tinda ita ta kawo Kanta.

Nijlah tace' kinga baiwar Allah kiyi hakuri zomu gaisa' idan ita Bata buqatarki Ni ina buqatar abokin hira..

Dawowa hidaya tayi yayinda Yasmeen ta buga musu uban tsaki ta juya ta Shiga dakinta.


Baiwar Allah shigo ciki nijlah ta fada tana nuna Mata kofar falonta.

Girgiza kai hidaya tayi tana qaqalo murmushin dole tace' nan ma ya isa ba Sai mun Shiga Daki ba..

Lah kinga ba daki bane Shima falo ne nijlah ta fada tana bude kofan falon.

A tare suka Shiga falon nijlah ta bude fridge ta dauko Mata ruwa da lemo' nan ta bude drower ta dauko cups guda biyu ta aje..

Kafin ta dawo kusa da ita ta zauna' Bayan ta Bata ruwa ta sha tace'

Dan Allah kiyi hakuri bisa abinda aunty Yasmeen tamiki' inaga an Bata Mata rai kafin shigowanki shiyasa ta huce haushinta akanki.

Murmushi hidaya tayi tace lah bakomai Dama makofciyar kuce kinga gidana nan ta jikin gidanku' tinda Kuka tare naso shigowa Na muku murna Allah beba Sai yanzu.

Eyyah nijlah tace' hakama mune da godiya.


Tashi hidaya tayi tana cewa' nizan wuce kinga matar gidan basan mutane take ba Na shigone mu gaisa karkiga namiki wulaqanci'

Da wuri haka Zaki tafi nijlah ta fada tana cewa' muje Naga gidanki idan nagaji' da Zama Zan shigo miki.


Kai Amma Ko da naji Dadi Hala ke Kanwar Mai gidance?


Turo baki nijlah tayi kafin a hankali tace' ah ah Ni matarsace.

Zaro ido hidaya tayi cike da mamaki tace' kina nufin wannan masifaffan kishiyarkice???


Nijlah Bata iya Magana ba ta Daga Mata kai alamar eh.


Tabdijan Allah Mai iko' Amma gaskiya kina hakuri.

Murmushi Kawai nijlah tayi tana wasa da Yan yatsun hannunta.


Kinga bani wayarki Na samiki number Sai muyi chat Kota WhatsApp ne.


Bani da waya.


Amma kike zaune haka' baki tsoran bakin ciki a kasheki Ko tunani?

Babu abinda Zai Saman insha Allahu.


Ina da 'yan uwane akusa da Ko waya baki riqewa? Ko Kuma kece bakisan wayan???


Kan nijlah a qasa tace' ban iya karatu ba shiyasa Kuma bani da Wanda Zan Kira a halin yanzu.

Murmushi hidaya tayi tana kallan fuskan nijlah a zuciyarta tace' ga yarinya ta hadu kalarta Kalar yaran gidan masu kudi Amma ace Bata iya karatu ba' kai Anya kuwa nan gidan mijinta ne' uhmn koma Dai menene nizan taimaka Mata kodan itama ta waye kafin nasan menene cikakken tarihinta.


A Fili kuwa cewa tayi' inaso Na koyamiki karatun Hausa da turanci?

Dasauri nijlah tace' eh aunty inaso Dan Allah ki koyamin.


Ba sunana aunty ba' sunana hidaya Nima amaryace' banfi wata 6 da aure anan ba' Kuma insha Allahu Zan taimaka Miki Zan Kuma gayawa mijina ya yayi Magana da mijinki kada Na kawomiki fitina kinji.


To nijlah tace tana murna ta raka hidaya Har bakin get' taso fita get man ya hanata yace' ogah be bashi damar kowa ya fita a gidan ba.

Murguda masa baki nijlah tayi tace' kujimin Dan rainin hankali to meyasa ka Bari aka shigo idan Nina ka hanani fita?

Har qasa ya sunkuya yace' ranki ya Dade be bani damar Hana Shiga ciki ba kune Dai yace' kada wacce ta fita a cikinku kiyi hakuri ki gafarceni..

Magana zatayi hidaya tace' kinga amarya ki koma ciki nizan dawo gobe insha Allahu.


Niba amarya bace sunana Nijlah to nijlah ta ki koma zamuyi Magana karki damu nace Zan dawo.

Cikin gidan nijlah ta dawo tana dagawa hidaya hannu ahaka Har saida ta bacewa ganinta.


Karfe 8 mashkur ya shigo hannunsa riqe da Leda guda biyu' Dakin Yasmeen ya fara shiga.


Zaune take gaban mirror tana gyara daurin Dan kwalinta' da ganinshi ta taso da gudu ta rungumeshi tana cewa' nayi missing dinka baby yau Baka dawo da wuri ba.

Murmushi yana shafa Kanta kafin yace' na Biya ta gidan mama yauna gaishesu.

Kukan shagwaba ta sakar masa tana cewa'shine Ni kaki Kaine kai Kuma kaje?

Eh' zuwa ya gabatar' yau me kika dafa?

Mena dafa Kuma ka manta yau a dakin wancan kazamar yarinyar kake' Ni wallahi bansan ta yadda zaka fara iya kwana a dakintaba' kai Ko kyankyami bakayi?

Ni Allah idan ka kwana acan saikayi wanka so bakwai kafin ka shigomin daki.


Hade fuska yayi yace' ba yaune na taba kwana a dakin nijlah ba.

To Amma kai....


Ya isa haka'banaso karki qara' banaso ki Shiga haqqin daba baki ba kinji Ko?

Shikenan Kawai tace ta miqe tsaye tana cewa' Toni banyi girki dakai ba Sai kaje Dakin nijlah inaga ta girka ma abinci Acan' Ni yanzu bacci nakeji kaga tafiyana Sai Allah ya kaimu.


Da ido ya Bita Yana kallan yadda take tafiya tana juya masa Ko ina Na cikin jikinta'.

Murmushi yayi a hankali yace' gaskiya ne riqe mace Sama da daya Sai gwarzon namiji.

Sai da yaga shiganta daki kafin ya juyo ya koma Dakin nijlah.

Kashine Kawai ke Tashi tindaga falonta Har ya zarce cikin dakinta' kansa yake tambaya kamshin Na maye danya hade masa ya Zama Wani iri Kala da Kala ta yadda baze iya banbance kona mayye ba.

Ya shiga ya sameta tsaye Kan sallaya tana sallah.

Zaune yayi Kan gadon Yana qara bude hancinsa Yana shagar kamshin Duk da daya shigo Dakin kamshi ya banbanta da Wanda yakeji a cikin Dakin.....




Momn sultan ce*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* q

*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.*



Raka'a daya ya rage ta idar da sallah' Hakan yasa be Jima da Zama ba tayi sallama' sosai ta zauna tayi adduo'in kafin ta Tashi a hankali ta ninke sallaya da hijabinta' mazauninsu ta kai ta ajiye kafin ta dawo Dan nesa dashi ta zauna.

Tinda tayi sallama' Yana kallanta harta Gama abinda take ta zauna' satar kallanta yake ganin yadda tayi kwalliya gwanin ban sha'awa' doguwan Riga na dark blue less ta Sa Mai adon pink colour a jiki' Babu komai a fuskanta Sai powder da lipstick Shima pink' Kanta a qasa ta Dan risina gabanta na faduwa tace'

Sannu da dawowa!

Da mayun idanunshi ya kafeta Hakan yasa ta dirirince ta Rasa inda zata sa Kanta' jikinta Ko Banda Bari Babu abinda yake' dariya ta bashi Amma ya danneta a ciki tare da tamke fuska yace'


Ina dazu na Koya Miki yadda ake gaisheda miji Ko baki daukan karatu???

Ina dauka tace.

Ok' to Bismillah ya fada Yana turo Mata Dan qaramin bakinshi'

Kamar ta Dora hannu Akai ta rusa Kuka haka nijlah Taji' sedai Bata da zabi Haka nan ta miqe jikinta Babu kwari ta tafi inda yake zaune ya hakimce Yana jiran zuwanta.

Tsaye tayi a kanshi tayi turus Dan harga Allah bazata iya Hada bakinta da nashi ba" Wanda yake Mata ma Dan Babu yadda zatayi shiyasa take barinshi.

Jin shirun yayi yasa Tashi bude idanunsa Wanda ya lumshesu Yana jiran zuwanta gareshi' akanta ya saukesu Yana cewa' shikenan wata Rana da kanki Zaki nema ina Miki Yanga.

Yanzu saiki ragemin kayan jikina inaso Na watsa ruwa'


Bata San ta inda zata fara ba sedai bataso ta Zama Mai yawan musu Dan haka ta qarasa gurinshi ta amsa computer hannunsa ta ajiyeta a gefe kafin a hankali ta fara ɓalle boturan gaban rigarshi' sai da ta cire masa ita kafin tasa hannunta dake karkarwa ta fara zare belt din wandansa' murmushi yayi ya Dora hannunshi Akan nata ya Kuma tsareta da ido Yace'

Kibi a hankali'anan kayan dadin yake Naga kina karkarwa Sai kace nasaki yiwa kura wanka.

Bata kulashi ba Sai turo Dan qaramin bakinta' tayi tana cigaba da zare belt din Jan wandon qasa tayi idanunta suka sauka Akan joystic dinshi'data kumbura ta cika gajaren wandon tana zubda ruwa.

Da Sauri nijlah ta dauke hannunta tana yarfashi' hannunsa yasa ya riqeta tare da wara qafafunshi yasata ciki ya Kuma hade qafan ta yadda bazata iya gudu ba' ahhhhh ashhh tace sabida matsar daya Mata.

Ke ki nutsu fa' Ko dodo kika gani???

Girgiza masa kai tayi' yace' to Maza cigaba da aikinki' Ko bakisan aikin Lada kike ba?

Hannunta ta dauke ta mayar dashi Kan qirjinsa ta ajiyeshi Kawai ta kasa tabuka komai.

Cigaba mana' ki qarasa aikinki.


Aina Gama ta fada bakinta na rawa.

Dariya Kawai yayi ya yinqura ze Tashi tayi saurin barin jikinshi tana gyara riganta' lakuce Mata hanci yayi ya Shiga toilet dinta' anan yayi wanka ya dauro towel dinta ya fito' tana ganin fitowanshi ta sunne Kanta qasa tana Mai Jin kunyar ganinshi a haka.

Kan dressing mirror ya qarasa Yana satar kallanta' mayukan daya gani a dauka daya yana shafe jikinshi kafin ya dauki turarukanta Yana shinshinawa rasa Wanda ta shafa ya juya Yana kallanta kafin a hankali yace' madam zoki nunamin Wanda kika sa' inajin dadinsa a jikinki.

Daga nesa ta nuna masa Shi ya dauka ya fesa a Ko ina Na jikinshi kafin ya ajiye ya fita a dakin' dakinshi ya koma ya zura jallabiya ya kashe hasken Dakin ya koma dakinta'..


Dauko mayafinki muje fita akwai gurin Cin abinci anan kusa' nasan kema yinwa kikeji.


Murmushi tayi ta fito falo Yana binta a baya' dining table ta nuna masa da hannunta kafin ta bude baki a hankali tace' ga shinan na dafa idan zaka iya chi..


Dariya mashkur yayi kafin yace' yau Kuma waya kunna Miki gas? Ko Dama iskanci yasaki cewa baki iyaba ya fada Yana tsareta da idanunshi.

Murga masa baki tayi tace' Karan bani fa nayi Na kunna' Amma kake fada Ko godiya bakamin ba.

Kallanta yake cike da mamaki harta Gama kwararo bayaninta kafin yace'

Towa gayamiki akawa gas Karan bani' nidai ba ruwana idan baki iya ki tsaya Na nunamiki kafin kaka da Malam su kai qarana kotu.


Kan dining ya nufa Yana cewa' yau zanga girkin nijlah uwar gidan mashkur.

Dariya tayi tace' Allah Yaya yayi Dadi zokaci'

Bakiga Zama nake ba' wannan girkin baze barni ba Duk da nasan ba wani abin kirki kika iyaba.

Bata kulashi ba sabida taga neman rigima yake ta dauka plate ta fara zuba masa.

Fried rice ce da soyayyan kasa Sai hadandan sobo dayaji kayan kamshi da flavour' tinda tafara zubawa yake binta da kallo harta Gama ta Tura masa gabanshi tana murmushi tace Bismillah..


Beyi Magana ba ya diba abincin dan kadan a cikin cokali ya kai bakinsa Dan gudun Bata baki'
A hankali ya fara taunawa yanajin wani irin kamshi da dandano a cikin bakinshi.

' ita dai nijlah Bata qara cewa komai ba ta zuba masa ido tana addua acikin zuciyarta sabida Bata taba girki ba sedai tana kallan aunty husna nayi Har tana tayata wanke wasu abubuwan sedai tana ganin Kamar zata iya shiyasa yau ta Shiga kitchen dan gwada fasaharta.


Yana cinye na cikin bakinsa ya ciko cokali ya qara Sawa Yana ci Yana kallanta' be iya Magana ba sabida tsabar mamaki Har saida ya cinye Na cikin plate din kafin ya dauka cup cike da zobo ya shanye' qara zubawa yayi ya sha kafin a hankali ya bude bakinsa yanama Allah godiya' a Fili kuwa ce Mata yayi.

Yanzu sabida Allah uwar gida kin iya irin wannan girkin kika barni ina neman abinci?

Cikin Dadi nijlah ta washe baki tace' Nima ban tabayi ba aunty husna Naga tana irinsa shine Nayi ma..


Allah qarya kike ya fada Yana nunata' Dama can kin iya' Zaki tsareni da ido kina shiryamin Karya.

Ganin ya rigata rantsewa yasa tayi shiru tana kallanshi'


To menene Kuma kika tsareni da ido???

Karyar da kai tayi tana cigaba da kallansa kafin tace' Naga bakamin godiya ba Kuma nasha wahala kafin Na Gama hadawa kaga Har yankewa nayi' ta qare maganar da sanyin jiki..

Eyyah srry my wife' zo mugani nan ya kamota Yana Duba hannunta yankane kadan tayi gurin yanka carrot' hannun ya kama ya zura cikin bakinsa Yana tsotsa' Bata hanashi ba ta zuba masa ido tana lumshesu' saida ya gaji Dan kansa kafin ya sake hannunta' a hankali Kuma yace'

Sannu kinji my wife' kinyi qoqari Allah yamiki albarka yasa kizama Mai juriya'

To nijlah tace tana kallanshi.

Karki Zama irin aunty Mai Kuka kinji.


Nan ma to ta qara cewa Duk da Bata gane abinda yake Magana Akai ba..

Harya Tashi nijlah tace' lah ya mashkur bakajiba?


Komawa yayi ya zauna Yana binta da kallo' qasa tayi da Kanta tace'

Menene my wife naji tin dazu ake fada Ko Shima Wani Kalan abincin ne?


Shiru yayi a hankali yasa hannu Yana shafa fuskanta' zuciyarsa na tariyo masa lokacin da ya daukota Daga kauye da niyyar idan sun zo birni ya sata makaranta itama ta waye sedai Kash Allah besa zatayi a lokacin ba gashi a halin da ake yanzu baze iya barinta ta tafi makaranta ba.


Yaya kayi shiru Allah idan ka gayamin Zan iya girkama sabida kullum ina kallan yadda take girki Kuma inasan Yi ya mujaheed ya hanani Wai bazan wahala b.. hannu ya Dora a bakinta yace'

Karki qara kiramin Wani mujaheed Ko kinga ina wasa dake' girgiza Kanta tayi ba zuciya tace' to Baka koyamin girkin ba???

Ya Allah ya fada a Fili'

dagowa tayi da sauri tana kallansa"

Yace' ba abinci bane' ina nufin matata' ke Wai yaushe Zaki waye?

Saika daina santin abincin Wanda Bata waye ba ta fada tana guduwa a gurin'

Dariya yayi yace' meyasa ke Duk abinda aka Miki saikin Rama?

Baki da tsoro Ko nijlah.

Maimakon ta bashi amsa Sai cewa' Nina samu Wanda zata koyamin karatu Nima Adena cemin bagidajiya.

Karatu Kuma to a ina take mashkur ya tambaya cike da Mamaki?

Tace anan kusa take sunanta hidaya Wai makofciyar muce..


Ok' Dr hidaya ta shigo Kenan' matar abokina ce ina fata kun amsheta hannun biyu?

Tambaya matarka' nidai baruwana.

Tinda yaji tace haka ya kafeta da ido Dan ga dukka alamu Yasmeen tayi Wani abu' shirun dayayi' ya Bata damar cigaba da Magana.


Dan Allah zaka Bari ta koyamin???

Lumshe idonsa yayi kafin ya budesu a akanta' a hankali yace' eh naji.


Tsalle tayi ta rungumeshi tana dariya tace' to gobe zata fara koyamin Ko?

Kissing dinta yayi a kumatu yace' sainayi Magana da matata idan ta amince saiku fara karatun.

Duk yadda taso daurewa saida kalamansa suka kai nasara a cikin zuciyarta ta yadda suka hanata saketawa Har tafarajin ita din ba wata bace a cikin zuciyarsa' dagowa tayi idont cike da hawaye tace'

To shikenan Allah yasa ta amince Amma Dan Ko..... Kasa qarasawa tayi Dan haka tasa hannu ta rufe bakinta idonta akanshi.


Ina jinki fadi abinda Zaki fada?

In in Dama nace' Ko zata taimaka ka siyamin waya' ta fada gabanta Na faduwa..

Murmushi yayi ya fara tafiya zuwa cikin dakinta' harya kai bakin kofa ya juya Yana kallanta' kafin cikin nutsuwa yace' ki shigo mu kwanta idan kingama shirmen naki' dare nayi' karki na makara.

Kuka kesan kwace Mata tayi saurin riqeshi tana karanto adduan yaye damuwa a cikin zuciyarta' nan take Taji kukan ya tafi' kayan abincin ta tattara ta kaisu kitchen kafin a hankali ta iya daga qafanta ta Shiga cikin Dakin.


Kwance ta sameshi ya lumshe idanunsa sedai kallo tayi masa tagane ba bacci yake ba' kusa dashi ta qarasa ta dauko pillow ta dawo qasan karfet ta kwanta ba tare da ta shinfida komai a qasan ba..


Yana kallanta bece Mata komai ba Har saida bacci ya dauketa ya sauko a hankali ya dauketa ya Mai da ita Kan gadon.

Motsi tayi tanasan farkawa yayi saurin rungumota jikinshi Yana shafa bayanta...



______________


Zaune inna take ta zuba uban tagumi' hannunta riqe da mafici tana yiwa kaka sannu"

Sannu kaka Dan Allah ki daure Kisha furan nan Ko Rabin Kofi ne' yinwa ma Wani abune.

Ture kofin kaka tayi tafara Magana a hankali' ki barni Kawai inna' wallahi idan Na Tina da yarinyarnan nijlah hankali ba qaramin Tashi yake ba' Allah kadai yasan halin take ciki a yanzu.

Bake kadai ba kaka ni kaina abin Yana damuwa shiyasa kikaga kullum ina bullowa Ko anji labarin inda take.

Kayya Inna kina fa kallo Malam yaje birni ya Gama yawo be samu inda diyar nan take ba' Ni Dai inaga baqin cikin wannan abun kunyar da muka shuka shizai kasheni.

A tare suka saki Kuka daidai lokacin da Malam ya shigo' Kamar kullum jikinsa a sanyaye Domin kaka da inda kai harma da jama'ar gari akanshi suke huce haushin Bata nijlah.

Yana yasamu guri nesa dasu ya zauna' Inna ce tace'

Hannu da zuwa malam' inace Ko anji labari nijlah???

Gabansa Malam Na faduwa yace' haryanzu Dai muna Kan bincike Shi kansa Bello saida yayi wata guda a birni' haka ya dawo Allah Bai nuna masa daya daga cikin yaran nan ba' Ni wallahi Ko Nasir aka gani hankali na Zai kwanta.

Kaka ce ta Tashi zaune cikin fushi' tana kallan malam tana kuka'
Dole kace haka ina Zaman zamana kazomin da maganar auren Dan birni' Duk ga mutane Na santa' ilo Har jiya yayi sabida batan nijlah Malam ya'u Ko Har gida yazo ya qaremana Cin mutumcin da bamu Isa mu raba ma sabida Duk gari ansan saida wannan yarinyar akayi..




Momn sultan ce*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* r

*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.*


Ran Malam da zuciyarsa na quna yake bin kaka da kallo Har saida ta Gama Magana ya bude baki a hankali yace'

Haba kaka Sai yaushe Zaki yadda ki Kuma gane abinda nake gayamiki?

Yarinyar nan ba siyar da ita mukayi ba' kowa shaidane Akan haka' Sannan Babu Wanda yace' karmu bada auren nijlah a lokacin dashi mashkur yace yanaso' Sai yanzu da abubuwa suka lalace suka kwabe za'a doramin laifin Duka akaina..

Da harara kaka ta bishi kafin tace' to Sai ka gayamana Wanda zamuji haushi Akan batan nijlah inba kai ba?

Juyawa tayi gurin Inna tana cewa'
Inna ki gayamin wazamuji haushi Bayan malam' ina nan yazo qafa da qafa ya dauki yarinyar aka kaita birni' ina Kuka ina komai a haka ya rabani da ita Sai nayi Magana yace aure aure.

Kiyi hakuri kaka insha Allahu nijlah zata bayyana nan Bada dadewa ba' addua ya kamata muci gaba ba tada hankali ba' Inna ta fada tana daukan mayafinta.


Hawaye kaka ta goge' tana kallan Inna harta kai bakin kofa tace' saida safe kaka Amma Dan kiqara hakuri.

Malam ne ya raka Inna Har kofar gidan kasan cewar dare yayi ya karnuka a hanya' saida yaga shigarta gida kafin ya dawo zuciyarsa da qirjinsa Na fargabar fadan daze Tarar a gurin kaka.

Yayi sa'a kafin ya koma yayi bacci' nan Shima ya dauki buta ya
Showing 48001 words to 51000 words out of 65321 words