kallo Har saida yaga tana niyyan fita yayi saurin riqo hannunta'idanunsa fal da hawaye' bakinsa Na rawa yake tambayanta'
My hubby ina zakije adaidai wannan lokacin Ko bakiga halin da Dan uwana yake ciki ba' ki kalleshi husna' mujaheed Yana cikin Wani hali Na rayuwa Ko mutuwa.
Tayi shiru tana sauraransa tare Dan hade hannunsu ta damke cikin nata' hawaye na gangarowa Akan fuskanta ta sumbaci hannunsa tana cewa'
Nagani sedai inaso ka bani minti talatin inje Wani wuri
Beyi Magana ba Sai idanunsa daya zubamata Yana Jin tamkar ya sakar Mata Kuka' shagwabe masa tayi ganin haka yasashi saurin sakin hannunta.
Idanunsa Akan mujaheed yace' adawo lfy Amma karki Dade kinji'
Ajiyar zuciya ta sauke ta amsa masa da to ta fita a dakin tana Jin yadda mujaheed ke Kiran sunan nijlah Duk da yasan Bata gida bakuma zata tabajin Kiran nashi ba.
Husna na fita ta dauka key motan daddy Ayman ta fita dashi' cikin saurin ta Shiga motan baba Mai Gadi ya bude Mata get ta fita' Bata zarce Ko Inaba Sai gidan mummy.
Parking tayi a waje ta fito cikin sauri tana San Shiga ciki' tsaye tayi a bakin get tana kallan mashkur dake qoqarin fitowa daga cikin gidan.
Dasau ta qarasa gurinshi tana hawaye tafara qoqarin zubewa a gabansa.
Jiyayi inama ze iya ya hanata sedai kafin yayi Magana harta kai qasa tana Kuka ta tafara roqansa' lumshe idanunsa yayi' Yana sauraranta.
Dan Allah mashkur ka taimakemu ka cuto rayuwa mujaheed' wallahi Yana cikin Wani hali' rayuwarsa a hannun Allah take Amma saika taimaka idan Har kanaso ya cigaba da numfashi.
Tinda tafara Magana idanunsa a lumshe suke Sai yanzu dayaji tayi shiru ya budesu a hankali ya sauke akanta' Kamar Wanda Baya Magana haka ya Zama kafin ya bude bakinsa a hankali yace'
Mayyafaru dashi mujaheed? Kimin bayani?
Ganin yadda ya nuna besan komai ba yasa hankali husna ya qara Tashi' cikin muryan Wanda Kuka ya Gama ratsawa tafara Magana.
Kasan abinda ya faru mashkur sedai a yanzu ba burunmu ka saki nijlah ba' Burin mujaheed shine kabashi Dama ya nemi yafiyarku kaida ita.
Da kyar ta qarasa maganar ta fashe fa Wani irin Kuka.
Sosai mashkur yaji zuciyarsa ta karaya' ya ja numfashi Sannan yace'
Shikenan indan wannan ne kidena Kuka Kuma insha Allahu mujaheed Zai samu lafiya yayi rayuwa irin ta kowa.
Cikin Kuka aunty husna ta amsa da Allah yasa.
Ameen yace ya qara cewa' ki Tashi mana kukan ya isa haka' yanzu muje nafara ganin jikin nashi kafin naje gida Na dauko nijlah.
Tashi husna tayi ta goge hawayenta tana yimasa godiya.
Harya bude Mota ze Shiga ya fasa nan ya zura hannunsa cikin aljihun gaban rigarsa' ya dauko waya' number Nasir ya kira bugu daya biyu Nasir ya dauka.
Bayan sun gaisa mashkur yace' abokina kayi hakuri Da batama lokaci Da nayi' bazan samu zuwa ba Amma idan kaje ka amsomin ta kadduna nasan zasu Baka indai kayi musu bayani.
Nasir Beji dadin Hakan ba sedai Babu yadda zeyi nan ya amsa da shikenan sukayi sallama.
Motarsa ya Shiga itama husna ta Shiga nata' tana gaba Yana binta a baya ahaka Har suka Isa gidan.
Tare suka Shiga Dakin mujaheed.
Suna Shiga mashkur ya saki baki Yana kallan yadda mujaheed ya koma' sosai ya tausaya masa sedai Shi baze iya hakura da nijlah ba sabida yasan idan yayi haka Shi saiyafi Shiga cikin matsala fiye da Wanda mujaheed ke ciki'.
Da kyar yabar tunanin ya qarasa jikin katifar ya sunkuya tare da riqe hannun mujaheed' bakinsa na rawa ya Kira sunansa.
Dakyar mujaheed ya amsa Yana cewa' mashkur meyasa Baka zo da iyaba?
Dan Allah ka kawota kona nemi yafiyanta kafin lokacina yayi.
Sai da ya sauke numfashi Sannan yace' mujaheed ya jikin Naka?
Da sauki yace Yana dafe qirjinsa.
A hankali mashkur yace' mujaheed baqin zuwa nayi da itaba' nazo Ni dayane sabida nafara ganinka'
Idan nace saina taho da ita zamu Dade bamu zoba sabida a jiya muka tare a saban gidana' Kuma tsakanin gidan da gidan iyayena da Nisa Amma insha Allahu yanzu Zan koma Na dawo Maka da ita.
Ido daddyn Ayman da aunty husna suka zuba musu Suna mamakin saukowan da mashkur yayi'
Sun Lura gabadaya jikin mashkur ya sake yayi sanyi a tin Sanda ya shigo cikin Dakin.
Tashi mashkur yayi kyar Yana Jin yadda zuciyarsa da jikinsa sukayi sanyi' ya zura takalminsa ya fita a dakin' Yana cewa' zanje yanzu Zan dawo.
Tafe Yana tuqi a tinani daya addabi zuciyarsa a haka harya kai gida' Yana Shiga ya duba falon be samu kowa ba Dan haka ya lallaba ya Shiga Dakin nijlah.
Kwance take yinwa na zaqulanta ta Hada kai da gwiwa abuba da Dama Na damunta' harta Rasa Wanda zata dauka tayi nazari akansa.
Harya shigo yayi tsayi a Kanta batasan yazo ba.
Saida yasa hannu ya janye nata hannun daga uban tagumin data zuba kafin ta dawo daga duniyar tunanin data Shiga tana kallansa.
Shiru sukayima juna zuwa can yace' ke Dai zanga ranar da Zaki canza Hali ki Dena wannan zuzzurfan tunanin"
Turo masa baki tayi sabida har yanzu haushinsa takeji tace' ina ruwanka da tunanina?
To naji' yanzu Dai Tashi kibani ruwa' ba musu ta tashi Jiri Na dibanta ta bude fridge ta dauko roban swan water tana cije labenta sakamakon murdawan da cikinta yayi'
Dakyar ta qaraso bakin gadon tana miqa masa' amsa yayi Yana kula da Yana yinta yace' ina cup?
Kamar zatayi Kuka tace Yana kitchen.
Ok' kina nufin nizan dauko da kaina? tafada Yana nuna qirjinsa da Dan yatsarsa.
Girgiza Kanta tayi kafin a hankali tace' bazan iya zuwa ba kaina kemin ciwo.
Kamar zai daketa yace' kin wuce kin dauko Ko saina Bata Miki rai yanzu?
Nina hanaki Cin abinci da Zaki gayamin kanki ciwo yake?
Rau Rau tayi da ido tana kallansa ga Wani yawu daya taru a bakinta Duk sabida yinwa dake damunta' batayi Magana ba ta fita tana dafa Bango ta dauko masa cup.
Amsa yayi ya zuba ruwan ya kafa cup din a bakinta Yana Shan ruwan tare da satar kallanta ta gefe.
Tsaye tayi tana wasa da Yan yatsun hannunta harya Gama sha ya aje cup din.
Murmushi yayi Yana kallanta Sannan yace'
Meyasa baki Shiga kitchen kin girka abinci ba?
Shiru tayi ya dakamata tsawa' Bada ke nake Magana ba?
Zabura tayi tace' aiban iya kunna gas ba.
Ok' sabida taurin kai irin naki kinsan baki iya kunna gas ba kikaqi Cin wannan abincin?
Koso kike yinwa ya kamaki?
Nan ma girgiza masa kai tayi.
Tam shikenan Ni Dai ina baki shawara daki saki ranki ki Kuma Dena wannan kishin Dan Babu inda Zai kaiki' gwara tin wuri kiba zuciyarki shawara Mai kyau Akan matata.
Dasauri ta dago kai tana kallansa Sai kuma ta qara sauke Kanta qasa.
Au baki yadda bane?
Banza tayi masa' ya Shi ya fita a dakin.
Dinning table ya dawo ya zuba Mata abinci tare da kunun Madara ya dawo.
Kusa da ita ya ajiye Yana cewa' yi sauri kici' da nace Babu inda zaku fita daga ke Har Yasmeen Sai Bayan shekara to Amma yanzu ta taso' dole tasa zamu fita Nida Ke.
Ture abincin tayi' Ranta a bace tace' Ni banacin wannan bashi nakesan Ciba.
Dariya tabashi Amma ya dake Yana kallanta yace' Dama Wanda be iya girki ba Har Yana da zabin abinda yakesan ci?
Batayi Magana ba ya riqe hannunta ya dauko hijabin dake ajiye Akan sallaya ya Samata Yana cewa' karkici ina cikin kine' ita yinwa aiba gadon bacci bane.
Yana Gama Samata ya riqe hannunta Yana cewa' kiyi shiru karki Magana mu fita a hankali idan Kuma kikayi Yasmeen Taji bazata Bari a fita dake ba.
Shiru tayi suka fita a hankali' Har suka fita Yasmeen batasan abinda ake ba saboda haryanzu tana Kan gado tana ramuwan baccin dabata samu tayi Shiba..
Suna fita ya bude Mata Mota Mota ta Shiga Shiga ya zagayo ya Shiga suka fara tafiya' sunyi Nisa sosai Babu Wanda yayi Magana Sai. Daga Baya mashkur yace'
Karkiga nakaiki gidansu saurayinki kiyi tunanin Ko Ni mashkur Zan iya hakura dake Na bar masa' to Sam ba haka abin yake ba' Zan kaikine sabida duba da irin kulawar da suka baki a lokacin da kike tare dasu' Dan haka ki kiyaye igiyar aurena idan munje' ban amince kimasa irin wannan kallan danaga kuna aikawa juna a falon Abba ba.
To tace a zuciyarta Kuma cewa tayi' kujimin Dan rainin hankali Shi Yana Kishi da ya mujaheed Amma yace Ni bazanyi Kishi da matarsa ba.
Suna zuwa gidan mashkur yayi horn Mai Gadi ya bude masa' Suna Shiga nijlah Taji Sabi irin faduwar gaba nan ta dafe girji tana salati a cikin zuciyarta.
Seda suka fito ya qara cewa' kin daiji abinda nagayamiki Ko.
Nan ma to ta qara cewa'
Ba to nakeso kice inaso ki kiyaye abinda nagayamiki idan ba haka ba kinsan Halina.
Tamke fuska tayi Suna tafiya a hankali hannunsu damke da' ganin Baya sauri yasa nijlah fizge hannunta ta Shiga cikin falon' da gudu tana kwala Kiran aunty husna.
Tsaye yayi a kofar falon Yana Jin Wani irin takaici na qaruwa a cikin zuciyansa' wato tafi farin ciki da zuwanta gidan nan Akan zamanta a gidana' yanzu Duk irin kayan alatun dana tana Dar Mata Basu birgetaba Sai da muka zo wannan gidan Naga Jin dadinta da farin cikin ta.
A Fili ya furta nijlah wacce irin yarinya ce ke' mezan Miki Na Mantar dake kowa da komai nazama nine daya a cikin zuciyarki' bashi da Mai bashi amsar Dan haka ya Shiga cikin falon da sallama a bakinsa..
Yana Shiga yaga nijlah zaune Akan cinyan aunty husna tana cewa'
Aunty yinwa nakeji' Dan Allah kibani abinci inci' tinda ya daukeni be bani abinci naci ba.
Sai ta kama hannun husna tana cewa' taba cikina kiji Babu komai a ciki Sai hanji"
qoqarin daga rigarta take mashkur ya...........
Momn sultan ce.*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..*
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.* n
Mashkur ya zuba Mata manyan idanunshi tare da tsare ta dasu' kasa daga rigan tayi ta sauke hannunta tana turo masa Dan qaramin bakinta'.
Murmushi aunty husna tayi ta kama hannunta tana cewa' indai abinci ne muje dinning kici' yauna dafa abinda kikafi so.
Tsalle nijlah tayi tana qara rungume husna fuskanta dauke da murmushi.
dariya husna tayi ta kama hannunta tana cewa' muje kici abinci kafin kifara bani labari.
Saida ta Gama Hada Mata komai fannanin abinci da sha kafin ta joyu inda mashkur ke tsaye tace' lah surukina srry nabarka tsaye' ni nayi Daddyn Ayman Na nan Ashe ya fita.
Murmushi dole mashkur ya qaqalo Yana cewa' karki damu aunty niba bako bane.
To Bismillah ka zauna.
Zama yayi husna ta tafi ta kawo masa lemo da ruwa' Babu abinda ya sha ya Dan risuna Yana gaisheda ita.
Amsawa tayi cikin dakin fuska tana cewa' ya kanwan tawa ina fatan zaka kula mana da ita?
Sosa kanshi yayi cikin Jin kunya yace' aunty anayi.
Tsayawa tayi tana kallansa' can Kuma ta numfasa tace'
Nidai ariqa kulamin da cinta' kasan ba Wai San abinda take ba' Sai Wanda yamata.
Murmushi yayi a zuci yace' nasanta tin batasan irin abincin da kuke Bata ba' a Fili kuwa cewa yayi da ita' to aunty nagode za'a kiyaye.
Tinda nijlah ta zauna take Cin abinci kai kace tayi Sati Bata ciba' Sai da ta koshi kafin ta taso cikin giggiwa ta riqe hannun aunty husna tana cewa'
Aunty ina ya mujaheed tinda Na shigo banganshi ba.
Sai da aunty husna ta Kalli mashkur taga Basu yake kallo ba Wanda a zahiri su din yake kallo Kuma yaji Duk abinda tace' kafin ta dungure nijlah.
Da baki nemi yayan naki ba sai yanzu.
Rufe fuska nijlah tayi da hannu biyu tana cewa' aunty lokacin yinwa nakeji kama Zan mutu.
Idanunsa ya tsura Mata Babu Ko kiftawa Yana mai Jin kunya idan ta Kira yinwan Amma ita Ko a jikinta Ko sunan Dadi yake Mata oh'
Sabida tsoran Kar Wani abu ya faru' husna ta Shiga gaba tana cewa'muje dakinsa Yana can' binsu a Baya mashkur yayi suka Shiga cikin Dakin hannunta rungume a qirjinsa.
Suna Shiga mujaheed ya yinqura da kyar ze Tashi aunty husna tayi saurin girgiza masa kai.
Komawa yayi ya zauna' Yana bin nijlah da kallo kafin a hankali wasu hawaye masu zafi su fara zubowa Daga kurmin idanunsa Suna gangarowa Kan fuskanshi.
Itama ido ta tsuramasa tana kallan yadda yayi baki ya rame a rikice ta saki wani marayan Kuka ta rungume aunty husna tana cewa'
Aunty haka yayana ya dawo meke damunsa' kai cona ni' nijlah Dana kasa Rama muku halaccin da kukayimin' ya Allah ka duba bawanka mujaheed ka bashi lafiya.
Janye jikinta tayi ana husna tana Kuka ta zube jikin katifar da mujaheed ke kwance tana Kuka ta riqe bedsheet din dake kwance Akai tana cewa'
Ka yafemin yayana banyi Danna wulaqantaka ba' wallahi ba'asan Raina haka ya faru ba sedai bazamu wuce wa qaddara' Amma nayi Dana sanin Qin gayamaka nidin mallakin Wani ce'
Da kyar ta qarasa Magana tanaji Kamar ta rungumeshi kosa daina Jin abinda ke musu yawo a qasan zuciyarsu.
Mujaheed be iya Magana ba Sai juya kai yake sabida azaba da radadin da zuciyarsa ke masa' ganin yadda ya daskare yasa nijlah sakin Wani Saban kukan tinawa da kalamansa Na kusan qarshe a Kanta.
Da yake cemata' nijlah ke 'yar Gata ce' tinda gashi kina hawaye' Ni hawayen yaqi zuwa inda ze zo danafi Jin dadi'.
Ya isa nijlah tace ta riqe ta tana rarrashinta.
Daddyn Ayman ne ya shigo hannunsa riqe da magungunsa' Yana shigowa' ya miqa mashkur hannu suka gaisa Bayan sun gaisa ya nemi guri kusa da mujaheed ya zauna.
Kallan nijlah Daddyn yayi Yana murmushi yace' ke amarya yada Kuka Muda mukesa ran idan kinzo Zaki bashi kwarin gwiwa yayi shiru..
Murmushi mashkur yayi yace' ina zata iya' tayi riqimar banza bare wannan Mai dalili.
Lah kaima tana yima Kenan?
Sosai Kawai yace' ya cigaba da latsa wayarsa..
Maman Ayman kin Basu ruwa?
Eh tabamu ni Dama yinwa nakeji Kuma Har naci abinci' Nijlah tashi amsa.
Kallo mashkur ya Bita dashi harta dire zancen yana mamakin yadda ta sake dasu Amma Shi tinda ya dauketa Bata sake dashi ba..
Kin koshi?
Eh daddy na koshi' Kuma daddy ka gayamasa ya Dena barina da yinwa'
Murmushi daddyn Ayman yayi yace' Zan gayamasa.
Yauwa daddy Kuma kace yadena cewa Na Shiga kitchen kaga ban iya kunna gas ba.
Kallan husna daddyn Ayman yayi Yana cewa'laifin auntynki ne da Bata Koya Miki ba.
Zama husna tayi gefensa tace' ah ah wallahi Kar a shafamin kashin kaji' kaganshi nan Wanda ke hadata aiki a gidannan niba ruwana.
Murmushi mujaheed yayi Yana cije labensa Amma Duk da haka saida yayi magana'
Maganar Na ciccijewa yace' aunty kanwata 'yar gatace wanne aiki zatayi muda muke dake' Nida mijinta ze yadda daya Barta anan kin koyamata komai.
Ganganci Kenan mashkur ya fada cikin zuciyarsa' a Fili kuwa cewa yayi ai makaranta nakeso ta fara zuwa kaga zamanta nan baze Yiwu ba.
Tari ya fara Suna masa sannu.
Nan daddyn Ayman ya kamashi ya Tashi zaune Yana kallan mashkur' kafin a hankali yace'
Mashkur Dan Allah kayi hakuri ka yafemin' bisa ga abinda ya faru' wallahi da ace nasan nijlah matar aure ce bazan taba gwada soyayya da ita sedai rashin sani.
Bakamin laifin komai ba mujaheed wannan ja'irar yarinyar itace Mai laifi.
Kada kace haka muma muna da laifi tinda hankalinta da namu ba daya bane.
Hakane daddyn Ayman Amma ita tasan tana da aure tinda Har Zama munyi gida daya da ita amma sabida iskanci tanaji kana kallo take soyayya da Wani.
Hakane Amma kayi hakuri husna ta fada ganin yadda yake hararan nijlah.
Sunkuyar da kai nijlah tayi tana turo baki ganin yadda mashkur ya dage yake Bata laifin.
Sunjima Suna Bada labarin irin Zaman da sukayi da nijlah kafin su nemi yafiyar junansu.
Karfe 4 na yamma Bayan sun idar da sallah la'asar mashkur ya Kalli nijlah Yana cewa' Madan kuyi sallama lokaci na tafiya Naga baki da niyyan Tashi.
Kawar da kai nijlah tayi yayinda mashkur ya qara cewa'ke Nafa bar Yasmeen ita daya a gida Kuma kinsan bata da cikakkiyar lafiya.
Cikin sauri ta Bata fuska tare da kawar da Kanta' tana qunquni tace' ya mashkur nifa anan Zan kwana.
Kallan yayi sosai cike da mamakinta' sannan yace' Tashi ki wuce muje' keda kwana a wannan gidan Har abada ya fada Dan ganin Babu kowa a falon .
Da sauri ta juya tana kallanshi' Sai kuma ta Tura masa baki.
Wuce muje' Shima sabida rashin lafiyan na gulmane daga ganinki harya ware ya saki jiki Yana harkokinsa.
Hararansa tayi tace' Shiba munafuki bane' murmushi yayi Sannan ya Kalli kofa yaga bame Shigowa yayi saurin janyota jikinshi' ya kama kunnanta ya murde da kyau Yana cewa' Bana hanaki ina Magana kinamin rashin kunya ba?
Cikin Jin zafin abinda yake Mata ta daga masa kai.
Da baki Zaki Bani amsa?
Dakyar ta iya cewa' eh ka fada.
Ok yanzu rainani kikayi da kike Min rashin kunya Har kina cewa ban baki abinci ba' shiru tayi wannan karon ya qara da cewa.
Kiji tsoran Allah nijlah ki dinga fadin gaskiya"
Toka bani ne? Ta tambayeshi?
Sakin kunnanta yayi Yana cewa' karmuyi haka dake nijlah' saunawa ina baki abinci kinaqin amsa.
Dauke Kanta tayi a kallansa tana turomasa baki tace'
Toba mummy ce ta kawo ba kuma tace' Yasmeen za'a bama' shikenan saina kama ci salon naci Na kware'' tas Taji ya dalama leban bakinta Duka da Dan yatsansa kafin ya tsare ta da ido..
Dan mummy ta kawowa Yasmeen abinci shine bazaki Ciba?
Eh nijlah tace Kanta a qasa'.
Ok' mummy ba mamanki bane?
Mamana ce Amma aiba Nita kawowa ba.
Shiru yayi zuwa can yace' hakane Amma Daga yau idan ta kawowa Yasmeen abinci kema ki zuba kichi' nan gaba kadan zata fara kawo muku tare kinji abinda nagayamiki Ko?
Kanta a qasa idonta fal da hawaye tana wasa da Yan yatsun hannunta tace' eh.
Nan ya janyota jikinshi Yana cewa' Allah yamiki albarka Tashi mu tafi kinga yar uwarki Bata Jin dadi kar tayi fishi'
Badan taso ba ta bishi suka koma Dakin mujaheed' sallama suka musu mujaheed Na hawaye nijlah Na Kuka ahaka husna da daddyn Ayman suka musu rakiya jar jikin mota'..
Tinda suka taho nijlah ke faman surfafa masa Kuka harya Rasa yadda zeyi da ita.
Juyawa yayi yace' Wai menene abin kuka' Ko nufin Duk irin qoqarin Dana Miki baki gani ba?

Nijlah tayi saurin juyawa tana cewa' aunty a wanne Dakin yake?

Banza tayi masa' ta cigaba da kukanta.
Ranshi a bace yace kiwa mutane shiru kinsan banasan wannan kukan Ko?
Kukanta ta qarama sauti
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15 Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22