zo' Saini ka Bari ina wahala ina faman Basu hakuri aqarshe Sai ni nagaji Na tsara yadda partyn ze kasance.
Dariya mashkur yayi kafin yace'to ai shikenan tinda ka tsara komai yanzu meya rage?
Kudi mana'kudi zaka Bada sabida inaso ayi Duk abinda za'ayi da wuri kasan sunce ana dawowa zasu dauka amarya' akaita gidanta.
Wani sanyin farinciki mashkur yaji Jin a gobe ze kasance da sahibarsa Kuma Abar kaunarsa sedai daya Tina da nijlah Se yaji Duniya tayimasa zafi gani yake kama bemata adalci ba wani bangare Na zuciyarsa Na zargin mummy Akan batan matarsa sedai bashi da yadda zeyi illah yaci gaba da addu'a Har zuwa lokacin da Allah ze bayyanata.
Abokina kayi shiru Ko baka kan layine' uhm uhmn Nasir ina jinka mashkur yafada muryansa da alamun damuwa.
A hankali Nasir yace abokina kayi hakuri ka Kuma rage wannan damuwan Karka manta kai angone a yanzu haka' ah
AJiyar zuciya ya sauke Yana cewa' bakomai Nasir nagode sosai da qoqarin ka' yanzu zanyima transfer sekayi Duk abinda ya dace' nizan kwanta kaina ke ciwo.
__________
Nijlah Wai meke damunki Naga kwana biyu kin fada ga wata Rama ta Babu gaira Babu dalili danake gani a jikinki?
Dariya nijlah tace tasa hannu tana shafa wuyanta' cike da sanyin jiki tace kai aunty ina Rama anan nifa Babu abinda ke damuna kasala ne Kawai Sai faduwan gaba danake yawan ji.
Subhanallah'nijlah baduwan gaba kuma' eh aunty Kuma ina yawan.... Qarasa mana kina yawan me nafa gayamiki ki riqa addu'a insha Allahu komai zezo da sauqi.
Aunty inayi Nima bansan abinda kesani Jin Hakan ba' keko kikasani kice dai bazaki gayamin ba.
Safke Kanta qasa tayi tana cewa'aunty bafa komai' Sai kuma tace aunty husna Yaya Mujaheed yace Zan rakashi anguwa yau da dare.
Fuskan husna a tamke tace' Babu inda Zaki koma menene yabari Se an daura auren seya daukeki kuje Duk inda yakeso Kuma wallahi idan kika sake kika gayamasa Nina hanaki zuwa Sena sabarmiki mara wayo Kawai.
Turo baki nijlah tayi tana qunquni husna ta juya a fusace ta bige bakin' tana cewa kefa baki da kunya ko' wallahi da kanwatace ke da tini namiki shegen duka a gidannan.
Wani uban ihu nijlah ta fasa ta Tashi da gudu ta fita a parlon' nan ta wuce get ta zauna tana rera kuka.
Daddyn Ayman ne yayi horn me Gadi ya bude masa' tinda ya shigo yaga nijlah kwance a qasa tana Kuka tana birgima' be iya parking me kyau ba ya fito da sauri yayi Kanta Yana cewa' ke lafiya waya dakeki?
Nijlah batayi Magana ba Saima Kuka data qara sake masa tana cewa' wayyo kaka ni wallahi ruga Zan koma Dan Allah ka kaini gurin kaka tana Kuka tana fada.
Jikin qofa daddyn Ayman ya jingina tare da dafe kansa' Jin kukanta yake kama saukar aradu da ka fatan daya kada Allah ya dawo da Mujaheed gidan adaidai wannan lokaci' nan ya sunkuya kusa da ita Yana cewa' nijlah kinga gayamin wanene ya tabaki Ko Mujaheed ne' girgiza Kanta tayi yace to wanene?
Cikin Kuka tace ba aunty husna bace ta bigemin baki' ransa a bace yace husna? Husnah fa kikace?
Daga masa kai tayi alaman eh' be tsaya Jin qarin bayani ba ya Shiga parlon da gudu Yana kwalama husna Kira.
Husna ke husna kina?
Husna dake kwance a daki Dan ita Tama manta da rayiwa nijlah fada Taji muryan daddyn Ayman Na kwala Mata kira' Bata iya sauka a bed din ba Saima dirowa datayi ta Fito da saurin ta tana salati danbe taba yimata irin wannan Kiran Na tashin hankali ba' Har karkarwa take wurin fitowa sedai kafin ta fito harya...............
*Kada ku manta a wannan number kadai zaku iya biyan kudin karanta labarin 'yar sadaka book 1 free ne' book 2'. 200 ga number na 09038049272*.💘💘 *'YAR SADAKA 2.*💘💘
*BOOK 2.*
*STORY & WRITING...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*Wannan littafin na kudi ne 'duk Mai so zata iya biyan 200 naira ta karanta cikin sauqi' yadda Zaki siya' Zaki turo katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko kuma ta account number 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai,access bank.*
Book 1 free ne'Idan kinsan Zaki fitarmin da book karki siya.
*Free page*
3️⃣
Karkarwa take a gurin tana qoqarin fitowa sedai kafin ta fito harya zo jikin kofan Yana jefanta da rikitancen kallo Wanda yasa hantar jikin husna kadawa sedai Bata nuna masa alamun damuwa ba ta rangwadar da kai tana cewa' meyafaru my hubby? Cikin fada yake Magana.
Ba wani hubby' karki tareni da wannan dadadan kalaman naki'
Husna kimin bayani waya taba farin cikin Mujaheed take Kuka?
Shiru tayi tana nazari kafin ta maimaita Kalmar farin cikin Mujaheed'' eh hakanace kobakisan nijlah itace farin cikin Dan uwana ba' kallansa husna take cike da mamaki kafin a nutse tace'
Kayi hakuri daddyn Ayman niba wani Abu nayi Mata ba' kirufemin baki nace,,baki Mata komai ba zatayi wannan kukan' cikin bacin Rai dajin haushin abinda yake Mata husnah tace ya isa haka daddyn Ayman Akan me zaka sani gaba kanamin irin wannan' idan ma fada zakamin saika fara tambayan yarinyan abinda nayi' Mata Baka tasank agaba kanamin irin wannan fadan saikace yarinya Karama ba''sai wani irin Abu kake Dana kasa gane masa wannan Sai San zuciya ne' irin Naka, juyawa tayi ta fita a dakin tare da banko masa kofa tana zubda hawaye.
Bece komai ba ya girgiza kansa Shima yafita a dakin' kofar falon ya dawo Yana kallan inda nijlah ke kwance a qasa tana juya' a hankali ya Kira sunanta' nijlah zo kinji yarinyar kirki zoki gayamin abinda kikeso yanzu zansa ayimiki Shi Ko menene.
Nijlah najin haka tayi saurin Tashi tare da goge hawayen fuskanta' a hankali take tafiya harta qaraso kofar falon tana kallansa' murmushi yayi Yana qara tambayanta' gayamin mana ina sauraranki kinji?
Nijlah kamar zatayi Kuka tace' daddyn Ayman kaga aunty husna Ko?
Inajinki gayamin Nizan dauki mataki akanta indai tana tabamana ke.murmushi Jin Dadi nijlah tayi tace' Wai Wai cewa tayi banaji Kuma idan tana gayamin Abu bana dauka seta Zane ni' Kuma niba kanwanta bace' tana zuwa nan da magananta saita sa Kuka tana cewa' aidai auntynace Ko daddyn Ayman?
Dariya daddyn Ayman yayi Yana cewa' ke dama shikenan abinda tayi Miki kike wannan kukan?
Dasauri nijlah ta daga masa kai tana turo baki.
Be iya Magana ba Saima kallanta dayake can Kuma yace to shikenan kiyi hakuri Zan gayama auntyn kada taqara cewa keba kanwanta bace' to nijlah tace tana murmushi.
Aunty husna dake tsaye jikin window tana jinsu ta tabe baki tana mamakin shagwaba da rigima irin Na nijlah' ita mamaki take da yadda yarinya ke Abu kama me wayo Amma idan tayi wani Abu saikaga kama Bata wani wayo tabe zuge labule tayi Dan batasan daddyn Ayman ya ganta,,nan ta kwanta tana latsa wayan hannunta.
Hanya ya Bata Yana cewa' zoki Shiga cikin kafin Mujaheed ya dawo yasa mutane gaba da tambaya' batayi Magana ba ta Shiga cikin dakinta tana Shiga ta fada toilet.
Girgiza kai daddyn Ayman yayi Yana cewa' kai gaskiya ni bazan iya auren karamar yarinya ba' to tayayama Zan iya da rigimarsu yafada Yana Shiga dakin husna' husna najin taba qofan tasan shine,dasauri ta juyamasa Baya tare da aje wayan a gefe' cikin takunsa Na qasaita ya qaraso bakin gadon' Yana zuwa yasa hannu ya janyota jikinsa Yana dariya' husna batayi Magana ba Saima qoqarin kwace jikinta take nan yay saurin hade bakinsu Seda yaga jikinta yayi sanyi kafin ya saketa Yana me cigaba da kallanta.
Kiyi hakuri babynah bansan meyasa nake kasa controlling kaina Akan Dan uwana ba' Na roqeki ki yafemin.
Janye jikinta husna tayi kafin ta gyara riganta daya Gama batawa tana cewa' nagaji wallahi nagaji daddyn Ayman Nima mutumce Kuma inada zuciya yakamata ka riqa Bina a hankali' dasauri Shima ya dawo inda take Yana cewa' nasani baby nah ina takura Miki Akan Dan uwana sedai inaso kiyi hakuri bazan qaraba.
Kama qara wallahi Duk ranar daka qara Zan tafi ne' nabar muku gidan inyaso saika zauna da Dan uwan Naka da wacce kukeso' Naga Dai Nina kawo nijlah gidan nan Ko Dan haka aiya kamata Ku tausayamin.
Shikenan shikenan husna ya wuce tinda nace bazan qara ba kiyi hakuri yafada Yana hade hannunsa alaman roqo" kasancewan husna nada sauqin kai Bata ce komai ba Saima murmushi datayi tana cewa' yakamata kayi wanka Kaci abinci nasan ka kwaso gajiyan office.
Wuraren karfe 8 Mujaheed yay parking motarsa a waje'Yana sauri ya shigo gidan Yana sallama beji an amsa masa ba kai tsaye ya Shiga dakin nijlah.
Nijlah Na zaune kan bed tayi shiru zuciyanta tayi nisa cikin tunanin mashkur tare da tuno irin soyayya da rayuwar da sukayi kafin ta bar gidan zuwa yanzu' ajiyar zuciya ta safke tare da juyi tana qara rungume pillow dake hannunta' Takai minti ashirin tana nazari' jitake yay Mata halaccin dabe kamata ta manta dashi Adan wannan lokacin ba sedai Bata iya tinanin komawa inda yake Dan bazata iya rayuwar wulaqanci ba.
Ta rasa wanne irin muhalli zata ajiyeshi lokaci guda kaka da Malam suka fado Mata tare da wasu hawaye masu zafin gaske,,Jin motsin ana shigowa dakin yasa tayi qoqarin goge hawayen fuskanta'ta Maida kanta kan pillow ta kwanta tare da rufe idonta.
Ahankali Mujaheed ya shigo dakin Yana tafiya cikin Sanda harya qaraso kan gadon yasa qafansa daya a Sama daya a qasa ya janyota jikinsa tare da Hura Mata iskar bakinsa Yana cewa'hello sweety?
Zumbur nijlah ta miqe tana San janye jikinta ta kasa' Ido ya qura Mata Yana cewa' yada bacci keda mukayi dake Zaki rakani anguwa?
Turo baki nijlah tayi tana cewa toka sakeni saina gayama' Babu yadda Mujaheed ya iya haka ya saketa ya Kuma zuba Mata mayatattun idanunsa Yana kallanta..
Dan matsawa nijlah tayi tace' Yaya kaina ke ciwo bazan iya zuwa ba!
What bazaki iya zuwa ba Ko Dai aunty husna ta hanaki zuwa?
Hannu nijlah tasa ta rufe bakinta tana cewa ah ah niba ita ta hanani zuwa ba' to naji zoki gayamin abinda yasaki fasa zuwa yafada Yana nuna Mata kan cinyarsa' Bata Musa ba ta zauna tana cewa' Yaya Mujaheed kaina fa ke ciwo taba Kaji tafada tana Dora hannunsa Akan goshinta.
Sakamakon tinanin mashkur datayi seya samu kan nata yaya zafi Duk da zafin bame yawa bane' dasauri ya janyeta Yana cewa' Tashi kisa mayafinki muje hospital baki da lafiya kina kwance a daki bazaki fada ba.
Uhmn uhmn nifa banaji yanzu ya Dan saki kabari kawai' ah ah baki isaba' banaso kina tabamin lafiyanki Tashi Maza Maza muje''
Tashi nijlah tayi ta dauka mayafi ta yafa suka fito a tare daidai lokacin da aunty husna da daddyn Ayman ke fitowa a nasu dakin hannunsu sarke da juna.
Sakin baki sukayi Suna kallansu husna tayi saurin cewa' kai Kuma yaushe ka dawo gidan bamu sani ba ?
Yanzu nadawo aunty gashi Na samu sweety ba lafiya'murmushi husna tayi tana kallan nijlah data Boye Bayan Mujaheed tace zo muji jikin naki meke damunki haka.
Mujaheed ne yatari numfashinta'Aunty ina zaku sani kun tafi daki Kuna hutawa kunbarmin ita' murmushi husna tayi tace' oh gadima ka ajiyemu Ko Shima dariya yayi Yana cewa' ah ah nibance ba ya fada Yana riqe hannun nijlah tare da cewa' aunty munje hospital.
Cikin dabara aunty husna tace Aida ka kawota Nina kaita da kaina kaje ka huta ko' kaga yanzu kadawo nasan agajiye kake Ko Dan kanina?
Dasauri Mujaheed yace no aunty kibari Kawai muje ai gwara Na Saba tin yanzu kafin gobe nauyi ya hau kaina' Magana husna zatayi daddyn Ayman yace toke dazaki tafi hospital kinbani abinci?
Girgiza kai husna tayi yace to kibarsu su tafi abinsu kema ki kula da naki mijin' Babu yadda ta iya haka tayi shiru tana ji tana kallo Mujaheed yakama hannun nijlah suka fita.
Ganin yadda husna ta bisu da kallo yasa daddyn Ayman kama hannunta Yana cewa' ah ah hubby wannan kallanfa? Sun dace da juna Ko?
Murmushi yaqe tayi tana daga masa kai tare da bashi amsa da sosaima.
Nan suka zauna kan dinning ta zuba masa abinci' cokali daya ya kai bakinsa itama yasa Mata abaki Yana cewa' kema ci zaki husna tayi murmushi tana cewa'nifa naci nawa daddyn Ayman kaima Kaci wannan Naka ne'ture plate din yayi yace Nima nakoshi indai bazakici ba.
Murmushi tayi tana cewa' kai daddyn Ayman Naga alama sokake kafi Ayman rigima' eh naji ya fada Yana cewa lah kinga Zan manta.
Cikin alamun mamaki husna ta dage masa gira tana cewa' dame ka manta?
Beyi Magana ba Seda ya cinye abincin bakinsa kafin yace' mun raba invitation na daurin auren nijlah da Mujaheed..
Ikon Allah Wai har an raba kace Abu yazo' to yaushene?
Gobe insha Allah harna Gaya Limamin babban masallaci,, za'a daura auren misalin karfe 10:30 Na safe.
Murmushi husna tayi batace komai ba sabida gudun abinda zeje ya dawo tana cewa' Allah ya nunamana ya sanya alkairi' da ameen ya amsa ya cigaba dacin abincinsa husna Ko Bata iya zama ba ta Tashi da sauri gabanta Na faduwa ta koma dakin Harda sa key ta kwanta tana mejin faduwar gaba' Wanda batasan dalilin faruwan Hakan ba.
____________
Tinda mashkur ya kwanta bacci ya gagara zuwa masa daya rufe ido nijlah yake gani tana masa murmushi gefe guda Yana tinanin yadda yake hutawa tare dajin dadin kasancewansa da ita Duk da iya wasanni abin nasu ya tsaya" haka ya zurfafa cikin tunani wani yay dariya wani kewanta ya lullubeshi ahaka Har bacci barawo yayi nasaran daukanshi..
Da asuban fari ya farka nan ya Tashi da kyar ya Shiga toilet' wanka yayi ya dauro alwala' Bayan ya fito ya saka jallabiya ya tada Sallah' nafillah ya gabatar raka'ah biyu Yana roqon Allah daya bayyana masa nijlah tare da fatan samun Zaman lafiya da sabuwar amaryarsa Yasmeen'' Yana idarwa ya tafi masallaci yayi sallar asuba acan' be dawo gida ba seda yay wasu addu'oin tare da karatun alqur'ani, Yana idarwa ya dawo gida' a falo ya Sami 'yan uwansa da suka zo biki Har sun fara hayaniya nan ya Shiga gaishesu daya Bayan daya Suna amsawa kafin ya Shiga dakin mummy' mummy dake zaune da waya riqe a hannunta tayi saurin miqa masa wayar tana cewa'Nasir kagama ya dawo amsa mashkur yayi Yana murmushi yasa wayan a kunne Yana cewa' babban abokin ango katashi lafiya?
Daga daya bangaren Nasir yace lafiya qalau ango ina ka Shiga inata Kiran wayan shiru Se daga Baya mummy ta dauka?
Eh naje masallaci bandawo ba Se yanzu' eh haka mummy take gayamin itama dakin ta shiga nemanka ta samu wayan Na ringing ok to ya akayi mashkur ya tambaya Yana murmushi.
Kaima ka sani batin kudine ba wani abu ba' kai Nasir Wai meyasa kake haka Nafa Baka ATM nakuma ce Duk abinda ya kama Kacira Kawai ba Seka kirani ba.
Ah ah abokina ba haka akeba Na yadda zancira kudi Amma dole saina gayama' abinda za'ayi dashi Da Kuma adadin yadda muke bugata' to naji tinda kai bazaka chanza ba mashkur yafada cike da qosawa' sun Jima Suna waya kafin suyi sallama ya rungume mummy Yana cewa'
Barka da safiya mummy nah' yauwa auta katashi lafiya' lfy qlau mummy yabata amsa' toya fama ya jama'a?
Ina fama mummy Nasir bashida aiki Sai damuna Kuma fa mungama shirya komai' dariya mummy tayi tana cewa ai gwara ayi Shiri me kyau sabida kaga mun gayyaci manya manyan mutane bazamu so Aji kunya ba kasanfa Nima sainaje gurin.
Dariya mashkur yayi ya Tashi tsaye Yana cewa' eh haka nakeji itama Yasmeen tace mama da kawayen Duk zasu zo shiyasa ma muka kama qatan holl Wanda ze isa kowa da kowa..
To kadai shirya da wuri karfe 3 zamu fara' Allah ya kaimu mashkur fada Ya fita a dakin.
Yana komawa daki ya Kira Yasmeen a waya..
Karku Manta mesan cigaba da wannan labari ze sa 200 naira ta wannan number 09038049272,, saina jiku....
A qarshe inaso kusani ba yanzu za'a fara siyan wannan labarin ba Sai next week sabida ina wani aiki nafiso saina Gama yadda zan riqa posting kullum.
Momn sultan ce💘💘 *'YAR SADAKA 2.*💘💘
*BOOK 2.*
*STORY & WRITING...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*WANNAN LABARIN NA KUDI*
*Ga mai so zata biya 200 naira kachal ta karanta ta hanya mafi sauqi' yadda Zaki siya Zaki turo MTN ta wannan number 09038049272,,ko kuma ta account number 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.*
*'yan Niger su tuntubeni ta wannan number 09038049272,Zan baku number 'yar garinku da zaku turamata kudin insha Allah*
*Free page*
4️⃣
Suna fita ya bude Mata mota Yana cewa' sauri kishiga muje likita ya dubamin lafiyanki' kallansa nijlah tayi fuskanta da alamun damuwa'' dasauri mujaheed ya gyadamata Kai yana murmushi' soyayyanta me karfi ke qaraji a cikin zuciyarsa' lokaci guda ya lumshe ido yaqara budesu akanta Yana cewa' shiga Mana sweety me kike kallo haka' ko nidin na chanza Miki?
Shiga motan tayi a hankali tana kallanshi tana zama tace wayyo Allah ni tsoran asibiti nakeji ko a kauye magani kaka ke jiqawa tana bani.
Dasauri mujaheed yace what kauye' baby kauye fa kikace? Inane can waye naki acan.
Ganin yadda duk ya rikice Mata Yana tambayanta yasa nijlah girgiza masa Kai tana murmushi tare da cewa'bafa haka nace ba tana fada tana turamasa Baki.
Oh'to naji Amma me kikace ya tambayeta cike dasanjin amsa'
Tari me qarfi nijlah ta riqayi ba kakkawata beyi magana ba ya shiga motan yaja da mugun gudu Yana mejin haushin tambayan daya tsaya yimata yasan badan ya tsaya hakan ba da wannan tarin me ciwo be kamata ba' tafiya yake Yana mata sannu nijlah kam Bata amsa Shiba ahaka har suka Isa wani babban hospital'' suna zuwa ya bude motan ya fito tare da zagayawa itama ya bude Mata.
Tinda ta fito take kallan asibitin sedai batace komai ba tabi bayanshi'
Basu Bata lokacin wurin ganin likita ba sabida suba baqi bane asibitin' sosai likita ya dubata ya rubutamata magani suka fito' tinda suka fito mujaheed ke jeramata sannu har abin yafara ba nijlah haushi' tafiya kawai take Yana binta ahaka suka qarasa jikin motan' nijlah na zuwa ta tsaya tare da rungume hannunta a qirji tana kallansa.
Da murmushi a fuskansa yace' yadai sweety? Wani abune yafara Yana gyara tsayuwansa' turo Baki nijlah tayi tana cewa Yaya mujaheed bacci nake Nika kaini gida' to to yanzu kuwa shiga muje kinji baby na' tana shiga yaja
Showing 3001 words to 6000 words out of 65321 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2 Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22