cigaba da kallan hanya' yayinda Yasmeen da mashkur ke cigaba da hira lokaci lokaci Yana satar kallan nijlah.
Rasa inda nijlah zatasa kanta tayi sabida abinda takeji qara qaruwa yake' da kyar ta jingina jikinta da kujeran motan tana Jin Wani iri a gabadaya ilahirin jikinta.
Sun Dade a hanya kafin su qarasa gidan Duk da ba wani cikakken Nisa ne dasu ba' Suna zuwa Mai Gadi ya wangale musu get suka Shiga.
Tin kafin yayi parking Yasmeen ta ɓalle murfin motan ta fita da gudu tana murna.
Mashkur ya jiyo Yana kallan nijlah data Zama abun tausai sabida jinjigar mota' ga Saban dinki a jikinta.
Ya lura da yadda jikinta ya sake tayi laushi Bata Wani walwala Duk da yadda takesan a fita anguwa da ita' gashi yau an fito tana Wani Cin Magani ya fada Yana qara zubamata idanunsa.
Dauke Kanta tayi a kallansa tana goge hawaye'
Sannu yace yana dubanta ta qasan ido.
Bata amsashiba Sai cewa' tayi'
Ni Dan Allah ya mashkur ka maidani gida indai basan tonamin asiri kake ba.
Hannunsa yasa ya kamo nata hannunta Yana shafawa yayinda soyayyarta da kaunarta ke sake qaruwa a cikin zuciyarsa' jiyake gabadaya ta Gama Zama jinin jikinsa' baze iya rayuwa idan Babu ita ba kafin ya bude bakinsa a hankali yace'
Kiyi hakuri my sugar kinsan Shi alqawari kayane gashi inda Na dauka alqawarin bazan iya cewa' nafasa zuwa dake ba sabida idan nayi haka mama zataga Kamar nine banasan Hada kanku' nan gaba Wani abu Zai iya tasowa tace laifi nane sabida ta nemi ganinku naqi kaiki'
kiyi hakuri ki daure ki Tashi mu Shiga ciki nasan Zaki iya takawa da kafanki Ko..
Tinda ya fara Magana ta zuba masa ido tana mamakin karfin Hali irin nasa kodan ba jikinsa bane shiyasa yake tinanin zata iya tafiya da kafanta.
Kafin tayi Magana ya bude motan ya fita ya zagaya inda take ya kama murfin ya bude idonsa cikin nata yace'
Ayimin afuwa a fito nasan nayi laifi Amma a yafemin.
Cije labenta tayi ta sanko da qafafunta a hankali' shiya taimaka Mata ta fito a motan sadai tana fitowa ta saki qara a hankali tana salati.
Sannu ya riqa jera Mata Yana ji kama ya dauke Ciwan ya dawo dashi jikinsa.
Yana riqe da hannunta tana takawa a hankali tana hawaye ganin haka yashi daukanta Suna tafiya Yana Mata kalamai masu tausasa zuciya' ahaka Har suka zo kofar falon' sauketa yayi tasa hannunta tayi saurin goge hawayen fuskanta nan ya Shiga ciki tana binsa a Baya.
Mama ce zaune ta amsa sallamarsu yayinda Yasmeen ke zaune kan cinyarta tana tambayan daddyn.
Tureta mama tayi ta miqa hannu tana Kiran nijlah sedai nijlah bazata iya qarasawa ba tayi saurin Zama qasa' bakinta Na rawa tace'
Mama ina kwana?
Lfy Lau diyata ya Zaman hakuri.
Shiru nijlah tayi Bata amsa.
Mama da Kanta ta Tashi ta kawo musu abinci saida ta Hada komai kafin ta Tashi tana cewa kuci abinci ina zuwa..
Kuyi hakuri haryanzu zazzabi be barni ba' banaso muyita Zama a labarin ba'a gamasa ba shiyasa Na daure nayi wannan' kada Ku ganshi kadan.*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* x
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.*
Shiru Dakin ya dauka kowa ya zubama nijlah ido Yana mamakin sakarci da shirme irin nata' waya gayamiki haka ake Suna wata dattijuwar Mata ta tambaya nijlah tana tsareta da ido.
Murmushi nijlah take ta waiwayen inda zataga aunty husna' a hankali take juya akanta a cikin Dakin harta sauke idanunka Kan husna data kife kanta jikin Bango tana rera Kuka a hankali' da gudu nijlah ta tafi jikin husna tana cewa'
Auntyna lfy kike Kuka Mai aka Miki aunty?
Hannu biyu tasa tana qoqarin dago Kanta tana cigaba da tambayanta' husna Bata iya Magana ba tasa hannu ta riqe nijlah a jikinta.
Haba asama'ulhusna wannan kukan naki yayi yawa' addu'a mujaheed yake buqata a gurinmu ba wannan kukan ba' cewar mmn husna da tin shigowar nijlah ta kasa magana.
Dasauri nijlah ta Dago kai tana hawaye tana kallan matar' lokaci guda jikinta ya dauki rawa ta bade bakinta daya Mata nauyi tana cewa'.
Meya samu yayan nawa?
Shiru Dakin ya dauka nijlah ta sake cewa'Dan Allah ku gayamin Maiya faru dashi?
Tsaye husna ta Tashi ta janyo Nijlah a jikinta tana shafa bayanta'
Cikin tashin hankali nijlah ta janye jikinta tana cewa' aunty ki gayamin ya mujaheed fa naji ance mayya faru dashi Dan Allah kigayamin kada zuciyata....
Cike da matsanancin Kuka husna tace' nijlah sedai muyi hakuri Allah daya bamushi ya dauke abinsa' mujaheed ya rasu nijlah ya tafi ya barmu da kewa.
Tin kafin husna ta qarasa gabadaya jikin nijlah ya dauki rawa sabida tsabar tashin hankali data tsinci Kanta ciki' bakinta na rawa take maimaita sunan Allah kafin tace' a hankali ta saki Kuka ta durgushe a gurin tana Kiran sunan ya mujaheed hakuri aka riqa Bata yayinda Yasmeen ta Shiga ta samu guri ta zauna' tana goge nata hawayen' dakyar aka samu nijlah tayi shiru sedai tanayin shiru ta Tashi da sauri ta fita.
Mashkur Na zaune yaga fitowanta dasauri ya Tashi ya qarasa inda take Yasa hannu ya riqeta ganin yadda take layi tana neman faduwa' a Mota ya sata Shima ya Shiga ya zauna' number Yasmeen ya Kira tana dauka yace' ta fito.
Tinda suka fara tafiya nijlah take Kuka Mai Cin Rai ji take Kamar zuciyarta zata tarwatse a haka suka Isa gida' Har dare tana Abu daya Ko girki Bata yimasa ba gashi yau ranar girkinta ne..
Yaso zuwa restaurant ya Sai musu abinci Yasmeen ta hanashi' ita da Kanta ta Shiga kitchen ta Hada musu abinci.
Karfe 9 mashkur ya shigo Dakinta shirye yake cikin fararr jallabiya hannunsa cikin aljihun riga' saida ya Gama qare Mata kallo' kafin ya matsota sosai yana kallanta' hawaye taita sharewa tana sauke ajiyar zuciya.
Cikin rarrashi yace yanzu nijlah bazaki bar wannan kukan ba' itafa mutuwa dole ce' kowa da kika gani lokacinsa yake jira.
Kawar dakai gefe tayi tana goge hawayen yayinda mashkur ya cigaba da cewa' kibar kukan haka kada Kanki yayi ciwo addua yake buqata kinji?
Yanzu Tashi muje yau da kaina Zan Miki wanka' a tsorace take kallansa Dan ita Bata so wani abu ya qara hadasu.
Menene kika tsareni da ido' Nina Rasa mayyasa kike guduna' turomasa baki' tayi ya kai Mata dungurin wasa Yana cewa' kinafa Shiga haqqina my sugar' sake turomasa baki tayi yace'
Kibani Kawai kema Kya ragejin wannan zafin'' haushi maganansa ta Bata Yana nufin sex Zai iya ciremata damuwar da take ciki.
Bata qara Magana ba ya a tashi tana qoqarin Shiga toilet Shima yabi bayanta' Duk yadda taso qi abin beyiwuva saida mashkur ya zauna ya silleta.
A tare suka fito tana Boye fuska shiko Sai tsokalanta yake' Bata iyaa Cin komai ba haka ta kwanta tanaso tayi bacci Shi Kuma. Yana buqatar haqqinsa' ganin yadda take cikin damuwa gashi Ko abinci Bata iya ciba yasa mashkur kyaleta suka kwanta' Daren ranar baccinta cike yake da mafarkin ya mujaheed' washe gari ta Tashi jikinta a sanyaye kallo daya zaka Mata kayi tunanin ta kwanta ciwo Na shekara' Bata taba tunanin tana yiwa mujaheed irin wannan soyayyar ba Sai yanzu da akace Baya nan ya koma a mahalaccinsa.
Yanzu ma tea kadai ta iya sha ta koma dakinta' da darema haka aka Kuma nijlah ta kicin Cine ta Hada mashkur sakat Danko Dan wasa hanashi tayi daya matsa ta sakar masa Kuka tana cewa' be damu da mutuwan ya mujaheed ba shiyasa yake' ganin zata Bata masa Rai gaba biyan buqata ya Sashi yin watsi da ita yayi kwanciyarsa.
Bayan Sati uku nijlah na zaune a daki mashkur ya shigo yimata sallama' Yana shigowa nijlah ta Tashi da gudu ta fada toilet tana kwarara mai' da sauri yabi bayanta Yana jera Mata tambayoyi?
Dama baki da lfy shine baki gayamin ba' yaushe kika fara Ciwan?
Turesa nijlah tayi tana girgiza masa kai' be gane abinda take nufi ba ya qara janyota jikinshi yana cewa'ki nutsu mana karki fadi' Wani Aman ya qara zuwa Mata ta juyeshi a jikin rigarshi' dakyar ta iya bude baki tana fidda numfashi dakyar tace' Kak fita banasan wannan turaren Naka.
Tana fada ya cire kayan jikinsa gaba daya ya rage daga Shi Sai gajeran wandonsa Wando Shima sabida yasan Bai sa wannan turaren a jiki ba' dakansa yayi Mata wanka Shima yayi ya daukota suka fito.
Tinda suka fito yake qare Mata kallo' Yana San gano Wani abu a tattare da ita sedai wata zuciyar ta karyatashi tana gayamasa' so daya akayi kai ina Bama ciki bane' idan Ko shine bansan irin farin cikin dazan yiba.
Cikin sauri ya shiryata Shima ya shirya suka fito a tare Yana riqe da hannunta' Kan kujera ya ajiyeta a falo ya Shiga Dakin Yasmeen Yana cewa'baby zamuje hospital yanzu nijlah ba lafiya.
Bayanshi tabi tana cewa' Subhanallah yaushe tafara Dama Bata da lafiya ne?
Wallahi Nima bansani ba kinsan yau anan Dakin Na kwana shiyasa bansani ba Amma nafi tinanin cikin dare ta samu zazzabin.
Yana zuwa falon ya kamata suka tafi'
Binciken farko da Dr yayi ya gano nijlah Na dauke da Dan qaramin ciki Na Sati 3 da kwana biyar.
Dagowa dr Ahmad yayi Yana kallan mashkur'fuskanshi dauke da murmushi yace' abokina congratulation.
Mashkur Bai gane ba ya zuba masa ido Yana sauraran qarashen zancen' maganar dr Ahmad ta katsemasa tunani inda yake cewa' nan da wata biyu ya kamata ta dawo a fara Mata awo.
Zaro ido Mashkur yayi ya Daga nijlah ta Yana juyi da ita.
Dariya dr Ahmad yayi yace' abokina baka da kunya a gabana' to kadai Bita a hankali kasan yanzun ita kamar Kwai ne.
Ajeta mashkur yayi Yana cewa my sugar munsamu qaruwa cikina ne a jikinki lallai ke Wani haskece a cikin rayuwata.
Sororo nijlah tayi tana kallansa kafin a hankali tace' ciki Kuma' Ni bani da komai' gashi kuwa ya fada Yana nuna Mata cikinta..
Ganin rashin kunya Mashkur qara gaba yake Yasa dr Ahmad yayi saurin sallamarsu.
A Mota haka ya riqa lallabata komai ya gani a titi saiya tsaya ya tambayeta zata ci tace' ah ah.
Suna Shiga gidan nijlah ta tafi daki gabanta na faduwa sabida aunty hidaya ta taba gayamata yadda haihuwa yake' to waima Taya akayi haka' so dayafa yayi amma Har ciki ya shiga' kwanciya tayi Yana Jin shaawar Dan malele.
Da shigarsa Dakin Yasmeen yafara Bata albishir' sosai Yasmeen Taji abun ya doki zuciyarta sedai Sam ita Bata yadda da wannan maganan ba' Sai take gani kama Karya yamata Yana murna ita na al'ajabi yayi sallama da ita ya tafi gidan Mummy.
Tindaga bakin yafara rabawa masu aiki kudi Yana cewa' Ku tayani murna Nima Na kusa Zama Baba' amshe kudin suke Suna mara addu'a ahaka Har saida yaji kudin aljihunsa ya qare kafin ya Shiga cikin falon.
Zaune Mummy take tasa tv a gaba tana kallo' mashkur shigo Yana cewa' mummy barka da hutawa mummy yauna zomiki da albishir'.
Yauwa auta' wanne irin albishir' kanaso kagayamin ka Kori wannan yar kauyen?
Bata fuska yayi yace' no mummy ba wannan ba.
To inajinka mayyafaru ta fada tana cigaba da kallan tv.
Be damu ya yadda ta amsashi ba yace' Mummy Allah ya kusa cika Miki burinki Nima nakusa' Zama baba.
Dasauri mummy ta juyo tana kallansa fuskanta dauke da murmushi tace' kai auta banasan Karya?
Wallahi mummy dagaske' dawowanmu Kenan Daga asibiti Na kaita gida.
Ah ah kaida zaka kawomin ita nan Har saita haihu saiku koma.
Shiru yayi kanshi a qasa yace' mummy Zaki yadda nijlah ta zauna kusa dake?
Remote din dake hannun mummy ya fadi kasa ta tsareshi da ido tana cewa' kafa kiyayeni mashkur' nifa ba abokiyar wasanka bace' kana min Magana Kamar kanayi sa lateefah.
Cikin sanyin murya yace' wallahi mummy nijlah ce ta samu' ita Allah yabama sedai ina fata itama Yasmeen Allah ya Bata Bata raban ya gama maganar Yana lumshe idanunsa.
Wani irin Abu mummy Taji ya tsarga Mata tindaga qafanta Harya Shiga cikin kwakwalwarta Yana Mata yawo a ilahirin jikinta.
Kallanta mashkur yayi ya cigaba da Magana' mummy Dan Allah itama ki sota kodan gudan jininki dake rayuwa a jikinta.
Dakata mashkur ka Tashi ka ficemin a daki' makaryacin banza' wato kaga naqi yadda da ita shine zaka bullomin ta wannan bangaren Ko? Toka kiyayeni ga hanya nan ka fita nace.
Juyawa yayi jikinshi a sanyaye yaji muryan abba.
Yana cewa'kai alhmdllh' naji dadin wannan labarin Allah ya sauketa lfy' Allah Kuma yasa ta haifi Diya mace kodan asamata sunan mummy.
Fuuuuu mummy ta Tashi ta Haye Sama tana cewa'ninafi karfin Ku yaudareni.
Gashinan pages dinku Na gobe idan kunyi comments zanyi Wani goben idan Babu shikenan Sai jibi in Allah ya kaimu.*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* y

Cikin farin ciki da Jin dadin addu'ar abba' mashkur ya amsa da ameen abbana' ta kawowa Abba yayi yazo Har kusa da mashkur ya dafa kansa Yana cewa'
Ka cigaba da hakuri Kaji auta' ninasan wata rana mummynka saita fika San nijlah' murmushi mashkur yayi Yana ganin abin Kamar bamai yiwuwa bane' Amma daya Tina hukuncin Allah saiyayi murmushi.a zuciyarsa Yana cewa' babu mamaki Hakan ta faru.
Abba ya cigaba da kallanshi kafin yace' ka wuce gurin aikinka' kafin Nasir ya fara kiranka.
Sallama yama Abba ya fita.
Har qarfe 2 na yamma mashkur Bai dawo gida ba sabida yau sunyi baki Basu da damar tafiya' Duk da yaso tafiya Nasir ya hanashi.
Misalin karfe 2 mashkur yaji Karan wayarsa' ganin number Yasmeen yayi saurin dauka.
Yana dauka yayi sallama' Bai jira ta amsa ba yafara jera Mata tambaya' baby kina lafiya ina kanwartaki?
Amsawa tayi a hankali Sannan tace' Dama nijlah ce taqi Cin abinci ga zazzabi Mai zafi a jikinta shiyasa nace Bari Na gayama Ko zakayi' Wani abu.
Sosai hankalin mashkur ya Tashi bakinsa na rawa yace' shikenan ganin zuwa' harya katse Kiran Nasir yace'
Dan Allah abokina kayi hakuri ka qara Koda minti Goma ne' kasan Niba iya qarasa wannan rubutun zanba' Kuma naga.
Kuma me' Nasir nafa gayama halinda yarinyar nan take ciki kayi hakuri ka Bari Na tafi
Ah ah mashkur kaiya kamata ta Dan jira muqarasa kaga mutanan nan mu suke jira' a Gama a basu.
Zama mashkur yayi Yana sakin tsaki ciki ciki yace' Ni hutu Zan dauka' Tura masa file din yayi' harya dauka Sai kuma ya ajiye ya Kira number hidaya' bugu daya ta dauka.
Bayan sun gaisa yayi murmushi a hankali Sannan yace' dr Dama taimako nakeso' idan kin dawo gida ki dubamin mutuniyarki' ance taqicin abinci.
Ikon Allah Ko dai batajin Dadi?
Sosa kansa yayi Yana cewa eh zazzabi ke damunta' Har saida Na kaita asibitin Ku dazu' ina sauri shiyasa bankawota gurinki ba.
Allah ya Bata lafiya Nima dawowata kenan' abinci Kawai zanci saina Shiga gidan.
Yaso ta Shiga yanzu sedai Babu yadda zeyi haka ya amsa Yana Mata godiya.
Tashi hidaya tayi ta zubo abinci sedai tinda ta zuba ta kasa ci' tsam ta Tashi ta yafa mayafinta ta fita' tin Daga falonta Na farko tafarajin kaqarin akanta' dasauri ta qarasa jikin Dakin' Yasmeen ce ta leqo Daga cikin toilet din tana cewa' kinganmu nan.
Zama hidaya tayi tana jiran fitowansu' sosai nijlah ta galabaita tin tana Aman shayin data sha harta zo tana Aman Babu komai a ciki Sai wahalan dayake bata' dakyar ya tsaya Mata Yasmeen ta wanke Mata baki' ta kama hannunta suka fito tana jera Mata sannu.
Suna fitowa nijlah ta zube a qasa' tana numfashi dakyar.
Ajiyar zuciya Yasmeen ta sauke Sannan ta jingina bayanta da jikin Bango tana kallan nijlah' ta Jima tana kallanta kafin tayi Magana cikin zuciyarta' kai Anya ciki ne' nifa nafi tunanin zazzabin cizon sauro ne ya Mata illa'
Tashi hidaya tayi ta dauke nijlah ta Dora Akan gado tana yimata sannu' kafin a hankali tace' kinci abinci?
Babu abinda taci Yasmeen ta Bata amsa tana fita Daga dakin.
Kai ta girgiza' hidaya ta kama hannunta tana cewa' Maza tashi, keda bakya wasa da sallah' gashi yanzu Har karfe 3 saura.
Dasauri nijlah ta sauko ta Shiga toilet' saida tayi fitsari kafin ta dauro alwala ta fito tana jikinta Na rawar sanyi' sallaya hidaya ta shinfida mata' Zama tayi hidaya tace' ah ah Tashi kiyi a tsaye indai laulayine yarinya yanzu kika fara.
Turo baki nijlah tayi ta Tashi tayi sallah a tsaye tana ji Kamar zata fadi qasa ' Bayan ta idar ta kwanta a Kan sallayan tana sauke ajiyar zuciya.
Sallama Yasmeen tayi ta aje musu kayan abinci tana cewa' Dr ga abinci.
Budewa hidaya tayi ta fara zuba abincin' da gudu nijlah ta ta Tashi tana toshe hanci.
Rufewa hidaya tayi tana murmushi' a hankali tace' dawo ki zauna wannan cikin naki Sai kowa ya gane' wannan ai fallasa zeyi.
Jikin nijlah a sanyaye ta dawo ta zauna tana kallan hidaya' idonta cike da ruwan hawaye tace' aunty dagaske ciki ne Dani?
Jinjina Mata kai hidaya tayi' Sannan ta bude baki tana cewa' eh mana ke bakiga alama ba.
Zaro ido nijlah tayi tace' ciki Kuma Garin yaya' Ni Allah bani da komai.
Dariya hidaya tayi tana kallanta' kafin tace' gaskiya yarinyar nan baki da kunya' kina kwana da miji Kuna Jin dadinku yanzu ansamu ribar soyayya kike tambayana Wai Garin Yaya?
Kuka nijlah tasa tana cewa' Ni wallahi bankuma yin wannan abun ba' Allah so daya ne.
Bude baki hidaya tayi idanunta a waje tace' ke nijlah kina nufin tin first night dinku Wani abu Bai qara Shiga tsakaninki da mashkur ba?
Eh mana' ni ni' doke bakinta hidaya tayi tana cewa'ina magangunan Dana baki?
A hankali nijlah tace gashi can a daki.
Hidaya batasan lokacin datace Tashi Dan gidanku ki daukomin Na gani' ba Shiri nijlah ta Tashi tana Jin Jiri a haka ta dauko maganin ta miqa hidaya.
Budewa hidaya tayi tana dubasu daya Bayan daya' sosai abin ya Bata mamaki tana dubawa tana kallan nijlah harta Gama ta rufe ledan tana cewa'
Amma Sai ke anyi 'yar banza' to shine Baya zuwa gurinki Ko Daga kene?
Shiru nijlah tayi ta sauke Kanta qasa' hidaya ta qara cewa' kibani amsa shashasha
Showing 57001 words to 60000 words out of 65321 words

Kallan nijlah hidaya tayi tana cewa' kinyi sallah ?

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20 Chapter 21Chapter 22