewa Tashi Zaki mu tafi kokin manta keda bakinki kikace kinasan zuwa ShopRite kodan ki hau wannan jirgin?
Ah ah tace tana goge' nan ta Shiga toilet ta wanke fuskanta' kawalli tayi me kyau ta chanza Kaya suka fita...
Karki karanta idan CV GC baki siya ba
Momn sultan ceMurmushi yacigaba dayi Yana kallan yadda take birgima akan gadon' nutsuwa yayi Yana cigaba da kallanta soyayayarta na qara Shiga cikin zuciyarsa' wata irin kaunarta ke mamaye kowanne sako da lungu na cikin jikinsa..
Ya jima Yana kallanta kafin yasa hannu ya janyota jikinsa' Bata daina zillowa tana so saita kwace a jikinsa' yasa hannu ya cire Dan qaramin hijabin dake jikinta'' cikinta ya shafa Yana cewa' muje ki samama abinda zamuci nasan kema Baki Samu kinci wani Abu.
Turesa tayi a hankali tana cewa' Nina koshi' to shikenan yanzu tashi ni ki samamin yinwa nakeji.
Turomasa Baki tayi tana cewa' ni Allah na gaji matarka bata baka kaci ba?
Murmushi yayi Yana mamakin yarinya' Yar qarama da ita sai kishi ya ko Yasmeen bata nunamasa kishi kama nijlah.
A hankali ya qara matsawa ya riqe hannunta'Yana murzawa yace' haba uwar gida naki daban nata daban' ita ta bani nata yanzu nake naso kinsan ni Dan gatane ya qare maganar Yana kashemata Ido.
Lumshe idanunta tayi ta kishingida da jikin pillow tana turomasa Baki.
Hannu yasa Yana qoqarin zuge Mata zif Yana cewa' ki tashi nace' wahalan ya Isa haka' koke bakijin tausayina?
Kallanshi tayi ta dauke Kai tana maijin haushin hanata zuwa kauye gashi ta tama yau zataga su mero da zainabu.
Iskar bakinshi ya hura Mata Yana qoqarin cire rigar jikinshi' da sauri nijlah ta tashi tana dariya' Shima dariya yayi Yana cewa' ko kefa' Aida na rage wani Abu tinda kinbarni da yinwarki abinci ma anqi dafamin.
A dole nijlah ta Shiga kitchen' tafara hada Masa abinda zai ci' couscous da cabbage ta turara cikin sauri' ta hada miyan hanta da vegetables Bata tsaya hadamasa lemo' ba ta bude Fridge ta dauko lemo Mai sanyi ta jera kan tire a falo ta ajiye ta Shiga dakin'
A zaune ta ganshi Yana chat da Yasmeen ta zauna tana leqa wayar' yayi saurin kashewa Yana cewa' harkin gama?
Kai ta daga masa yace' nibanga abincin ba Yana Ina? Muje falo kawai tace ta cigaba da qoqarin fita a dakin' anan zanci ki kawomin.
Dire diren qafa ta fara yayi dariya Yana cewa' ke Naga alama Dan kwana biyu da kikayi a gidannan harkin fara chanzawa' aikin ladan ma nema yake ya gagareki ko yaya' Bata kulasaba taje ta dawo ta ajiyemasa abincin.
Harta Koma zata zauna sai kuma ta dawo ta zubamasa tana murmushi ta aje a gefansa' gashi
Ni a Baki Zaki bani ya fada Yana turamata bakinsa' dariya nijlah tayi tafara bashi abinci Yana ci Yana gayamata yadda yayi missing dinta.
Sosai yaci abincin' itama ya takura Mata saida taci' shida kansa ya kwashe kayan ya maidasu kitchen ya kuma share ya dawo kan gadon Yana cewa'
My sugar Dan wannan aikin harkin harya gajiyarmin dake' uhmn tace tanasanyin bacci sabida doki zuwa kauye bai Bari tayi ba.
Kwanciya yayi a jikinta Yana shafata tayi saurin riqeshi tana San fara yimasa magiya ya hade bakinsu Yana qara shigewa jikinta' Yana Kiran sunanta cikin wani irin voice daya fara rikita nijlah tafarajin wani iri a hankali yake shafa jikinta harya kaiga boobs dinta Yana matsasu' ya cire bakinsa cikin nata ya Kama su Yana musu tsotsar alawa Yana shafamata dayan' turamas qirji nijlah take tana sauke numfashi a hankali tana jin wani irin dadi da ruwa mai dubi na zuba a qasanta' hannunsa yakai Yana shafa qasanta' tare da tura Dan qaramin hannunsa a raminta t gantsare tana Kiran wash ya yay sauri samata yatsarsa a Baki tana tsotsa ganin yadda ta fita a hayyacinta tana Masa kukan shagwaba yafara rabata da kayan jikinsa Shima ya cire nasa'.
Sosai yau jikinta ya gayamata Dan saida ya fanshe iya adadin kwanakin Dabe ba' duk da irin gajiyar da tayi Bata iya hanashiba har saida ya gaji Dan kansa ya sauka Yana numfashi.
Tinda ya sauka akanta ta kasa sauke kafanta' sabida qaqewa da qafan nata yayi' hawaye takesanyi Amma sabida bataso ya gani a daure ta hanasu zubowa' saida ya huta yasa hannu ya runguma jikinsa Yana shinshinar wuyanta tare da samata albarka..
Sun Dade a haka' kafin yaji qaran wayarsa' dasauri ya dauka ya Kara wayar a kunne Yana cewa' mummy na ya hanya..
Hanyar gidanku shine Koka Kira kaji mu sauka?
Sosa kanshi yayi yace' mummy dazu munyi magana da Yasmeen tace' ba kaiba daganan bacci ya daukeni.
Ya hanya Ina fatan kin sauka lfy?
Lfy qlau auta kaganmu a saban gida'
Saban gida kuma' mummy a Ina?
Murmushi mummy tayi Mai sauti tana cewa' ka tayani godewa abbanka' yasa an rushe idan malam ya Gina masu sabo.
Zaune mashkur ya tashi ya Mai jin dadi nijlah ko ta zuba Masa Ido harya gama wayar bai Bata ba' Yana ajiyewa tasa Masa kuka tana cewa'
Sabida ni bani da waya shiyasa bazaka bani mu gaisaba' Dama dazu Ina kallo Kuna chat da aunty yasmeen.
Dariya yay ya dungureta Yana cewa' kedai wannan Baki iya boye kishinki.
Batayi magana ya dauka wayan ya Kira mummy Yana cewa' mummy ga 'yarki tasa rigima saina Bata.
Eyyah Nima murna ya hanani tambayanta' Bata wayan.
Amsa nijlah tayi tana kukan karya mummy ta riqa rarrashinta taba cewa' Suma gobe zasu dawo' cike da murna aka ba kaka' wayar da jama'a suka lullubeta ana tayata murna.
Anan gidan mummy suka kwana da darema haka' mashkur yayi budurinsa nijlah batayi yinqurin hanasa ba ta bashi hadin Kai yadda ya kamata.
Washe gari su mummy sun dawo karfe 10 na dare mashkur ya dauki matansa bayan doguwar nasiha da mummy ta hadasu tamusu.
Tin da suka dawo zamansu ya qara samun cigaba da kwanciyar hankali babu Wanda zai kalli Yasmeen da nijlah yayi tunanin kishiyoyine inda ba gayawa mutum akayi ba' hakan da suke Yana sa mashkur farin ciki Shima ya bude bakin aljihu Yana biya musu duk wani buqata tasu.
Cikin nijlah Ya Shiga wata na takwas ganin haka' yasa mashkur yake Bata kulawa ta musamman hakan dayayi ba qaramin dagawa Yasmeen hankali yayi ba itama ta riqa addua ta Samu nata kodan itama ta Samu irin wannan kulawar.
Kwance suke ya zuba Mata ido' Yana jin dadin yadda kan matan nasa suka hadu' bai kawo kamai ba ya tashi tsaye Yana cewa' baby da Allah bani minti biyu inasan zuwa duba nijlah?
Dam Yasmeen taji qirjinta ya buga Amma saita danne kishi tace' baby lfy zakaje a cikin Daren nan ta fada tana nuna Masa agogon hannunta.
Lafiya qalau kawai dai inasan ganin lafiyansu da babyn' to kawai tace ya tashi ya fita' nan ta zauna tana shafa cikinta tare dajin wani qololon baqin ciki ya tsaya Mata.
Yana Shiga ya zuba Mata Ido tana bacci cikin wasu light blue kayan bacci' ya matsa kusa da ita yasa hannu Yana shafa cikin na kusan minti daya kafin a hankali yayi kissing dinta.
Daga minti biyu bai qara ko second ba ya Koma dakin Yasmeen Yana murmushi' ganin a kwance Shima ya hau kan gadon ya kwanta Yana Mata godiya' Bata amshiba yafara aikamata da sakonsa Mai wuyar fassara' biyemasa tayi suka jiyar da juna dadi kafin bacci ya daukesu..
Washe gari karfe 7 ya fita office sabida suna da meeting' da sauri ya Shiga dakin' nijlah bayan ya shirya nan ya sameta kwance kan sallaya tana bacci' bai iya tashin taba sabida besan abinda yasata baccin ba ya fita da saurin Yasmeen na dagamasa hannu.
Yana fita nijlah ta tashi' wanka ta Shiga ta fito falo tana neman abinda zata ci' Yasmeen ce ta shigo hannunta da wani qatan leda ta zauna kusa da nijlah tana budewa bakinta da dauke da murmushi.
Shiru Nijlah tayi har Yasmeen ta gaba baje kayan a qasa kafin nijlah tace'
Aunty Ina kwana?
Lfy qlau kanwata' Dama zuwa nayi na nunamiki kayan da mashkur ya saimin' sai kuma tayi shiru tana rufe Baki.
Cike da mamaki nijlah ke binta da kallo a hankali kuma tace' aunty lfy kike rufe Baki.
Cike da inda inda yasmeen tace' kiyi hakuri Dan Allah' wallahi mantawa nayi' na nuna Miki' sabida baby yace' basaina nuna Miki ba Wai kayan Basu dace dake ba.
Shiru Nijlah tayi gabanta na faduwa lokaci gudu girjinta ya fara harbawa abinka da Mai tsohon ciki.
Dasauri Yasmeen ta riqeta tana cewa' ah ah ki kwantar da hankalinki kinsan gamsarwar ba iri daya bane Kama kaza Mai yaji ce da Wanda ba'a sama gishiri ba Yasmeen ta fada tana daukan manyan manyan less da turaruka har da waya sabuda a cikin kwalinta ta fita a dakin zuciyarta fari sal.
Tana fita ta Kira mubeena tana murna tace' kawata kin kawo shawara wallahi bakiga yadda ta riqa zillo Dan cikinta na juyi ba' daga daya bangaren.mubeena tace' yauwa kawata haka kawai Zaki zauna suna qullamiki baqin ciki bazaki rama ba sabida kinaso a zauna lfy'
Kamewa nijlah tayi a gurin zuciyarta na harbawa da sauri da sauri' ita ba kayan daya saima Yasmeen ke Bata haushi ba irin yadda yake baya gamsuwa da ita' kasa cin abincin tayi ta tashi tana zagaya dakin da cikinta daya Mata nauyi tana hawaye tana cewa'
Kamar kazace Mai yaji da Mara gishiri' wannan kalmar ba qaramin daga Mata hankali tayi ba' tana kuka tace' lallai namiji munafukine' yanzu duk ihun dayakemin Yana bani komai daya mallaka sai da yaci amanata.
Da wannan tunanin ta Koma daki ta kwanta tana ta goge hawaye' gashi Bata da waya bare ta Kira kaka su gaisa hankalinta ya kwanta.*Yar sadaka book 2*
*Karki karanta idan Baki1 siyaba' a guji Shiga haqqin wani' ke kuma karki manta alqawarin da kika dauka kafin kisiya*
Shima rikicewa yayi ya miqe tsaye bakinsa na karkarwa ya nunata Yana cewa'
'yar baba kece?
Dama zan qara saki a cikin ido na? Hannunshi ya Daga Sama Yana cewa'
Allah nagode Maka daka nunamin farin ciki nah' ka yayemin damuwata.
Take jikin mummy ya dauka rawa' tana sonyin Magana ta kasa nuna Malam Kawai take tana zubda hawaye.
Ido mashkur ya zubamusu Yana kallan Ikon Allah yayinda nijlah ta Tashi tsaye ta qarasa jikin malam' bakinta Na karkarwa tace'
Malam kunsamu a duhu gabadaya kanmu ya kulle' dan Allah Ku warware mana wannan kullin?
Dafa Kan nijlah Malam yayi ya nemi guri ya zauna Yana shafa Kan nijlah yace'
Haqiqa ke alkairi ce nijlah gashi ta dalilinki Allah ya hadani da 'yata Wanda Na fiddarai zan sake ganinta.
Gabadaya dayansu suka juyo Suna kallan malam' Sai yanzu mummy ta durqusa a gurin tana Wani irin kuka..
Tashi Abba yayi ya kama hannun mummy ya zaunar kusa dashi Yana cewa' haba hajiya wannan abun farin ciki ne Bana kuka ba Sai mu godewa Allah.
Cikin Kuka mummy Alhaji Malam ne' kaga Malam a cikin mutanan Dana tsana a rayuwata.
Sai yanzu kaka ta Kalli Malam tana cewa' Malam badai wannan ce hauwa'u ba?
Itace kaka' yau Allah ya cikamin burina gani a hauwa'u.
Kallan nijlah kaka tayi tana cewa' ke nijlah wacece wannan kuma a ina kika sansu?
Cike da farin ciki nijlah ta bude baki tana cewa' kaka wannan fa itace Maman mashkur" Maman shi Malam ya maimaita Yana kallan mashkur.
Abba ne yayi gyaran murya Yana cewa' kowa ya zauna wannan' 'maganar Ban tsaye bane.
Kowannensu zama yayi zuciyarsa cike da alajabi' mummy Banda kuka babu abinda take' mashkur ne ya dawo kusa da mummy ya riqeta zuciyarsa da bakinsa cike da tambayoyi ya zubamata Ido a hankali kuma yace'
Mummy Dan Allah kiyi hakuri kidaina kukan nan' zuwa yanzu yakamata ace kinsanar damu abinda ke faru sai kuma ya karyar da Kai Yana cigaba da magana' mummy kuma naji malam yace diyarshi' shin dagaske mummy mahaifinkine?
Dagamasa Kai tashiga yi Dan bazata iya magana ba a wannan lokacin ba mashkur ya qureta da idanunsa Yana qara cewa'
Mummy tayaya haka ta kasance bayan keda bakinki kingayamana iyayenki gabadaya sun rasu Kai harma da sauran danginki?
Shiru mummy tayi tana sauke ajiyar zuciya Abba yayi murmushi Yana cewa' zauna auta yau zakaji abinda yasa mahaifiyarka ta tsani fulani ta kuma tabbatar ma da iyayenta sun rasu' zama mashkur yayi yanajin wani irin yanayin Wanda baze dangantashi da bakin ciki ba sedai ya tabbata hakan ba farin ciki bane' sabida Yana tsoran abinda zai biyo bayan labarin mahaifiyar tashi..
Zama yayi Yana kallan abba' shiru ne ya qara ratsa gurin harna kusan mintuna uku' mashkur ya kalli Abba cike dasan jin labarin Yana cewa' Abba Dan Allah kace mummy tayi magana wallahi na haqu naji wannan labari da kuka Dade Kuna boye Mana?
Kallan mummy Abba yayi Yana cewa' hajiya ke muke sauraro idan nace Zan Basu labari ba lailai su fashimta ba.
Jikin kaka nijlah ta Koma tana share hawayen fuskanta Yasmeen ko tagumi ta zuba tana kallan ikon Allah..
Dakyar mummy' ta iya bude baki ta fara godiya ga Allah' hawaye na qara zuba a idonta nan ta cigaba da magana'.
*Asalin labarin*
Kamar yadda kukasani ni haifaffiyar garin zamfara ce muna zaune a wata unguwa da ake Kira unguwar gabas ni kadai mahaifina da mahaifiyata suka haifa' sabida haka suke nunamin gatan da soyayya irin wacce ba kowa ke samun irin taba' tin Ina qarama na taso dasan karatun Boko dana addini haka yake yawan zuwa makaranta ba dare ba rana' kwatsam sai aka wayi gari wasu fulani sun zo kusa damu sun zauna suna saida fura da nono.
Tinda suka zo sai mahaifina yajasu a jiki yake taimaka musu wani lokaci malam ke siye nonon Yana sadaka dashi
Muna zaune dasu ahaka harna gama karatuna na secondary' ana washe dari zamu amso result da dare mahaifiyata ta kirani da zuwana na hau cinyanta Ina shagwaba kamar yadda na saba' saita riqeni tana cewa' Niki dagani Baki da aiki saina shagwaba watarana idan bani nan zanga Wanda Zaki danne' malam dake shigowa yayi dariya abinshi ya wuce daki danshi bamai yawan San magana bane' ganin dare yayi muma muka tafi daki kowa ya kwanta.
Washe gari na shirya Ina sauri nayi sallama da iyayena na fita titi na tari Mai napep ya kaini makaranta' ban Dade ba na amso result Dina Ina murna sabida samun narasa da nayi ya dawo bakin titi na tari wani Mai napep Zan Koma gida.
Da tsaya wansa yace 'yan makaranta' Ina Za'a kaiki?
Ina murmushi nace anguwan gabas' Ina fada Naga ya zaro Ido yana min wani irin kallo kafin ya bugamin tsaki yaja napep dinshi' haka na riqa tare napep suna tafiya su barni wani yace bani da hankali wani ko bemin magana yake tafiya' ganin haka sai na tsinci kaina cikin damuwa nadade kafin Allah ya kawo wani Mai napep din Yana tsayawa Shima na gayamasa inda zanje' murmushi yayi yace' yarinya bakisan abinda ke faruwa a anguwan gabas ba?
Dasauri nace eh wallahi bansani ba
Showing 21001 words to 24000 words out of 65321 words

Nijlah najin haka ta tashi tana cewa' eh muke Zan hau' dariya yayi yace' a haka Zaki tafi fuskanki Duk hawaye?

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8 Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22